in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 9

YARIMA ASHMAN CHAPTER 9

,koda yaduba bata parlourn, bed room dinta yanufa kan bed yasameta kwance.”
Kallo d’aya tayi masa ta juya ,cikin shagwaba ta ce nidai kaje ayimaka gyaran fuskar!
Bece komai ba nufarta yyi kan bed din ,bata auneba taji yarima samanta, runtse idanunta ta yi da sauri had’e da d’an turesa.”
Murmushi yyi ganin alamar kunyarshi takeji dakuma tsoran yyi wani abu da ita.
“fuskarsa da tata yahad’e yana goga karan hancinsa kan nata “, cikin sweet voice insa yace meye na wani runtse ido ki bude ki kalleni ko kuma mubata yanxun .”
dan turo baki gaba tayi..jiyayyi kamar yacafke bakin amma lurada yadda take tsorace yahanasa.
“Ahankali tabude idon tace pls yaya d’agani muje ayimaka gyaran fuskar”, ware ido yyi yace hmmm kidai jirani ,amma bazamujeba yakallemunke.
d’an murmushi tayi,shikuwa kafeta yyi da sexy eyes dinsa yana kallon wushiryarta Wanda sai yanxun yafara lura da ita.
” dagata yyi had’e da mirginota samanshi yasaka hannuwansa yazagaye bayan ta .”
Cikin kukan shagwaba had’e da bubbuga k’afafunta ajikinsa tace nikaje agyara maka fuska!
hancinta yaja yace oh baby!to sai kin kalleni tukum sannan inkuma ah ah afasa gyaran fuskar.
d’an murmushi tayi had’e da danjamasa saje, y’ar k’ara yyi akuma lokacin sukayi ido4dashi.
Wani killer smile suka sakarma juna ga wata sha’awarta dke fusgarsa.
Murya k’asa k’asa yace bara natafi ayimun nadawo kibani labarin abinda aka yi dabana gd.
“Ahankali tace to had’e da barin jikinsa ,tashi yyi yasunbaceta agoshi yace baby nah sainadawo”.
Lumshe ido tayi batace komaiba ba yafita,amma har cikin ranta taji dad’in yadda yake kiranta da baby dan yana tuna mata da yah Omar d’inta.
Afili tace hmmm yarima kenan dukda munshirya yanxun amma tunda kanabin abinda nike so tanan zanta garaka,dariya abinta tayi,tafi minti 10anan sannan taje tayi sallar l’asar ta wuce part dinsa.
Atsakiyar bed d’insa tayi zamanta tana wasanta da burgima kamar yarinya..,,,,,

Yarima kuwa yana fita gun sarkin aski yaje yagyaramasa fuska sannan yawuce masjid yyi sallah yanufo part din su..

“” jin motsinta a bed room dinsa yasakashi,nufar can koda yashiga tsayawa yyi yaimata k’uri da idon dan shi yanxun duk abinda yasmeen tayi birgesa takeyi,kallon bak’in gashi kanta yyi me zawo Wanda yabaje agadon bayanta ga jibgegen k’ugunta me tafiya da imaninsa.””;;

“Jitayi kamar damutum”

da sauri ta juyo ,yarima tagani yyimata masifar kyau gashi anyi masa gyaran fuskar gwanin sha’awa saiyafito a yarimansa sak maiji dakai da k’asaita.

“Ahankali yace zo muje kirakani part din ammi nasan ba’a rasa yan zuwa jaje mu gaisa”, mak’e kafad’a tayi tace um um um inajin kunya .bece komaiba yajuya dan saiyaji bbu dadi in yatafi batare da ita ba,itama tashi tayi had’e da yin rolling kanta ,cikin sand’a tabisa saida tahada da gudu tukum dan yyi nisa kuma ta lura kamar beji dadin binsa datakiyiba.
” ahankali tayi hugging d’insa tabaya tana dariya,juyowa yyi da ita agabansa yana murmushi yace ainazata d gske bazaki rakoniba hannunsa ta rike daya tace hmmm ai gashi nabiyoka,hancinta yaja,ihu tasaka ita saita rama ,agefen hanyar suka tsaya yakafeta da idanunsa yace tazo ta rama ,sai mik’e kai take takasa sbd yafita tsawo,kodayaga takasa dariya yyi ta mata ,fadawa jikinsa tayi tana masa kukan shagwaba …muryar wasu k’awayen ammi sukaji da sauri suka rusuna suka gaidasu,nan sukayimusu jaje ,hannunta yarima yaja suka shige parlourn ammi..,,

Mutum4 a parlourn, Anty lubna da wannan budurwar ,jamcy(k’anwar mijin lubnace,kuma ita a haukanta San yarima take.) sai wasu k’awayen ammi 2zaune,ga kayan marmari agabansu.

“Duk’awa yarima yyi yagaidasu shida yasmeen, sannan suka zauna,ga k’ugunshi ga nata”.

Sai harara lubna da jamcy suke aikoma da yasmeen.

Ita kuwa yasmeen ,azuciyarta tace wato kuna bak’in ciki kungammu tare….muryar kawayen ammi taji suna musu sallama suka fita.

Murmushi yasmeen tayi, da gayya dan ta k’ara basu lubna haushi,ta aza kanta gefen kafad’arsa had’e da zagaye hannunsa da hannuwanta har hannun nasa na gugar nashanunta,hakan kuwa bakaramin tsima yarima yyi ba..

” ahankali yace baby nah me kikeso ki ci?yafada yana nuna mata kayan marmarin dke tsakiyar parlourn. ”

Cikin shagwaba tace ruwa zansha sai tuffa,tayi hakanne dan ta nunawa lubna ta isa ta juya yarima kogaban wama.

Tashi yyi yadakko ruwa yazuba a cup yabata tasha ,ya aje cup d’in, matsawa yyi dan d’akko mata tuffar …Anty lubna dke mamakinsa wai yarima me aji da k’asaita har wannan me kama shuwa Arab din kesakasa aiki k’ila bata barshi hakaba,cikin haushi tace kai Ashman meye haka?

Agaban mu take juyaka ,kaikuma kana biyemata,

“Mitss ta bankowa yasmeen harara had’e da cewa aidama d’an talakka bai iyacin arzik’iba kinxo kingama dashi..jamcy ta karbe da cewa aidama duk yadda kke da jaki shege aisaiyaci kara…muryar yarima ta katsesu ,cikin tsawa da karaji yace ya isa Anty kinxo inda bazan iya jurewaba.

” me yasmeen ta kashe miki? Kika tsaneta hakane?

d’azun ma kin hantareta ,nak’yale yanxun kinsake harda waccan wawiyar data rako mata a duniya ita ma har zata saka baki ko?

To wlh duk Wanda bayasan iyalina nima bazanso saba.yana fadin hakan yaja hannun yasmeen da kanta ke duk’e tana jin dad’in yadda yarima yanuna tanada daraja agunsa,suka bar part din afusace…

Baki bude lubna ke kallonsu harsuka fice dg parlourn,tana mamakin yadda yarima ya yagaya mata mgn sbd matarsa,amatsayinta na yayarsa..

“Muryar ammi taji tana cewa kadan ma Kika gani ,muddin bazaki rik’e girmankiba,d’an uwanki dg dawowarsa zaki fara bata masa rai kinyi dai dai ai…

” shiru lubna tayi dan tasan amma saita mata hukunci”.

Afusace ammi ta kalli jamcy tace ke tashi kibamu guri zanyi mgn da ita.

“Tabe baki jamcy tayi ta tashi tafice.”

Tsaki ammi tayi tace ke a haukanki wannan abarce marar tarbiya xakiso d’an uwanki ya aura ,ji yadda ta tabemun baki ta fita,inbaccin tare kuke harta isa tashigomun part bbu wani dalili hartayi hakan da jikinta yagaya mata,kuma last warning kada kisake xuwa da ita gidan nan.

“Kin ji ko bakijiba ?”

Ammi ta fada atsawace,lubna tace to pls ammi kiyi hku bazan sakeba,haranta ammi tayi tace ki sake ma.

Inaso ki sani muddin Kika sake Shiva harkar yasmeen koyimata tsawa da hantararta ban yafemiki ba tana fadin hakan ta shige bed room dinta……

Bangaren su yasmeen kuwa…

Share pls

AWESOME WRITER’S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer’s)

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

🅿55&56

,,6angaren su yasmeen kuwa afusace yarima yajata suka isa bed room d’insa.,
Kan bed yafad’a had’e da kwanciya rigingine yalumshe idonsa yanajin zafin abinda Anty lubnah tayiwa yasmeen.
“yasmeen dke kallonsa dan ta lura ransa yabaci sosai”,

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 8

YARIMA ASHMAN CHAPTER 10