in

ZULFA CHAPTER 2

ZULFA CHAPTER 2

tsantsan da cikin… Rike take da trolley dinshi sai narke mai takeyi ajikinshi,wai ita batason yayi tafiyar… Atsakiyar palour sukaja suka tsaya inda yafara yace” heartbeat karki damu inshaAllah danaga yanda jikinshi yake zandawo,kawai dai banason afara kananu kananun magana akaina ne shiyasa zanje kinsan ance danAdam ba’a iya mishi” “Hakane maisona,Allah yakaika lafiya yakuma dawo dakai lafiya” “Ameen heartbeat” yafada tareda kwala wa Umaiza kira, tana zuwa yace “Ki kula min daita sosai soboda yanzu baita kadai bace” washare baki Umaiza tayi sannan tace “Ashe daman munsamu karuwa shine ba’a fada mana bah…” hararan da Yusayrah ke cilla mata ne yasata hadiye sauran maganarta “Zakiyi tafiya kuma yanzu amanarta ahannuki yake ko tsinke karki bari ta daga” wani dadine yake ratsa zuciyar Yusayrah ganin finally yafara son cikin jikinta… “Ga wannan ayi manage” ya katseta daidai Umaiza tabar wajen,kallon envelop dinta da alamar tambaya afuskarta batareda yabari tayi magana bah yace “In kin bude zaki gani,oya sit down karki wahalar minda kanki” murmushi tayi cikin nuna alamun jin dadi tace” nagode Maisona ,adawo lafiya” “Allah yasa” yafada daidai yagama pecking dinta tareda ficewa, Ajiyar zuciya tasauke jin tashin motocin shi… Tafi 5minutes azaune tana kallon envelop dinta hannunta kafinan tabude,abinda idanunta yagane mata ne yasata sakin ihu wanda yasa Umaiza fitowa daga kitchen dagudu “Miye sameki Anty?”cikin waige waige ta tambayeta Wata harara ta banka mata cikin daura fuska tace” miye nace miki yasameni?” “Ayi hakuri naga kinyi ihu ne kaman wanda wani abu yaciza” tafada ahankali “What!!!,nikike cewa kaman wani abu yacize ni??” Ta tambaya cikin karaji “Kiyi hakuri anty ba haka nake nufi bah” “Shegiya mai farar fuska kawai, zaki bace min ne ko saina rakaki da takalmi??” Tafada cikin harara tana mai jin haushin Umaiza din , kunkunin datafara ne ya hasala Yusayrah ai kuwa ta tashi cikin fushi wai zata daka Umaiza… Ta daga hannunta sama kenan cikinta yayi wani irin murdawan dayasa tasaki wata razananiyar kara… Ganin ta tashi afusace yasata fecewa,wanda yasa ko juyowa dalilin karan da taji batayi bah… Faduwa tayi kasa dalilin murdawan da cikinta yasake, can taji ciwon ya dauke cakk har sanda ta sauke ajiyar zuciyar, damshi damshin datafara ji asaman tiles din ne yasata kai hannunta wajen, dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta y……Dago hannu tayi daniyar gani ko fitsari tasake bata sani bah amma abin da tagani ne yasata fasa ihun da duka gidan yadauka kafin numfashinta yadauke cak…+ Murdawan da cikinta yasake yi yasata farfadowa daga suman minti 20 dinda tayi, wani kara ta chanchara saiga Umaiza tafito dagudu cos tindazu datashige bata sake waiwayarta bah yanzun ma soboda karan yawuce na mai hankali yasa tafito…
Turus taja ta tsaya sakamakon ganin Yusayrah acikin jini, kukan da Yusayrah takara volume dinshi neh yasata dawowa daga dan guntun shock dinda tayi, cikin sassarfa takarasa wajen tana cewa “Miye ke damunki anty?” Cikeda bacin rai tace” Mayya kitaimaka ki kaini asibiti” Maimakon ta tayata tashi saitace”Mayya kuma Anty?maitancin miye nayi miki?” Cikin dauriya tace”Ke zaki tsaya saina mutu neh kokuma?” Taimaka mata tayi suka fice zuwa asibiti ★★★★★★ *Jericho Oxford, USA.* Tsaye take akan balcony,hannunta rike da*falcon supernova iPhone 6 pink diamond mai tsadan gaske(bari na yi shiru karna fadi amount dinshi…hhh)… Tindazu da sukayi waya da Mourad take wajen tana jiran isowarsh, cos bai jima da dawowa daga Dubai bah… Aikuwa saiga shi yashigo da motanshi shikadai cos in bah farin sani kamawa Mourad bah bazaka taba cewan yana da zunzurutun kudin dayake dashi bah(nan gaba kadan Zan Baku labarinsu…) Ganin shi datayi neh yasata yin cikin gida dagudu, chan saigata anbude mata kofa shikuwa yafara takowa kenan amma ganin ta yasashi tsayawa cak, hade fuskarshi yayi kaman bah yay Mou din Zulfa bah… Ganin yanda ya hada girar sama da ta kasa neh yasa ta tsayawa turus cos ba haka tazata daga gareshi bah azatonta yana ganin ta zai rungumeta zai fara mata sambatun yayi missing dinta kaman yanda ya saba in suka kwana biyu basu hadu bah amma saitaga sabanin hakan… Ahankali take karasawa inda yake har yanzu face nashi atamke, murmushin karfin Hali ta daura afuskanta tareda karasawa wajen shi… Tana isowa wajen da yake ya raba gefen ta yawuce, mamakine yasake kamata bayanshi tabi tana fadin “What’s the meaning of all this?” Kaman ba da shu take magana ba yayi wucewar shi cikin gidan cos gabadaya ya tsane ace yabata umarni tana kinbi, gawani kishin dayake ji yana cin shi sosai arai Sunanshi tadinga Kira akai akai kaman an aiko ta, shikuwa kaman bashi take Kira bah… Palourn Umma yanufa kai tsaye kasancewan bata kasa, itama kaman jela haka tadinga binshi tana mai cigaba da kiran sunanshi cos gabadaya ta miyarda abin wasa neh cos a sigar waka takeyi ,har taso bashi dariya amma Sai ya gimtse cos so yake tagane jin baya dadi in ta ketare umarnin shi… Azaune yasame Umma,har kasa ya durkusa ya gaishe ta kaman ko yaushe,amsa mai tayi cikin sakin fuska yanda tasaba mai cos sosai take jin Mourad acikin ranta… Harara ta zabga wa Zulfan data zauna gab dashi tana cigaba da kiran sunan shi nan da nan ta matsa gefe tana kiranshi kasa kasa,kaman baisan da halitta awajen yayi Umma data Lura dasu ne tace “Ke wannan irin kiran sunan fah so kike sunan shi yakare neh??” ” Umma nah aiko sunan yakare ba damuwa tinda ni na karar, koya kace yay Mou dina?” tafada tana miyarda duban ta gareshi Kawar da kanshi gefe alamun baisan da zancen bah Umma kam ido tazuba musu cos tasan mai shiga tsakanin su kunya yakeji shiyasa bata shiga harkan su in sunayi… “Umma sai anjima”yafada tareda tashi “tinyanzu? Ni danake Shirin dafo maka abinci a kitchen” “miye amfanin wannan inkika shiga kitchen?” yafada yana nuna Zulfa datayi raurau da ido alamun zatayi kuka, ganin tana Shirin kuka neh yasashi mawa Umma sallama tareda ficewa daga palourn cos koda wasa baison tafara kukanta… Cikin sauri sauri take binshi da hawaye akan fuskarta,daidai yazo last step ta cin mishi, riko waist din hannunshi tayi tana fadin “fushin ka masifa ce agareni yay Mou, kafada min laifin danayi mana, ji yanda nake ji azuciyata” Tafada tana daura hannunshi asaitin zuciyar ta, janye hannunshi yayi daga kirjin ta jin yanda yake racing… Jan hannunta yayi zuwa wajen da akwai glass frame sannan yatsayar daita gaban glass din juyar da ita yayi sannan yace “kalle abinda kikayi” Ahankali ta miyarda duban ta wajen reflection dinsu tagani awajen, juyarda kanta tayi gareshi alamun bata gane abin da yake nufi bah , sake juyawa daita yayi sannan yace “look at your dressing” Sake kallon wajen tayi sanye take cikin *high-rise denim boy shorts* dakuma rigar Eugene draped crepe top na companyn Roland mouret Sai da takalmin Wrin fur-trimmed slippers na companyn UGG fuskarta dauke da cute beautiful makeup wanda tayi soboda shi, Sai alokacin tagane miye yake nufi Cikin sanyin murya tareda rike kunne da hannu daya take fadin “am so sorry yay Mou” Ajiyar zuciya yaja sannan yace”miyesa kike haka?bakisan akwai Maza bane?kokuma kin manta cewan ke muslumace kuma bahaushiya¿” Ahankali take girgiza kanta sannan yacigaba da fadin”you living in America doesn’t make you an American, you’ve no idea yanaji dana ganki haka, please zulynah karki sake kinji” gyada kanta tasakeyi sannan tace” am really so yay Mou bazan sake bah InshaAllah, karka yi fushi dani kaji” Shima gyada kanshi yayi yace”shikenan Zulynah kinsan bazan iya fushi dake for long bah” Murmushin ta mai kyau tamai tace”oya give me the best of your smile” Murmushi yamata

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 11 KARSHE

ZULFA CHAPTER 3