in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 2

YARIMA ASHMAN CHAPTER 2

Yasmeen takai k’ololuwar tashin hankali da firgita inbacin kakkarwa bbu abinda jikinta keyi,sai kok’arin b’alle marfin motar take amma takasa.”
Cikin tsoro had’e da tsiwa take cewa wlh mlm ka’ajiyeni ko ance maka ni y’ar iskace ne?dazakazo dani wannan mugun da jin ne.
“Aibaka isa cikakken nmj ba,indakakai da inda namaka laifin zaka dauki mataki amma wai baka satoniba.”
Banxa yyi da ita kamar tana magana da bango saima yakur’e volume din wak’ar music yana sauraro ko gundatake bai kallaba yacigaba da tukinsa.
Itakuwa data gaji da rashin kunyarta sai tayi shiru tana adduar kubuta dg hannunsa.
Bata auneba taga yyi parking agaban wani had’add’en get house nashi na shak’atawa Wanda ko mai martaba baisan yanada gidanba.
“,fitowa yyi fuska a tamke ,yabud’e gidan baya da nufin ta fito amma sai ta k’i fitowa ma dg motar,kwafa yyi yasa Zara zaran hannayensa ya fincikota ,tana tirjewa had’e da zaginsa ,amma bai tsayaba yyi cikin gidan da ita.
” wani dakine yawurgata ciki ta fad’i k’asa kanta yabigi tayis d’in dakin”,sannan yarufeta ciki yafita .
Ido kawai yasmeen ke zarewa ,inbacin rawa bbu abinda jikinta keyi dan tasadak’at Repin dinta zaiyi”.
Be jimaba yadawo da ga shi sai farar jallabiyya ajikinsa yanufi indatake zaune ,Aida sauri ta rik’a ja da baya had’e da runtse idonta tana salati da Neman tsari dashi axuciyarta.
“Koda taji k’amshinsa sosai tasan yazo gab da ita cikin rawar murya had’e da yin kalar tausayi tace pls kayi hakuri natuba ,bazan sakeba kaji tsoron ALLAH kada ka rabani da martabata…….wata doguwar tsuka yaja had’e da tafa hannayensa yace me Kika d’auka da zanmiki?”

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 1

YARIMA ASHMAN CHAPTER 3