in

ZULFA CHAPTER 4

ZULFA CHAPTER 4

Nigeria* + Itama runguman ta tayi sannan tasa bakin ta adaidai kunnen Zuly yanda babu wanda zaiji ta sai Zulyn sannan tace “ahsant Zulyn Mourad(well done Zulyn Mourad), kisani Mourad yafi karfin ki kuma bazaki iya kishi dani bah Allah yabaki naki mijin” Wani irin kululun bakin ciki neh ya ziyarce ta amma ganin yanda Siyah ke murmushi kaman anmata da albishiri da Aljanna neh yasa ta kirkiri nata murmushin “Have this Incase kinada wani matsala and please feel free to ask me anything dukda dai nasan kinfini kudi but kisani nafiki experience”tafada tareda damka mata complementary card dinta. Sosai sukaji dadin abinda Siyah tayi. Fakih mah ba’a barshi abaya bah wanjen bata tsaraba… Har airport din yarakata inda sukaji kaman karsu rabu donma Nigeria Zuly zata wuce. Zuly har da kuka amma fah haryanzu taki yarda Mourad ya rungumeta… Dakyar suka rabu da juna inda Mourad yamata Alkawarin zaizo dubata in ya samu sarari awajen aikinshi cos shi baiki ace sutafi tare bah… ★★★★★★★★★★ * Katagum Azare,Bauchi state Nigeria* Azare takasance second largest emirate bayan cikin garin Bauchi , Sunyi fice wajen noman wake,gyada,masara,rogo, gyero dakuma dawa,suna da manya manyan manoma kuma inka shiga Azare bazaka taba cewan LGA bane sbd yanayin wayewan garin cos ansamu cigaba sosai a cikin garin Azare.(hmm wani abin mah sai kun shiga garin zakuga miye nake nufi…😉).6 “Ke hafsa ina zuwa haka Sai buga sauri kikeyi kamar ba yen mata bah??” Wata ta tambaye maisuna hafsa bayan ta tsayar daita “Taab ai gwanda na buga sauri ko bakisan ZULFA’Un Kuwahysa ta kusa isowa bane??Kai nasan mah yanzu ta karaso bari muje mu tarbeta ” tafada tana barin wajen batareda tajira min wancan din zatace bah. Itakuwa jin ance Zulfa’u ce tadawo yasa jikinta yin sanyi cos bata manta irin rashin mutuncin datake musu lokacin suna Azare bah. Sosai take kwadayin ganin Zulfa’u soboda taji ance in mutum yafita kasar waje toh chanzawa yakeyi. Batareda takara wani tunani bah ta taja em matan kafafun ta tabi bayan Hafsa… Tacikin mota take kallon yanda aka kara samun cigaba acikin garin nasu. Dukda akwai masu motoci dayawa acikin Azare baisa kana nan yara daina bin bayan motan Zuly bah(hhhh yara kenan). Matasan wajen mah daddaya neh suke kokarin rufe shagunan su cos yawancin su ana kofar Emir palace suna jiran isowan Zuly Motocin tane suka yi layi straight sai kofar Emir palace ai nan da nan waje yadauki sowa. Yara Sai taba kyawawan mota akeyi ana santi, matasan mah sai Addua suke Allah yasa su a madamacin ta. Dariya tadinga yi tinawa da lokacin da itama take karama,dayake mah tinted neh motan shiyasa babu wanda yasan a wanne take acikin motoci ukun gabansu bah. Wasu baturai neh suka fifito daga cikin motan sannan suka zoh suka bude mata kofa. Kafarta mai sheki wanda ke sanye cikin Crystal Buckle Slip-On Sneaker na mata. Takalmin ta zalla da aka gani bakaramin rudar su yayi bah ahankali takarasa fitowa daga cikin motan inda samarikan wajen Sai hadiye yawu sukeyi dalilin harbawan dasukayi da dressing dinta. Sanye take Stella McCartney V-Neck Top sai Rocket Ankle Crop Skinny Jeans, idonta kuwa manne cikin Ray-ban women’s Erika wayfarer sunglasses. Masha Allah shine abinda ake furtawa cos bakaramin tafiya da imanin su tayi bah. Hango Umma dake tsaye agefe tayi ai batasan lokacin da tasa gudu bah. Faduwa tayi ajikin Umma cikin nuna tsantsan farincikin ganinta ahankali tace “Only God knows how much av missed this wonderful creation” tafada tareda pecking din kumatun Umma “Kaji yar turai ji yanda take rungumeta take sumbatar ta”wani yafada cikin tsantsan sha’awar su cos sosai suka burge ta “Zaka iya mawa mama Lami irin abinda Zulfa’u tamawa ummanta??Yusuf ya tambaye abokin shi “Taab ko giyar wake nake sha iyakaci”abokin nashi yabashi amsa.. Cikin fadar suka shiga cikin farinciki while yen gari kowa yayi gaba tareda mamakin yanda rayuwar ta yachanxa acikin kankanin lokaci, Sai cewa suke dama sune… Wajen maimartaba sarkin Azare suka nufa… Wani farin dattijo na hango zaune yake akan kujeran alfarma cikin shigar babbar riga cikin kuwa malunmalun neh kanshi kuma cikin rawani irin na sarauta. Sarakuna neh zaune agefen shi ga wani bafade Sai fifita yake yi cikin nutsuwa. Sallama tayi suka amsa cos Umma sashin ta tayi, ahankali take takowa gabanshi while shikuma ya kafeta da ido yana anyana abubuwa da dama acikin zuciyar shi. Tsugunawa tayi tagaishe shi amma abin mamaki bashi bane yake amsawa wani bafade neh ya amsa mata. Gaishe da sauran sarakunan tayi sannan tayi gaba tana mai mamakin ganin sarki azaune bayan ance mata baya da lafiya… ”’Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.”’ ”’ 9:20pm”’ Kwance take akan kafan shi suna kallo daga ganin kallon yana musu dadi. Karar wayan shi neh yasasu dawowa daga duniyar kallon dasukeyi. Wani bugawa kirjin shi yayi sanadiyar ganin sunan daya bayyana agaban screen din wayan. Daga Yusayrah yayi daga samar cinyarshi sannan yabar wayan ya katse kafin yakara Kira. Cikeda girmamawa yake gaisawa da wanda yake waya dashi. Sanda yagama jin abinda ake fada daga danyan bangaren cikeda girmamawa yace “Toh InshaAllah gobe zan shigo” Sallama sukayi sannan ya katse kiran tareda sauke ajiyar zuciya dukda har lokacin gaban shi bai daina faduwa bah. “Yadai??” Yaji muryan Yusayrah Furzar da iska yayi sannan yace” Malam neh yake nema na” “Badai Azare zaka bah?” Ta tambaya cikin sanyin murya cos itama wata faduwar gaba takeji wanda batasan dalilin hakan bah “Erh Azare zanje” yafada agajiye,shiru sukayi na wani lokaci kowa da abinda yake tunani. “Ki hada min kaya akaramin jaka cos kwana daya kawai zanyi in dawo” ya katse musu shirun Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi… *Toh komiye zai faru a Azare din??*Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi. *Katagum Azare,Bauchi state Nigeria* Kwace take akan gado cikin shigar Skin Cotton Slip Dress kasancewan dare neh. Maganar datayi neh yasani sanin waya take yi, banda shagwaba babu abinda takeyi in takaice muku alamu sun nuna da Mourad take wayan. Shigowa Umma eh

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ZULFA CHAPTER 3

ZULFA CHAPTER 5