in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 3

YARIMA ASHMAN CHAPTER 3

” bayan yasmeen ta idar da sallahne,suna zaune da Umma suna fira yah Omar yashigo d’akin,da sauri yasmeen ta tashi tana masa sannu da zuwa ta karbi ledar hannunsa.”
Budewa tayi ,murmushi tayi tace Yayana nid’aya nagode,zama yyi yana yar dariya yace baby (dayake haka yake kiranta)duk mijin da kka aura yabani da zaryan siyan fura any time.
“Keko gundurarki batayi?” Murmushi tayi tace ni bata wani gundurata wlh ,ko umma nah?
Girgiza kai umma tayi tace eh hakane tunkina karama kike sonta.
“Tashi tayi tace barama nadama abata,nan tafita tsakar gd”, umma takalli yah Omar tace ga abincinka nan!to yace had’e da jawo kular yyi bissimilla yafara ci,saiga yasmeen ta shigo da kwano da ludayi.zama tayi suna fira abin kwanin sha’awa,yah Omar be fitaba sai da aka kira isha’i.
**** **** *****
Washe gari byn yasmeen ta gama ayyukan gd ta shirya dan xuwa skul,tana fitowa dg gida yah Omar zai shiga nan tafara masa shagwaba adole saiyakaita skul.
” yar dariya yyi dan yah Omar akwai saukin kai yace to baby muje.”daa,kayan

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 2

YARIMA ASHMAN CHAPTER 4