in

ZULFA CHAPTER 1

ZULFA CHAPTER 1 Taso shi (ZULFA)tinbata dakomai,takaunaceshi tin bata San miye ake nufi da kauna bah , karara yake nuna mata kiyyayar shi gareta soboda takansance baka(black beauty) kuma yar kauye.+ Cikan burin shi(Iqbal) shine auren Masoyiyarshi (Yusayrah)wanda yake mutuwan so wanda yake ganin in bb ita bazai taba rayuwa bah, ita kuwa duk duniya babu wanda ta tsana sama da shi ,zamanta dashima mumunar kaddara ce awajen ta amma soboda kwadayi da son abin duniya yasa take nuna mai fake love….. Itace ATM machine dinshi(Dakhil), daman tin farko sun kasan ce masoya amma daga baya yayi amfani da son datake mishi wajen tarwatsa mata rayuwa dalilin gurguwar shawararda ta bayar…….. Ya mayarda ita abin alfahari a idon duniya(Mourad), ya kaunaceta sosai amma ko kadan bata taba tinanin cewan yana mata irin wannan son bah cos amatsayin uba tadauke shi, tadauke shi amatsayin life changern ta wanda yachanxa ta daga nobody to somebody, daga ummanta Sai shi arayuwarta sannan masoyinta . Bashida burin da ya wuce ya aureta arayuwar shi…. Shin tana auren masoyinta kuwa?? Shin yana aurenta kaman yanda yake buri?? DANNA WANNAN TALLAR👇DON SAMUN CIGABA AKAN LOKACI Ya akeyi soyayya yake komawa kiyyaya?? Ya akeyi kiyyaya yake komawa soyayya?? Shin matar shi takanso shi daga karshe?? Shin tawani hanya Dakhil ya tarwatsa mata rayuwa??*Jericho Oxford, USA. 6:00am* Wani hadadden guri nagani wanda duk kasan wajen malale yakeda grass carpet,ga iska mai sanyi Sai kadawa yake,ga kyawawan flower awajen wanda ajere suke according to their colurs,acan wani gefe daban kuma swimming pool neh wanda bashida zurfi sosai kuma colourn sea blue.+ Can na hango wani bature sanye da black suit and white shirt taciki yazo ya wice,inda yatafi nabi da ido,saina kalla yana mawa mutum magana amma dai banjin abinda suke fadi,juyawa naga yayi inda yafito. 30 minutes later Gani nayi wata mata wanda nakeda yakinin cewan yar Nigeria ce tawuce,sadaf sadaf nabi bayanta “Oh Allah yan’nan tindazu fah ake jiranki,amma Kika wani zauna kaman wata sarauniya,kindai San nafada miki banson walakanci,in hardai bazaki musu aikin da suka kawo bah kifada musu tinda bake kadai Kika iya abinda suke so bah,haba don kawai kunga Allah yamiki farinjini,nikam mah komawa zanyi bazan iya cigaba dazama da kebah” matan tafada wa budurwan da bazata wuce 17 yrs bah cikeda bacin rai. “Wayyo Allah ummata kiyi hakuri karki tafi kibarni bazan sake walakanci bah wlhy”budurwan tafada cikin kuka cos babu abinda ta tsana arayuwarta kaman ganin bacin ran wannan matan. “Ya isa basaikin mun kuka bah,muje kiyi wanka sannan kije ki sallame su”matan tafada cikin kwantarda murya, Sai yanxu nakare musu kallo, farace tas amma irin bafulatanan nan ce ita kuma bazata wuce 47yrs aduniya bah ga jikinta amurmure alamun hutu yazauna ajikinta,while ita yarinyar dirariya ce Wato full option(figure 8) cos komai nata yazauna dabbas acikin wata yar karamar half vest din jikinta Sai dan wando wanda yakusan kaiwa gwiwa amma a matse yake ,kuma yarinyar bah fara bace irin bakakennan wanda ake kiransu da Black beauty ga eyes nata manya kuma a lumshe suke bakin nan dan tsut dashi saika rantse big bom sweet bazai shiga bah (irin na fa’eeda nah kenan…lol) hancin nan kaman Biro tsantsan tsinin ta ga Suma kwance lufluf akan goshinta har irin sajennan yamata agefen fuska ga sumanta akwai tsayi cos har reto yakeyi a gadon bayan ta (irin na my Fa’iza and Hasynah…lol)ga lips din nan tsakiya neh pink wanda black line neh ya zagaye su (@hasynah). In takaice muku gaskiya yarinyar ta hadu fiyeda tinanin mai tinani cos babu abinda wasu fararen zasu nuna mata in banda haske. Wani hanya naga sun nufa daga baya,suna isa wajen kofan wajen yabudu dakanshi…..

What do you think?

256 Points
Upvote Downvote

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SOYAYYAH CHAPTER 11