in

ZULFA CHAPTER 3

ZULFA CHAPTER 3

Multi billionaire*+ “Alhmdllh”shine abinda Iqbal yafada acikin ranshi amma azahiri kuwa Sai yace”bangane tace ke Kika shanye mata cikinta bah??” “Cewa tayi wai ni mayya ceh,harda tara min jama’a”tafada tana kara fashewa da kuka cos sosai maganan kecin zuciyar ta “Ya isa,kiyi shiru zanmata magana”yafada in a calming way “Daman kawai nafada maka neh kasani soboda ni daga yau nadaina aiki awajenku!!!,Zan tattara kayyayaki na nabar muku gidanku Zan koma kauyen mu tinda aikatau din ba dole bane” Allah sarki wani irin tausayin Umaiza yaji azuciyar shi, shekarun ta uku kenan dafara musu aiki amma kokadan baitaba kamata da laifi bah. “Kiyi hakuri kinji”yafada mata “Ai shikenan ya wuce” “Zan turo miki kudi a account dinta ki in nasamu time” “Nagode sosai Allah yasanya Alkheri”tafada tareda kashewa. Kiran Yusayrah yayi, bugu daya biyu nadauka,dakuka tafara mishi sallama,kukanta bakaramin shiga mai kwanya yakeyi bah ahankali yace “Shhhih, heartbeat kidaina kukan nan ,kina tayarmin da hankali ” Cikin Jan hanci tace”Umaiza ta yoye mana cikinmu, wlhy yarinyar mayya ceh” Cikin kwantar da murya yace”it’s okay Allah zaibamu wani,kidaina kuka kinji” Gyada kanta kurun tayi kaman yana gaban ta,muryan taji yana fadin “Zan turo Zuwaira (kanwar shi ceh)tazo ta tayaki zama kafin a sallameku,cos naso juyowa ayau din amma ayanda na tarar da jikin Malam banjin Zan iya barinshi,kuma kinsan mutane ba lallai su fahimceni bah amma InshaAllah gobe Zan dawo” “Toh Maisona adawo lfy” tafada “Ameen heartbeat,take care and I love you” “Thank you”tabashi amsa Wani irin ajiyar zuciya yasauke bayan yayi dropping ga kuma tausayin heartbeat dinshi na ratsashi, ko kadan baiso zubar mata da cikin ba yanda tanuna tana so cos gabadaya sauran cikin datake zubar wa bata taba nuna tanaso bah amma hakikanin gaskiya shi yara biyu kawai yakeso arayuwar shi ga shi kuma Allah yabashi su alokaci daya… ★★★★★★★ *96 Cowley Road, OX4 1 Oxford, Oxfordshire* Zaune suke akan kujerun restaurant gabansu kuwa*Diavolo pizza*neh dakuma *Iced Razzleberry Coffee Frappe (Non-Alcoholic)*, Kallon ta yakeyi ko kyaftawa babu”kar wani yacinye ni fah” tafada batareda ta kalle shi bah Dariya mara sauti yayi kafin yace”ai gwanda ni cos in Kika fara kallon mutum har rasa nutsuwar su sukeyi” “Kai yay Mou” tafada “Dagaske mana” yafada tareda sipping din coffee dinshi,goge hannunta da kuma bakinta tayi da tissue sannan ta fuskance shi dakyau kwayar idonta acikin nashi tace “What about maganar danace zamuyi”lumshe ido yayi sannan ya ware su akanta kafin yace “Inajinki zulynah” Sanda tayi ajiyar zuciya sannan tace”daman contract dinda nayi signing kafin wannan kudinshi is $30billion banda na zanen ” Waro idonshi yayi cikeda mamaki sannan yace”you mean $30billion?? How??” “Erh mana yay Mou,nima I was so surprised lokacin da companyn*Aston martin brand cars* suka zo waje na wai nazana musu wani motan dasuka nuna min, dana zana musu saina ga wasu abubuwan da baikamata ace babu acikin motan bah, So I explained it to them,sai suka ce na ajiye wannan agefe nakara zana musu wani, and kasan Zane na tsanani baya wuce 5mins nagama shi, Sai nakara zana wani tareda sa abubuwan da babu awancan there were so surprised inda alokacin suka hau nunawa ogansu ta Skype, Nan kuwa yayi na’am dashi harya kaiga yace min tinda inada basira akai miye zai hana nima nazana musu wanda akwai akaina, Ba bata lokaci nahau zanawa,in takaice maka nayi musu 10 different Zane, kuma karka manta ko ciniki bamuyi bah,so ogansu yace sutaho mishi dashi wai zasu min magana akan kudin in sun isa wajen ogansu, Bayan sun tafi kuma nakara yin imagining din wasu daban,nan kuwa nashiga zana different types har guda ashirin inace Zan nuna maka in kadawo daga Dubai, Amma abin mamaki ko kwana biyu bankara bah suka sake dawowa wai nasakeyi musu wani cos wa’incan har sun kera kuma sun siyar I was so amazed so ba bata lokaci nafito da wa’inda nazana, Juyawa sukayi dashi chan, ogansu was like wow, shine fah after one week suka dawo min da proposal dinsu wai suna son su dauke ni amatsayin nasu ma’ana bazan sake zanawa wasu car brand hoton mota bah sai su kadai, I was like wa’inan basu da kaine ne,nace ai bazai yiyu bah cos aikina ne so they offered me $30billion, Yay Mou I was like Alhmdllh cos farinciki dana shiga ranan bazai misaltu bah amma saidai banwani nuna musu bah inda nace musu it’s business zanyi kokarin kin karban wasu car contract amma su sani daga zarar wasu company din sunyi offering dina kudin dayafi wanda suka bani kuma toh saidai suyi hakuri which sun yadda amma soboda gaba, Nasa akayi yarjejeniya dasu a rubuce inda nayi signing suma sukayi Incase of incases,sun kuma ce it should be sceret wai basu son asani cos kasan abubuwan su kaman competition ne Yah kagani?? Nayi abin kai kuwa??” “Masha Allah”shine abinda Mourad yafada asarari mamakin basira irin na Zulfa yakeyi,Allah sarki dayanzu tana kauyensu, Da kila mah anmata aure, da yanxu duk baiwar da Allah yamata dasun gusar mata dashi acikin *Rashin sani* da basu ma San tanada irin wannan baiwar bah yanzu ace yar wannan yarinyar tamalla… Maganar ta ne yakatse mai tunani inda take fadin”toh kuma yay Mou bayan nadawo daga India daman akwai wani awaiting contract wanda nace musu Sai nadawo Zan neme su, ina dawowa saigasu sunzo, Factory suka bani nazana musu guda 10(different) sunyi offering dina $5billion. In takaice maka yanxu inada $35billion banda kudaddan danake dashi a account dina. Waro idonshi yayi he can’t believe ace yar wannan is a multi billionaire, koh magana mah yakasa… Hanun shi datarike ne yasashi dawowa daga duniyar daya Lula “Yadai yay Mou dina??” “Mamaki nakeyi yar ke dinnan,kai yakamata ayi celebrating,kenan Zulyn Mourad tafi Mourad dinta kudi” Tunanin daya shigeta neh yasata cewa”no basai

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ZULFA CHAPTER 2

ZULFA CHAPTER 4