in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

da sauri salma ta fito parlourn gdn shegiyar fuskannan tata a kod’e taci bleaching ga attachment na gashi anmata Kitso dashi danko wankan safe batayiba bad’alarsu kawai suke aikata.
” suna fita sukayi clashing da yarima “,wani mugun kallo yyi musu dan har cikin zuciyar sa be yarda dasuba.”
K’ofar parlour ya murd’a yashiga da gudu salma ta zo ta fad’a jikinsa tana murnar ganinsa.
“Ahankali yajanyeta dg jikin sa suka gaisa takamasa drinks sai kallonta yake dan saiyaga yau duk ta masa muni ,wata zuciyar tace k’ila dan bbu make up afuskarta”
Fuska ba walwala yace su waye wadancan suka fita dg nan?
“cikin rashin gsky tace ai course mate dintane”, tsaki yyi yace me sukazo yi a masaukinki? ai sai in a skul ne har zakiyi wata hudda dasu amma aibbu dacewa suxo matsayinki na musulma me kishin addininta.”
Yatsina fuska ta yi tace oh bandanjin dadine sukazo dubani,badan ya yardaba yace ok.
Nan suka fara fira sai wani shige masa takeyi tana iyayi.
“Can yace bara ya wuce masaukinsa zasuyi waya anjima,shagwaba tafara yimasa wai anan xai sauka,had’e rai yyi yace kinada hankali kuwa?” Kodan zan aureki ai ke ba maharra mata bace da zan zauna gu d’aya fke harxuwa wani lokaci”.
Ahankali tace eh fa baby dadina dakai kana kishin addininka.
Yar dariya yyi yace nixan wuce saimunyi waya.
har bakin get ta rakosa taso yimasa kiss a kumatu to tanagudun yanxun yaji haushi koyafa wa’azinsa.
“Koda ya fito wata taxi yahau ,ya isa masaukinsa .” su ammi yakira yace ya sauka, tayi murna sosai had’e da cewa yakira yasmeen eh kawai yace dan besan aja maganar danshi ko number ta bashida ita.,,,,
NIGERIA
Kawu balane tafe kan mashin nasa ,betsaya ko inaba sai gidan su yasmeen dan yasami labarin yah Omar baya k’asar yana waje karatu ,shi azatonsa duk Sarki da yarima ne suka kaisa kuma suna sakarma umma kud’i sosai shine yazo ayi wacce za’ayi ya amshi hakkinshi ,amma a haukansa.
“Tun asoron gidan yaga ansaka tayis ga fenti anyi ancanza k’yaure ,ai afili yace ai dole ma abani kasona wlh dan bazan bar banzaba kokuwa indauki mummunan mataki”.
Kutsawa yyi cikin gidan bbu kowa a tsakar gd ai sai kawai yahankad’e labulen yana harare harare.
” umma kuwa itada inna atika da wata mako’ociyarsu suna fira ,kamar dg sama sukaga Kawu bala .”
cikin tsanarsa umma tace mlm lfy zaka shigo gidan matan aure?
kallonta yyi sama da k’asa yace ba musayar kalamai nazo muyi dkeba hakkina nazo kibani a matsayina na ubah ga yasmeen danbake kadai zaki ci dukiyarba nima abani kasona kokuma wlh in…ihun da inna atika ta kurmane yasasa yin shiru jin tana cewa jama’a kukawo agaji kwarto da rana kiriri wayyo ALLAH …. Aisai Kawu yafara zare ido ganin zasu ja masa sharri Aida sauri yana baza babbar Riga yabar gidan yanajin umma nacewa gobe ka amsa kiran alk’ali.
gabansa yaji yafad’i dan ya manta da alkali yahanesa da xuwa gidan nan yaja mashin insa yabar anguwar.”””
Inna atika kuwa cikin jin haushin Kawu bala tace to indai anyi bincike to munzama masu shaidar yazo har gidanki yaci mutuncinki agabanmu.(kasancewar umma ta sanar da ita yarima zaizo yasake binkice akan mutuwar mijinta)
“Nan umma tace eh ngd sosae dan ni nama rasa yazance masa ,aigara da Kika masa hakan,nandai sukayi ta tattaunawa akan maganar.”,,,,,
Ban garen yasmeen kuwa tasaki jikinta hankalinta kwance tayi kyau da haske batada wata damuwa ,aikin kawai taci ta kwanta sai suwa skul dan ta aje babin yarima acikin dustbin.
Tsakaninta da kowa lfy dan yanxun ta k’ara shakuwa sosai da ammi inkaganta suna fira ko kaganta kan cinyar ammi baka cewa itace .sunshaku sosai wani lokacin agabanta yarima ke kiran ammi su gaisa da ammi tace kota bata saitace aibasu Dade da yin wayaba.
Maryam ,salim munib da muneeba kuwa sun shak’u sosai da yasmeen dan su Maryam da salim ksi tsaye yanxun suke xuwa part dinta su sha fira wani lokacin siyita bata labarin kirkin yarima da kuma yadda yake hukuntasu insunyi laifi agidan. ..
Bata cewa komai saidai tayi murmushi kawai amma azuciyarta tanajin haushinshi sosai.
” wani sa inkuma apart d’in ammi ake firar tare da ammin.”
Twins kuwa duk week end hanan ko driver ke kawosu gun yasmeen har ammi na mamakin shakuwarsu da yasmeen……
**********
Yarima ne zaune awani park yana hutawa gabansa wasu turawa ne dg gani masoyane ,mace da nmiji,sai hira suke be auneba yaga wata tazo watsawa saurayin maltinah ajikinsa tanamasa bala I….
“” atake yarima yatuna da marar kunyarnan data watsa masa viju milk ,wato yasmeen danbesan sunantaba marar kunya shine sunan da zuciyar sa take kiranta da shi.,,,,
Tuno dan karamin bakinta yyi Wanda take murgud’awa tana rashin kunya dashi ,afili yace haba ai xankoma gd duk sadda Muka sake had’uwa dke saina fasa bakin tsiwar…
Tashi yyi tsaye dan tafiya,tunawa yyi da rabonsa da ganin sallama yaukusan 10 days jiyayi yanason ganinta..
“Taxsi yahau yawuce can”.
Bayan yasallami dan taxsin ya wuce cikin gidan.
Aparlo yaga bbu kowa zama yyi yana tunanin kotana toilet amma shiru yakira wayarta bata shiga..
” tsaki yyi yace to tana ina?”
Mik’e wa yyi don fita wata xuciyar tace kashiga ciki kaduba kasan ko ba lfy in wani abu fa yasameta ,bakowa agdan gashi kai ALLAH yakawoka..
da sauri ta wuce hanyar bed room dinta.
“Yana xuwa ya murd’a k’ofar d’akin…
Salma da ke zir itada abokan masha ar tata akan bed suna aikata bad’alarsu jin anmurdo k’ofar yasata d’agowa da sauri by surprise sukayi ido hudu da yarima…
Share pl
AWESOME WRITER’S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer’s)
YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿33&34
“” salati kawai da inna lillahi wa inna ilaihir raju un kawai yake maimatawa.”
saurin juyawa yyi yabasu baya dan besan ganin tsiraici wani.
“cikin rawar jiki had’e da fad’uwa gaba salma tayi saurin zura doguwar Riga ta kori abokanan watsewartata ,” da gudu ta fito dan taga yarima yafita a hassale.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 5

YARIMA ASHMAN CHAPTER 7