in

ZULFA CHAPTER 5

ZULFA CHAPTER 5


ZULFA CHAPTER 5 Zulynah sannu koh”yafada cikin kulawa+ Dukda tana Jin zafi amma haka tasakar mai da murmushin daya kusan shidar dashi. “Zulynah yanzu ina neh yake miki ciwo” yatambaye ta daidai yadaura kanta akan cinyar shi. Kirjin ta tanuna mishi, ba bata lokaci yafara kokarin dage rigan don ya gani. Rike rigan tayi gam alaman batason yagani,murmushi ya sakar mata sannan yace “zan duba neh naga wani magani yadace da asaka miki. Abinda yace yasa ta sakar mai rigan tareda runtsa idonta gam. Ganin shatin hakori asaman nonon yasa ranshi kara baci afili yace”Kashe min ke zatayi neh daman?” Jin maganan shi yasata bude idonta fess tasauke su acikin nashi wani alokacin yayi Jah. “Yana min zafi sosai”tafurta still idonta akanshi. Ahankali yakai hannun shi kai yana shafa inda babu cikin ahankali haryazo saman nipple dinta. Karan data sakene yasashi dawowa cikin hanyacin shi aranshi yace”oh ni Mourad wannan dan abin neh yake neman yasa na rasa nutsuwa ta.

Ahankali yarufe mata rigan tareda sumbatan goshin ta. Wani murmushin tasake sakar Jin abinda yamata sosai abin ya burge ta cos tinda take ba’a taba mata irin hakan bah. Daga wayar shi yayi yakira wani awayan shi tareda mai bayanin irin maganin da za’a siyo. Sun Jima azaune babu mai magana itakuwa Zuly Jin ta akan cinya yasa baccin dabata shirya yin sa bah ya dauketa. Kallon ta yakeyi wani sonta nakara ratsa dukkan jikinshi wanda har mamakin kanshi yakeyi. Sallaman Umma da Kuwah neh ya dawo dashi daga dan tunanin daya fada amsawa yayi cikin fara’a. Da mamaki Umma ke kallon su,shikam ko akwallar riganshi saima gyara mata kwanciya dayakeyi. Karar wayar shi neh yakawar da hankalin ta daga kansu inda yadaga wayar yayi magana da turanci sannan ya katse.. Miyarda hankalin shi yayi wajen Kuwah sannan yace”zakiga wani fari awaje da leather, leathern zaki karbo” Yafada cos baya son katse wa Zulynshi Jin dadi, toh tace tareda ficewa. Karbo leathern tayi ta juyo sannan ta Mika mishi. Karba tayi tareda budewa yafito da magangunan cikin leathern. “Ga wannan shafa mata shi za’ayi inta tashi wannan kuma sha zatayi” ya fada wa Umma bayan yagama fitowa dasu daga cikin leather. “Lah ai da bakayi wannan hidiman bah”tafada mai “Wannan ai ba hidima bane”yafada cikin sune kai tareda shafo kan Zulfa Maganganun su neh ya farkar da ita, shi yafara Lura ita ,cikin sauri yafara kokarin dago ta cos yaga tashi take niyan yi. “Nagode”shine abinda tafada mai tareda yin murmushi Ahankali ya shafo fuskar ta sannan yace “miye abin godiya kuma??” “Ina gobe maka neh soboda baka san ni bah kake nuna min kulawa” tafada tana kallon cikin idonshi. Dariya yasake Jin abinda tace,dakatawa yayi sannan yace”nasan ki mana” Da dan mamaki take kallon shi cos a iya tsawon rayuwarta bata taba barin cikin Azare bah amma kuma yace yasanta”anya kuwa ni din ceh??” Ta tambaye shi cikin son jin ko ita din ceh. “Nasan bantaba ganinki bah kuma ban san ki bah amma nan” yafada tareda nuna saitin zuciyarshi. Kallon rashin fahimta take mai cos gabadaya bata gane abinda yake nufi bah Numfasawa yayi sannan yace”amma nan tin da jimawa yasanki kuma yake sonki” Lumshe idonta tayi tana mai sauke ajiyar zuciya cos sosai maganan yake shiga kwanyan ta. “Kenan Mourad neh sunan ka??” Ta tambaye shi kai tsaye “Erh haka sunana yake Zulyn Mourad” “Toh Yay Mourad ka Mika gaisuwata zuwaga zuciyan dayake sane dani” tafada Dan hada rai yayi yace”gaskiya Zulynah wannan gaisuwan ki bazai samu isa wajen zuciyata bah” Dan zaro Ido tayi tace”toh miyesa?? “Soboda baikamata ki kirani da sunan da kowa yake kirana dashi bah soboda ni daban neh awajen ki yanda kike daban da kowa awaje nah” yafada idonshi cikin nata Kallon sama tayi tace”kuma haka neh fah” Murmushi yayi yace”oya ki kirani da sunan da saina yi mafarkin shi” Itama murmushin tayi tace”toh Yay Mou dina” Murmushin samar fuskarshi neh ya fadada har wani sanyi sanyi yake Jin zuciyarshi na mishi. Shafo fuskar ta yakarayi

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ZULFA CHAPTER 4

ZULFA CHAPTER 6