in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

Tsaki kawai yasmeen keyi batace komaiba sbd tatsani ayi mata maganarsa.
“Yaya Omar takira tace yazo tana skul su gaisai ,” nan yace mata baya gida yanxun haka exam zai rubuta,cikin mamaki tayi masa fatan samun nassara.
Yarima kuwa sarai yasan yasmeen yau xata koma skul ak’agare yashirya dan yaje yaci mata mutunci dan yaji haushin abinda ta masa jiya, amma sai dai yanazuwa fada gaisheda mai martaba ,aiko yatsaidasa yin wani lissafi,”lokacin dayadawo harta tafi.
********
Alh jamilune zaune akatafaren parlourn sa yana hutawa had’e da tunanin yasmeen.
” can yyi tsaki had’e da d’aukar wayarsa yakira bala yace yazo yanason ganinsa”,yana fad’amasa yadatse kiran.
Befi minti15 ba ,saiga bala yazo ko gaisawa basuyiba alh jamilu yace ashedai wannan mutsiyacin yaron nan yarima yasmeen ta aura?”
Kawu bala yace eh wlh nima jiya nasani dan ko me d’akina hanata nayi xuwa gun dan iskan bikin saidanayi binkice nasani nima.
“Amme yanxun meye shawara?alh jamilu yace hmmm ai nagama shawara saura aiwatarwa “, kuma ina binkice akan sa ,sbd yasamun ido yanxun haka ancemun yana binkice akaina wlh ,kuma saura2weeks yatafi wata k’asa kaga kafin yadawo saimu shirya.
” Kawu bala yace hakane ,kecewa sukayi da dariya.,,,,
Yasmeen kuwa da dare bayan ta rufe k’ofar ta ,ta kira yah Omar nan yake mata bayani ai scholarship yasamu insha ALLAH da exam d’in dayayi tafito zai tafi kasar Cairo yyi digree d’insa acan .
“Yasmeen taji Dadi sosai nan ta tayasa murna,had’e da tambayarsa shekara nawa zaiyi?”
“Yace biyu”
Amma duk karshen shekara zaizo gd Hutu nan sukayi sallama.
___________________
Hakafa yasmeen tayi ta wa yarima kullum da dare saita rufe k’ofar ta tace ace tana gunsa tun jakkadiya nazuwa harma tadaina xuwa dan duk azatonsu yasmeen ma agunsa take kwana.
“Shikuwa yarima yana cikin bukatuwa amma yaki nuna hakan ga kuma wasan yan buyan dasuke dan bata yarda ta fito waje saibaya gidan”, inkuma skul ne tayi tafiyarta .”gyran d’akinsa intadawo takeyinsa.,,
Shikuwa damuwarsa shine buk’atarsa shiyasa yakeso yaje suyi mgn da salma dan gsky yagaji da jiranta.
Anacikin hakan har sati 2ta wuce Yakama gobene yarima xai tafi Jordan”.
Kuma sun gama mgn da Sarki akan banda yasmeen zai tafi sbd karatunta.
‘Ayanxun haka kwance yake kuma yasha alwashin yau kota halin k’ak’a saiya biya buk’atarsa kafin gobe yatafi sbd 3month zaiyi aigara yarage zafi.””””
Yananan kwance yaji horn da sauri yabud’e window kawai yaganta ta fito dg mota alamar dg skul tadawo ga nik’ab daure a fuskarta.
Aida sauri yanufi part din ta sbd yana keys din yabud’e yashiga yarufe ,yatsaya bayan kyaure.
“” yasmeen kuwa agajiye tadawo ,tana bude bed room d’inta ta shige had’e da rufewa ,kokarin cire nik’ab d’inta ta ke,kawai hancinta yajiyo mata k’amshin turaren yarima.””;
Arazane tajuyo taga yarima tsaye ,yana jifarta da shu,umin kallo,cikin yatsina fuska had’e da isa yace kin gama kuje kujen ?nace kingama yafad’a atsawace .
Gaba d’aya jikinta rawa yake sbd tsoro fatanta kawai ALLAH yasa kada yakusanceta,murya na rawa tace yi hkuri,pls ayayinda take ja da baya.
“Tsaki yyi yace keki sanshi hkuri ko,yanxun inga wa ya,isa ya kwaceki a hannuna.”
Kuma dama inajin haushinki kinmun rashin kunya rannan ban hukuntakiba,ko?
To bari kiji dan nasan kinsan gobe zantafi,kuma ba dauwama zanyi acanba,ko bayan bani nan Kika karayamun dokoki nidakene nadawo,kuma gyara part d’ana farillah agareki,sannan Dana dawo my salma zata shigo gidan nan wato wadda nukeso kixama yar kallo sannan abinda kikak’i badawa dama ni baso nikeba ,ammice ke turoni sbd mace akwai rauni musammun ke dan naga kinada jaraba. Karki fad’a wani yanayi nadaban gara ataimakamiki amma badan wai kinkai ajindazanyi hakan dakeba.
Harara ta galla masa tace mlm ya isheka hakan ,kasani nima bana sonka ko kad’an na yi biyayya ne ga iyayena na aureka amma bawai dan ka isaba dan inada Wanda niko so inkuma batun jarabane aiko bunsuru yasha famaka lfy ta Wannan fannin danban…. Wani wawan mari yarima yyi mata atake tasaki k’ara had’e da dafe gun tana kuka.,,,,
“Cikin kakkausar murya yace ,ke wawiyar inace,da aurena akanki kike zancen wani,hmmmm wlh duk ranar da hakan tasake faruwa saikin gane shayi ruwane,nikike cewa bunsuru ko ?”
,,,,to xannuna nuna miki aikin bunsuranci,yana fadin hakan yashiga zare belt in dke d’aure ak’ugunsa.,,,,
“tana ganin haka ta tashi dan guduwa Aida sauri yafincikota yahaye samanta ,bbu romancing ya afka mata ,sai ihu da kuka take tana kiran ummanta da yah Omar .”
Yarima be sarara mataba Saida yyi yadda yaso da ita tukum dg bisani yasauka ,itakuawa idonta arufe hawaye nabin gefen nik’ab d’inta ,bayan yamaida kayansa ,yakai hannunsa dan cire nik’ab d’inta sbd kawai yatsintsi kansa da son ganin fuskarta…..wayarsa ce ta yi ringing da sauri yajanye hannunsa,ita kuma ta bude idanunta,taga yana waya yana kokarin bud’e k’ofar d’akinyafita,cikin muryar ta ta zahiri tace ALLAH ya isa mugu azzalimi tana fadin hakan tawuce toilet da gudu tarufe.
Kwafa yyi dan kiran uxuri ake masa a office akan tafiyarsa Jordan, amma sak muryar saitamasa kama da muryar wannan marar kunyar,yasoma ganin fuskarta amma kawai yafita.,,,
Itakuwa yasmeen Saida tasha kukanta,tukum ta yi wankan had’e da alwallar magrib.
Bayan yasmeen tayi isha I,taga ankirata da bakuwar number kuma ta k’asar waje ,cikin mamaki ta d’aga by surprise taji muryar yah Omar .
Cikin shagwaba ta ce oh yah Omar shine kayi tafiyarka bakazomin ban kwanaba?
Murmushi yyi yace sorry my baby tafiyarce tazo ,cikin sauri shiyasa amma aiga waya nan ko saimudunga gaisawa ko?”
“Tace eh”
Nan ta sanar da ita ai kud’i n jarinsa yagyara gidansu yasiya ma umma firigin tana Sana’a kuma rannan Sarki yayiwa umma aike da kayan abinci.
Cikin jin dadi tace kai dan ALLAH yace wlh ,shiyasa nike so kiyi biyayya ga yarima baby dan ALLAH kindace da miji da surukai nagari.
“To Yayana zanyi.”
Amma jiya munyi waya da Umma bata fad’a munba.
Yace k’ila ta shafa a be ,yasmeen tace gsky naji dad’in gyara gidan nan da akayi wlh.,,,,
Yace eh nayi hakanne yasmeen dan ko yaya kada dangin mijinki su rainaki duk da cewa mu talakawa ne amma munrik’e talaucinmu.
Yasmeen tace hakane aizanje gidan tunda umma taki zuwarmun taganni saidai muyi waya…
Yar dariya yyi nandai sukayi ta gira har suka gama,sukayi sallama.
Yasmeen kuwa dadi kawai takeji ga kuma wannan d’an zafin kan gobe zai tafi ,kai gobe sai tayi party dan murna.afili tace bbu wani part din sa dazan dunga gyarawa kullum kuma ko nik’ab din saizani skul zan saka ….
Haka tayi ta tunaninta har bacci yyi gaba da ita…
Washe gari tun 8:00am yarima yagama shirinsa yyi sallama da kowa har ammi saidatace yyi sallama da yasmeen ,yace eh sunyi bacci matake yanxun,amma yana mamakin sunanta dan saiyau yaji sunan.
Nan yawuce mota akakaisa airport, bbu nata lokaci jirgindu yatashiiiii……
JORDAN…..
Share pls
AWESOME WRITER’S ASSO..๐Ÿฎ
(palace of excitation and pleasant writer’s)
YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ
Story & written by mmn fareesa
DUK ZUCIYA TANA SON ME KYAUTATA MATA,TANA K’IN ME K’UNTATA MATA……inagodiya ga masoyana aduk inda kuke..๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป
๐Ÿ…ฟ31&32

JORDAN
Yarima nasauka dg jirgi yahau tasi, kai tsaye masaukin salma ya wuce ahanya yakirata har sau biyu bata d’agaba tsaki yyi yana tunanin ina tabar wayar.”
sake kira yyi akaro na3 amma bata dagaba”
Itakuwa salma tana can tana masha arta itada wasu turawa su ukku agado d’aya jin anmatsamata da kira yasa tayi tsaki had’e da mik’e wa don taje ta kashe wayar,tana dubawa taga yarima ne.kuma da layin k’asar tasan yana cikin kasar kenan.
“Zaro ido tayi da sauri ta maida kiran Saida takusa tsinkewa yad’aga ,cikin iyayinta tace baby hii kakira ina bacci ne!yarima yawani yatsina fuska yace eh gani akasar gashima yanxun ak’ofar gidan da kike za’a ajiyeni.”
Cikin inda inda tace eh.. to aguna zakazo tsaki yyi yace bansaniba to dawa kike tunani zanje gunshi mitts yakashe wayar had’e da biyan me taxi kudinsa yafito yanufi get din gidan.
Salma kuwa tanajin yakashe atsorace tayiwa abukan watsewar bayani ga Wanda zai aureta nan zaixo yanxun sutafi “,to sukace nan suka maida kayansu sukafita.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 5

YARIMA ASHMAN CHAPTER 7