in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

YARIMA ASHMAN CHAPTER 6

Tsaki yyi yace matsalarkice wannan ainima basonikeba kawai dai xanbi umarnin ammi,kuma aikema kinaso taimakonki zanyi…katsesa tayi da cewa ah ah ni wlh banaso,kuma ai saika kwanta bbu Wanda zaigane ko kayi ko bakayiba….
“Mamakin wayon yarinyar yake ,cikin tsawa yace wai bazakixoba ko mene?”
Cikin tsiwa tace yah isa haba saikace wata yar ka ,eh d’in baza azoba.
Ahassale yace nikike gayawa mgn lallai zaki fuskanci hukunci,sannan ayanxun zanyi abinda nike so dke ta k’arfi inga Wanda ya isah yahana .
Yasmeen ta tsorata sosai hanyar guduwa kawai take nema ,bata auneba taji ya fincikota had’e da makata saman gado da sauri ta tashi zata gudu ,da k’arfi yamaidata had’e da rike mata hannuwa gam ,sai ihu take tana kok’arin kwacewa amma ta kasa ,shikuwa ko ajikinsa ,yadda yyi a firs night d’insu haka yyi saidai bai jimata rauniba.
Amma taji jiki kuka kawai take yi tawani k’ame gu d’aya ko motsin kirki batayi har yagama kuma taji tsafi amma baikai na farkoba.
“Tashi tayi da k’yar ganin yashige toilet ta fice xuwa part din ta”.
Shikuwa yana fitowa yyi tsaki yace garama da Kika fita dan danasameki korarki zanyi ,kuma zanmiki maganin rashin kunya.
Nan yashirya yyi kwanciyarsa bacci mai dadi yyi gaba dashi.
” yasmeen kuwa Saida tashiga ruwan dumi tad’ad’e aciki tukum tyi wanka ta fito ta kwanta xuciyarta cike da tsanar yarima kuma tasha alwashin kota halink’a k’a saita rama abinda yyi mata dole tafara shirin ramuwar gayya wadda ta fi gayya zafi.
*********
Washe gari byn yasmeen tayi break tashirya cikin lace milk ,tayi kyau,Saida ta daidaici lokacin da yarima baya gidan tukum ta fito ta nufi part din ammi dan gaisheta.,,,,,,
“” bayan sun gama gaiwa ,ammi tace munyi mgn da my son gobe zaki fara zuwa skul,yacemun aikunyi mgn nik’ab zaki rik’a sakawa ko?,,,,,
Cikin mamakin karyar yarima yasmeen tace eh.
Ammi tace ok to dan ALLAH ki kula kinji dukda nasan kinada kamun kai amma ki k’ara gobe driven ki xai fara kaiki nan tace to ammi ngd.kafin ammi tayi mgn ,Maryam (y’ardakin hjy rahama)da salim autan ammi sun shigo tare da sallama,amsawa yasmeen tayi bayan sun gama gaiwa,nan su kace antynmu ina yayah?
“”” rasame yasmeen zatace tayi kawai tace ya fita.,,,
Ihu sukayi dan zasu sakata su wala tunda bayanan bare dakayi abu k’an yyimaka hukunci.
Itadai ammi sai dan murmushi take tana kallonsa.
Maryam yar kimanin 16 years, salim kuma 15 years dan shekara d’aya ke tsakanunsu da gudu suka fad’a jikin ammi kowa na cewa shine Auta.
Yasmeen takallesu tana dariya tace oh Ku ,to nidai kada Ku karyamun ammina.
Murmushi ammi tayi tace hmmm wlh yasmeen haka nike fama da su indai week end ne, abinsu baya tashi sai in yarima baya gidan.
Maryam da kanta ke bisa cinyar ammi tace Anty nice fa k’ara ba salimba,da sauri salim yace ah ah nine karami pls Anty Maryam d’agamun cinyata,itadai yasmeen murmushi kawai take ana cikin hakan saiga su ,munib da muneeba twins din hanan (k’anwar yarima) suka shigo nan ammi tace to sarakan b’annah waye yakawoku?
“” cikin yarinta sukace driver ne,had’e da cewa ina uncle dinmu yake?”
Ammi tayi y’ar dariya tace bayanan amma ga antinku nan matarsa.
“” da sauri suka fad’a jikin yasmeen suna cewa lah kece amaryar uncle kinada kyau wlh… dariya yasmeen tayi dan akwaita dason yara dan gidansu bbu yara ,tashi tayi tace kuxo muje kunji yaranah.
Bbu musu suka bita,su Maryam kuwa da salim suka cigaba da tab’atarsu ajikin ammi dan hartasaba da hakan.
Yasmeen kuwa itadasu munib da muniba bed room in ta tashige dasu sukayi ta mata surutu had’e da fira nan tabasu su sweet da drinks da biscuit da chacoolat ,aiko cikin murna sukayi ta ci daman abinda suke so kenan har suka gama sukayita dudumarsu ,acikin yini guda yasmeen ta shak’u da yaran basubar part din ta ba sai dasukaji ance yarima yadawo tukum.
Ita kuwa yasmeen tunawa tayi bata gyra masa d’akin sa dan haka ,anayin la’asar bayan tayi sallah taje ta gyara masa.
Yarima kuwa dayadawo d’azun ganin bata gyaraba da zaisaka akirata sai yafasa yabari yadawo inbata gyaraba tagane kiranta.,,,,,,
“Koda yadawo saiyaga ta gyara sai kawai yashareta.”
Yasmeen kuwa dare nayi saita rufe k’ofar ta tacewa kuyanginta injakkadiyya taxo suce tana part din yarima to sukace ,azuciyarta tace dg yau zan faramaka rashin m ba gobe skul zaniba aisaika ganni bare kamun muguntar.
Bangaren yarima kuwa ,tun 8:30 yake jiran yaga ankamasa yasmeen yabiya bukatarsa amma yaji shiru ,kuma girman kai bazai bari yyi mgn ba.
Koda yaga 10:00 pm tayi yacire rai da zuwanta ,haka yayita juyi kan bed dg bisani bacci yyi gaba dashi.
Jakkadiya kuwa koda ammi tace taje ta raka yasmeen gun yarima,taje akace tana can ai,saita koma ta sanar da ammi…
Ita kuwa ammi dad’i taji afili tace to hakan yyi kyau ai ,gara da Sarki yace sufara xama gabanmu dan muga kalar zamansu ,da can dg shi sai itane dasunyi yadda suka gadama ga yarima da zuciya,nan ta wuce ciki sukayi sallama da jakkadiya……
Share pls
AWESOME WRITER’S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer’s)
YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
🅿29&30
Washe gari tun 8:00am yasmeen tagama shirinta kasancewar takira kubra ta tambayeta wane time zasu fara lectures ?
Tace 10 pm ,tana gamawa tawuce part din ammi tagaidata taxo tayi break ko 10,dinbata idaba driver yakaita skul sai d’adi takeji duka yau 8dsys rabonta da fita amma yau sai wani dadi takeji.”su kubra sai tsokanarta take wai tagama boye yarimane mijinta aiyanxun tagane”.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 5

YARIMA ASHMAN CHAPTER 7