in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

“Yasmeen kuwa bsuan ta gyara ko ina toilet yarage da sauri ta kwaso kayan yarima ta aika aka kira sarkin gd tace tabasa nan da awa1 yagoge yabada akai part dinta .
Haka kuwa akayi sadda ta gama komai ta turare dakin ta fita tasamu har an kawo kayan da kanta ta d’auko tazo ta bude sif din kayansa dan jerawa tsaye tayi baki sake ganin lodin kayan yarima ,hartafara jerawa taji fitsari da sauri ta cire gown din dke jikinta yazamana dg ita sai wando iya gwuiwa Wanda yyi bala’in fito mata surar mazaunanta sai have vest wadda ko cibiyarta bata rufeba ta shige toilet …
Bayan ta fito nata tsaya mayarda rigarba tacigaba da jera masa kayansa…
driver nayin parking aka budema yarima ya fito kai tsaye part din ammi ya wuce ,yasameta kishinged’e ana mata fita aida saurita tashi tana cewa ah ah wanake gani ?my son xuwan bazata ,murmushi yarima yyi ya rungumeta nan barori da kuyangi akayita xubewa ana kwasar gaisuwa gun yarima dayimasa barka da dawowa .,,,,,
“” ammi ce ta kallesa tace amma yasmeen bata saniba ko ?”
Yatsina fuska yyi yace eh bata saniba.
Ammi tace oh Ashe itama baka gayamata ba,to kaje ka watso ruwa kazo kayi lunch ko?
“Ahankali yace to ammi nah had’e da ficewa yanufi part dinsa.”
Yana xuwa ya murd’a k’ofar by surprise yaji ta bude wani k’amshi yadaki hancinsa, da mamaki yakutsa kai ciki .

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 5

YARIMA ASHMAN CHAPTER 7