in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 8

YARIMA ASHMAN CHAPTER 8

Wani mummunan fad’uwar gaba Kawu bala yaji sakamakon ganin yarima hakimce akan kujera agaban gdn sa.”
Tambayar kansa yake me yaronnann yazo nema agunsa? wata zuciyar tace kasan ko gaidakai yazoyi matsayinka na sirikinsa.”
girgiza kansa yyi yace akwai wata a k’asa ,gun yarima ya isa bbu ko sallama kai tsaye yace yaro lfy me kazo nema aguna?”
Yarima yyi murmushnsa na k’asaita yace ,Niko nazo Neman babban abu kuma muhimmi agunka,ak’agare Kwu bala yace inajinka.
“Yarima yakafesa da ido yana nazartarsa dan haryagano wani abu atare dashi” ahankali yace shekara2 dasuka wuce k’aninka yarasu ko?
atake wata zufa ta yankowa Kawu bala yace eh mene natambaya Wanda yamutu ai yarigada yamutu.
Yarima yad’aga kafad’a yace aganinka kenan dan ni yanxun ma aguna mutuwar sabuwace!
Kawu bala yace to mekake nufine da hakan ai d’an uwanane nike da iko akan komai ,kuma tunda iyalinsa sunce sun bari ga ALLAH bashikenanba.
“Murmushi yarima yyi yace hakanma yyi amma amatsayinsa na d’an k’asa yanada hakkin daza ayi masa bincike agane sanadiyar mutuwarsa.
Afusace bala yace to ni me nawa aciki dazakazo har k’ofar gidana kana gayamun mgn oho kaida mariyar kuka had’a baki kuyimun sharri kuce Nina kasheshi ko me?shiru yarima yyi dan yagama fahimtar abinda yazo fahimta ,tashi yyi yace to tunda baza kabari muyi mgn ba inkaje gaban hukuma kayi bayani.
” wani ihu Kawu bala yyi yace ohni nashi ga ukku dan anganni talaka za’amun sharri ,”ALLAH ya isa tsakanina da Mariya…adedenan bash yazo zai shiga gd yanata shan sigari ,kawai kunnuwansa da idanunsa suka ankarar dashi,gunsu yanufa dan yalura da yarima batare da guards dinsa yakeba.
“Cikin ixxa bash yaja babansa gefe hade da cewa wa Nene yasaka kuka haka ?gaban bainar jama ‘a dan har mutane sun fara taruwa suna kallon su.
Kawu bala yanuna yarima yace ga Wanda keshirin cimun mutunci da girmana da komai a…yarima yakatsesa da cewa kayi sabo babba dakace wai da girmanka ,ina girman yake anan..afusace bash yawatsa yarima wani mugun kallo yace kai dakata ,nan a anguwarmu kazo ,kuma wadanda kadogara dasu suke taremaka fad’a ai basu biyokaba kaga kamun ba daidaiba saina suburbudaka anan…sarkkin gd da driver ne suka katse bash da cewa kai wawa hattara kasan inda kake mgn yarima mai jiran gado yafi karfin hakan..azuciye yarima yadakatar dasu hade da matsawa gab da bash ,ya kallesa sama da k’asa yatsartar da yawu, yaro yarone,yaro besan wutaba saiyataka zannuna maka kalata,dan ko agaba kabada labarin hakan dukda ni yarima nafi karfin hada jiki da k’azami irinka amma zankoyamaka hankali tukum nasakaka amota naje narufe narufe banxa…
aituni bash jikinsa yafara kirma dan yagane cewa yad’ebo ruwan dafa kansa…be auneba yaji yarima yasaka k’afarsa me takalmi sawu ciki ya tad’osa yafad’i k’asa warwas, yasaka kafarsa yatakasa iya k’arfinsa ,atake bash yasaki k’ara …
Nanfa mutanan anguwa sukafara taruwa suna kallo sunajin dadi dan dama bash ya ishesu da halin akuyancinsa ..shikuwa Kawu bala kamar yyi kuka dan bakin ciki dan har yafara jin dadi bash zai suburbudi yarima yakunyatasa ,saigashi Ashe rabon shi yariman ya kunyatasu.
Bbu bata lokaci yarima yacigaba da suburbudar bash duk yakumbura masa fuska dg bisani yayima sargin gd nuni asaka bash a boot din mota,nan yazo yaci ka aikin yarima,Kawu bala kuwa kamar yafashe dan bakin ciki,nan yarima sukabar anguwa r afusace…
A police station suka wuce ,yarima yace su ladabtar masa da bash,sannan suka wuce gd…
*********
Yasmeen kuwa duk atsorace take dan batasan wane hukunci yarima zai yanke mataba,koda tadawo dg skul part din ta ta nufa Saida akayi isha’i takira ummanta,nan ta sanar da ita yarima yazo kuma zai fara binkice akan mutuwar abbansu harda kudin da ya ajemata duk tafadawa yasmeen. “wani irin yanayi ta tsintsi kanta duk saitaji dama batayi masa wannan muguntarba. Jiki a sanyaye sukayi sallama .sannan taje part din ammi dan su gaisa ,shima atsaitsaeye suka gaisa ta fito tanata sauri dan kada su hade da yarima …..jitayi an rungumota tabaya, kobata dubaba tasan yarimane sbd k’amshin turaren sa dataji…
” ahankali tace pls yaya kayi hkuri nabari wlh bazan sakeba kajiiiii!”
Shima a hankali yace nibabu abinda zanmiki,muje d’akina kimun tausa,zanyi bacci badan tasoba tace to dan atunaninta wayo yyi mata..
Saketa yyi yace muje,binsa tayi suna tafiya,suna zuwa Dede k’ofar part dinsa ta zura aguje hade da cewa ALLAH yaya mugunta zakamun bazanxoba.
Lumshe ido yyi jiki ba kwari yanufi ciki dan duk wata iron sha’wartace ta motsa masa amma bayason takurata har taruk’a masa kuka,dakyar yasamu yyi bacci.
da misalin karfe 9:30pm Kawu bala ne da alh jamilu ,zaune suna mgn a get House dinsa,bala yace to kaji irin cin mutuncin dayayima na acikin bainar jama’a..
Alh jamilu yyi ajiyar zuciya hade da labartawa Kawu bala ganinsa da yarima yyi d’azun da rana,dg karshe yace meye shawara?
Kawu bala yace duk’o kaji,wata mgn yarad’a masa a kunne wadda nima banjiba…
“” wata dariya suka kece da ita,alh jamilu yace kai gsky ka kawo shawara ,brain dinka naja mutumina,dahar nayi shirin guduwa dg garinnan wlh yau da dare…”
,,,Kawu bala yace ah ah aibbu batun Barin gari muna nan daram,hahahahaha ,sai dariyar bosawa suke..,,,
Washe gari byn yarima yashirya yyi break yakira umma yasanar da ita yadda sukayi da bala ,hade da cewa yanxun xaije yamik’a case d’in kotu,cikin jin dadi umma tace to sukayi sallama.
Part din ammi yaje yagaishe da ita,yafito da kamar yaje gun yasmeen sai yafasa yaje parking space zai dauki mota nan guards dinsa da driver suka nufosa yyi musu alamar ah ah shi d’aya zai fita..
“Motar yashege yaja hade da barin gidan”.
Tafiya yakeyi har ya wuce garden din da nanne farkon had’uwarsu da yasmeen ,aisaiyadawo yyi parking yashiga, gun wasu kujeru yazauna yana hangen gun da yahango yasmeen zaune farkon had’uwarsu,lumshe idanuwansa yyi yayi shiru,yafi 30 minit can kuma yatashi yafita…
Dede gun da yayi parking yanufa yana bude murfin k’ofar dg bayansa yayi ance y’allab’ai.. Yana juyowa mutane biyu yagani kafin yyi magana sun maza sun goga masa wani k’yalle bak’i,atake cikin yan d’ak’iku yafita hayyacinsa besan inda kansa yake ba yafad’i,suka jasa suka sakashi moto sukabar gun kasancewar duk gun motocine bbu Wanda yagansu….

YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story&written by mmn fareesa

🅿45&46

Wani gidane can karshen gari suka kaisa ,acikin wani d’aki akayasar dashi aka rufe k’ofar dan dama gidan na yan kiddinapping ne duk masu tsaron gidan fuskarsu arufe take ,idanunsu kawai kake gani….
“Acikin gidan Sarki kuwa “, yasmeen ce zaune a waiting parlour na part dinsu,itada Maryam da salim suna fira bbu skul kasan cewar week end ne.”
fira suke jefi jefi yasmeen nakallon agogo dan tasan 2:30 pm yarima kedawowa amma har 3:00shiru,koda dg ankira la’asar saita wuce ciki dan yin salla ,shima salim da Maryam suka mik’e hade da cewa yasmeen sun had’e a part din ammi.”
Bayan ta idar da sallar ,direct part din ammi ta nufa ,bayan sun gaisa ammi tace oh lfy yasmeen har 4 tagota amma mijinki baidawoba ?ko kinkirasa ne?”
rasa mezatace tayi dan ita batada number yarima,amma saita dake tace eh takira amma bata shiga.”
Ammi tace to bara nakirasa ALLAH yasa lfy dai,yasmeen tace ameen, dan itama saitaji wani iri dabaidawoba.
Kiransa ammi tayi amma wayar akashe ,nan dai sukayi shiru dukda dai basu yarda lfy ba dan bai kaiwa har haka baidawo gidaba.”
Koda ammi taga 6:00pm tayi ,ai asukwane ta nufi part din me martaba ta sanar da shi hankali tashe.”

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 7

YARIMA ASHMAN CHAPTER 9