in

ZULFA CHAPTER 3

ZULFA CHAPTER 3

munyi celebrating bah,ko nida kai dakuma umma mukayi ya wadatar kuma har azumin godiya nayi.” “Kuma ni banfika kudi bah” “Hmm waye fada miki baki finish kudi bah, don’t forget fah ni kudin Abuu dina ne kekuma kudin gumin ki neh”yafada “Hmmm Nagode sosai yay Mou I will forever be indebt to you” tafada cikin gangarowan hawaye,matsawa kusa daita yayi sosai tareda goge mata hawaye yace “Haba zulynah you don’t have to,banson wannan hawaye,ni abu daya kawai nake bukata daga gareki” Cikin sauri tace”miye neh,komiye ashirye nakeda nayi maka” “So nake kidinga min Addua” “Shikenan??ai in wannan neh kullum acikin maka nakeyi”tafada tana murmushi “Adduar miye akemin??” Yatambaye ta tareda dage mata gira daya “Wannan kuma tsakani na da mahallici na neh” tafada tana kifkifta mai ido Furzar da iska yayi sannan yace”ba damuwa, Allah yakarbi Addu’oin mu” “Amin yay Mou,mutafi Zan nuna maka abu” “Ke kam kullum cikin nuna min abu kikeyi gashi har yau ni ban nuna miki komai bah” Lumshe idonta tayi sannan tabude kafin tace” ai in kaine kagama nuna min komai arayuwa” Batareda yayi magana bah yadauki red*Judith Leiber,precious cute rose bag*dinta akan table, Romantically ya mika mata hannunshi itama ba musu tamika mata nashi sanda yayi kissing hannun tukunna ya mikar daita, Sanye take cikin * Barwick Off-The-Shoulder Draped Dress yellow color daidai guiwarta kafanta kuwa takalmin Deneuve Ballet Slippers na companyn Aquazzura color red,kanta kuma ta yane red veil shima* dukda bah heavy makeup bane afuskarta amma tayi kyau ainun… Muryanta ya tsinkayo tana cewa”nikam yay Mou bantaba ganinka da manyan kaya bah,kullum cikin kananan kaya” Murmusawa yayi sannan yace”karki damu ranar aurenmu zansa” “Allah yakaimu” itafa shashashan batasan aurenta dashi yake nufi bah,wajen motansu suka nufa sanda yabude mata tukunna yaje ya zagaya yashiga shima. Suna isa gida yakara bude mata kofan tafito, kasancewan dayamma neh shiyasa suka sami umma awaje wajen shan iska ,gaishe ta sukayi ta amsa musu cikin farinciki, ga tausayin Mourad din dayake ratsa ta,tasan duk wani mahalukin da zai so Zulfa toh abayan Mourad suke ,cos duk wanda yazauna da Mourad to basu taba rabuwa har Sai sun san waye Zulfa awajenshi,gashi abu kadan Zulynah kaza Zulyn Mourad kaza ko kunya baiji cos bai shayin fada ko agaban waye kuwa,Allah yaga zuciyar ta daba dan daba dan bah data baw… Kawo mata fruits dinda akayi ne yakatse mata zancen zucin da takeyi, sukuwa harsun shige cikin gida. Sawa tayi adauko wani drawing board,ana kawo wa tasa abude sannan ta sallame ma’aikaciyar,shidai kallon zanen yake wani anyi su daban daban har guda biyar amma duk a board daya dayake Kato neh, daga baya kuma ya miyar da hankalin shi kanta alamun karin bayani “Yay Mou dina kullum shirme na kake saurara batareda kanuna baka sha’awar ji bah amma yau kam bah shirme Zan fada maka bah kuma nasan zakayi alfahari dani”tafada cikin murmushi Shima murmushin yayi sannan yace”shirme??waye cemiki maganganun ki shirme neh??,ko kadan cos duk maganar daya fito daga zuciya koda kuwa acikin hauka ne toh kisani ba shirme bane,ke ne dai kike ganin kina min shirme, kuma kisani kullum cikin alfahari nake dake” Dagudu tarungume shi wasu kwalla nazuba daga idonta ahankali tace”ina mugun sonka yay Mou,Allah yabarmu tare!!!” Cikin sauri yace”Ameen ya Allah” raba runguman tayi sannan tace”daman so nake nafara business” “Wonderful idea,so yanzu wani irin business kike son kifara??”yatambaya cikin son jin abinda zata fada Zaunar dashi tayi sannan ta dauko wani beautiful stick, Zanen farko tafara nunawa”wannan wajen Zan bude shopping mall dinda duk fadin Nigeria ba’a taba kamar shi bah acikin garin Abuja, Wannan kuma irinsu guda 36 za’a gina inason nabude orphanage home dashi akowani gari” “Brilliant idea Zulynah”yafada cikeda jin dadi,murmushi kurun tayi sannan tace “Na ukun kuma inason bude *Art Gallery*(showroom) acikin Dubai(UAE),which nasan you will help me out tinda kune masu garin Dubai din” Dariya yayi sannan yace”wai mune masu Dubai” “Erh mana kune ai”tafada itama tana dariya The fourth one kuma Architecture school Zan bude dashi a Abuja, This last one kuma Zan bude hadaddiyar sch a kauyen mu…, Yay Mou yakaga plans dina,??” Wani farinciki neh yake ratsa shi,murmushin shi mai kyau yayi sannan yace” You’re so talented zulynah,very nice idea, so yanxu ya plans din zasu kasance cos bana son ki bata lokaci” “Hakane tinda akwai kudi nasan within a week zasu gama komai da komai,that means yau yau Zan tura kudi a fara Gini din daman already nazaba arean danake so” “Kaii Zulynah kinyi wariya ace duk wannan plans din banda ni akayi su”yafada yana bata fuskarshi “Eyyarh am sorry kawai dai… *Ayyerh sisters baku bani kwarin gwiwa wlhy jinake kaman baku jin dadin littafin neh,please ina bukatan comments dinku*Eyyarh am sorry kawai dai inason na maka surprise ne”tafada mai cikin turo baki+ “It’s indeed a surprise Zulynah” Fira irinta masoya suka dingayi… *A week later…* Ayyukan sun kammala sauran kawai suba kaya aciki, art gallery dinda za’a bude har an zuba zanen nika aciki sauran kawai ayi taron budewa neh amma exams dinda Zulfa tafara ne yasasu dakatar wa… Zaune take laptop akan pillown dake kan cinyarta while littafi na gefen ta kuma alamu sun nuna karatu takeyi cos gabadaya tattara hankalinta ta miyarda su kan abinda takeyi… Sanye yake cikin short nicker saida shortsleeve top mai daukan ido,yau kam gashin kanshi yadan kwanta a bayanshi alamun dai ba’a tace bah,gashi lufluf ajikinshi, hannunshi daya rike da cup din Frozen Monkey Cocktail dayan kuma plate neh wanda yake cike da cookies kasancewan bawanin babban plate bane, Inda take zaune yanufa,gabadaya batama Lura dashi bah sai faman rubutu takeyi acikin littafi, Zaman dayayi agefenta ne yasa tadan dakata da abinda takeyi, da murmushi afuskarshi yake kallon ta, Itama murmushin tamiyar mai tareda winking mishi ido daya,dariya yayi kafin ya kara matsawa gab daita, Ajiyar zuciya yasauke sannan yace”Zulynah karatun yayi haka kizo ki sa wani abu acikinki” Yamutsa fuska tayi still idonta nakan littafin hannunta tana fadin” no yay Mou banjin cin komai, kasan gobe inada exams kuma Allah yagani ko karatu banyi bah” “Kum tinda safe Umma tace kinyi cin komai ko tsoron Ulcer bakiji kuma ai naga cin abu bazai hanaki karatu bah”yafada cikin kwantar da murya “Nikam a’a” tafada cikin shagwaba, lumshe idonshi yayi sannan yace “Let me feed you”batareda ya jira cewarta ba yanufi bakinta da cookies din, ganin cookies adaidai bakinta yasata bude baki daman kuma Allah yagani yunwa takeji, Cike da so da kauna yake feeding dinta abubuwan da ya kawo, ganin wa ita kawai yake bayarwa yasata ajiye laptop dinta agefe, Daukan cookies din tayi tanufi bakinshi dashi, yaso yayi gardama amma kuma zuciyar shi ta hana faruwan hakan, Bude baki yayi ya karba sannan shima yana bata har suka cinye basu sani bah har sanda hannunsu yahadu acikin plate kafin suka Farha, Dariya suka dukkansu alokaci daya,shayar daita Frozen Monkey Cocktail din yakeyi cikeda kauna ,itakuwa Sai karba takeyi.… Shigowar Umma neh yasashi sauke cup din daga bakinta tareda miyarda hankalin su kanta,ganin kaman fuskar Umma da alaman damuwa yasa Zulfa karasawa inda take nan kuwa naga ashe anko sukayi da Mourad cos itama short nicker tasa amma ita akwai safa mai kaman takalmi wato Sparkle Fairisle Slipper Socks… Ahankali takarasa wajen Umma tareda da rike hannunta sannan tace”Umma nah miye faru naga fuskarki wani iri??” Ajiyar zuciya Umma tasauke sannan tace “nasamu Kira daga Azare wai Malam baijin dadi kuma yace yanason ganawa damu” “Mukuma Umma??” Ta tambaye ta “Erh shine nace musu nizanzo soboda ke kina jarrabawar karshen ki neh Kuma bazaiyiyu ace kin bari bakiyi bah” “Yanxu kina nufin barina zakiyi ni kadai??”tafada cikin sanyin murya “Toh ya na iya yer umma,kuma ai ba ke kadai bane tinda akwai Mourad cos nasan koda bayan raina neh shi mai Kula dake neh” Murmushi mara sauti Mourad yayi tareda shafa kanshi

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ZULFA CHAPTER 2

ZULFA CHAPTER 4