• in

  RAYS OF LOVE CHAPTER 1

  RAYS OF LOVE CHAPTER 1

  RAYS OF LOVE CHAPTER 1 could feel the sunbeam on my face which only meant Ammi is here to wake me up again for the third time this morning. I don’t know how the idea of disclosing my curtains came to her, but she succeeded in doing that.1 Mission accomplished Ammi. *I grumbled trying to […]

  Read More

 • in

  SOYAYYAH CHAPTER 2

  SOYAYYAH CHAPTER 2

  Hannun ta Ummy ta rik‘e suka nufi da k’in ta tayi mata bath, ta shirya ta cikin sky blue with touches of red atamfa sannan ta d’auko small white hijab ta saka mata. Dama ta sata ta d’auro alwala dan haka saida tayi sallah sannan suka dawo falour. Abinci ta zuba mata Ya Haidar dake […]

  Read More

 • in

  SOYAYYAH CHAPTER 1

  SOYAYYAH CHAPTER 1

  Alhaji Muhammad Ibrahim Agadez, Unguwar Yahaya gusau, KANO, KANO STATE. ‘Yar k’aramar yarinyace ta fito da gudu, sanye take da pink coloured riga iya gwiwarta, sai black coloured skin tight,jelar gashin ta yasha gyara an mata packing da pink coloured ribboms, duka_duka bazata wuce 12 years ba. Kyakkyawar yarinyace fara k’al, face nata har wani […]

  Read More

 • in

  DAN MACE CHAPTER 5

  DAN MACE CHAPTER 5

  Bayan fitar Hajiyarsa a apartment d’in tunani yayi ta yi yana jin yadda zuciyarsa tayi masa nauyi saboda damuwa,yayi shiru shi kad’ai kamar wanda aka tsikara ya kira Clark,ya shigo cikin girmamawa ya ce “Here i am sir” RAFEEK ya kalleshi idanunsa sun k’ank’ance sun canja launi yace “Ina report na binciken dana sa kayi […]

  Read More

 • in

  DAN MACE CHAPTER 4

  DAN MACE CHAPTER 4

  Muryar Nuraz ta jiyo yana gaida Abba’nta,ya amsa kadaran kadaham,not minded da yadda ya amsa masa Nuraz yace “Alhaji ina fata an sanar da kai zuwanmu na farko.!?”+ Abba’n Nusrah ya tab’e baki yace “An fad’a min something happened,but am i going to do something for u!!?” Nuraz yana jinjina al’amarin a ransa ya daure […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 10

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 10

  Dakyar likitocin suka samu numfashin Gwaggo yayi stabilizing, kafin suka mata other necessary abubuwan da suka kamata. Inda Allah ya taimaka mata babu karaya ko daya, saidai buguwar da tayi, ga yunwa da tayi mata mugun kamu. Kudin ya biya kafin ya wuce gidanshi, sai bayan sallar juma’a kafin ya biya ya siyo mata abinci […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9 Sultan hade fuska yayi tamau, yama rasa mezai ce mata, wai Badiyya shi take fadama zata subda cikinshi? Dan halak? “Wai Badiyya ni kike fadama haka? Tell me you was joking please, dan wallahi zakaga other side dina da baki taba gani ba, ni zaki zubda ma ciki? Dana dan halak? […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7 Badiyya tsaye ta mishi yana aika mata sakonni kamar wata statue, can dai kwakwalwarta ta kasa dauka, dole ta biye mashi suna kissing juna with so much desire. Sultan fa hankalinshi ya fara fita daga jikinshi, hannu yakai a hankali cikin rigarta, nan take ya ida rikiciwa, romancing dinta yake ta […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 6

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 6

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 6 Badiyya kwana tayi tana sallah, akan Allah ya kawo mata mafita, kuka kuwa tayi shi kamar ranta zai fita, dan tasan tabbas babu abunda zai hana a daura auren nan gobe.+ Tunowa da mahaifiyarta yasa ta kara wani kuka, hade dayin adduar Allah yakai rahama kabarinta, camera ta kara daukowa, ta […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 4

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 4

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 4 Washe gari da safe, Gwaggo cikin mutunci ta tayarda Badiyya, Badiyya cikin mamaki ta tashi. Tashi tayi har ta fita domin shiga bayin tsakar gidan, sunanta taji Gwaggo ta kira “Na’am Gwaggo,” ta amsa hade da komawa cikin dakin. “Badiyya ki shiga nan kiyi wankan, sannan kuma daga yau karki kara […]

  Read More

 • in

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 1

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 1

  RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 1 Yarinya ce karama ta fito daga cikin makarantarsu, tana ta murmushin murnan ganin mahaifiyarta. Da gudunta ta ruga ta rungume ta tana mai fadin “Momy, ina wuni” mahaifiyarta tai murmushin farinciki hade da amsata. “Lafiya kalau my Bady, ya school?” Da haka ta dauketa ta saka ta cikin mota suka tafi. […]

  Read More

Load More
Congratulations. You've reached the end of the internet.