in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 13

YARIMA ASHMAN CHAPTER 13

K’okarin fita takeyi dg cikin filin rawar tana juyowa taga yarima yana nufosu..
“Wani mummunan fad’uwar gaba yasmeen ta ji”, sbd yadda taga yarima fuskar nan tasa bbu annuri kamar be tab’a dariyaba kallo d’aya zaka masa ka gane ransa abace yake ,idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun tashi rad’o rad’o sai hucu yake” domin tunda yashigo hole din idanunsa suka hangomasa wannan guy d’in yanama yesmeen lik’i zuciyarsa ke tafasa wani kishi mai zafi yataso masa..
“Nufarsu kawai yakeyi zuciyarsa na cewa kawai ka kashesa ka huta…
Ita kuwa yasmeen jikin ta sai rawa yakeyi ganin yarima gab dasu..shikuwa muntasir ko ajikinsa dan besan abinda ke faruwaba ,k’okarin fito da wasu dollars yakeyi ganin na hannunsa sun k’are yaji anmasa wata irin fincika d sauri yad’ago kansa yaga yarimane yayan sageer…huci kawai yake kamar mayun wacin zaki yasaka hannuwansa yyiwa muntasir wata muguwar shak’a…cikin tsantsar bacin rai yace kai wawan inane ?” mekake nema agun mamatane?” dakake mata lik’i da dollars ,kokanaso kace banida arzik’in yimata lik’ine ?”iyeeeeee!yafad’a atsawace hakan yasa mutanan dke gabansu kallonsu..
Shikuwa muntasir sbd shak’a ko mgn baya iyawa sai tari yake yanasa hannuwansa dan kwatar k’ansa…
Ita kuwa yasmeen ta tsorata gudunta kada yakashesa ya watsa taron bikin …muryar salim taji yana cewa pls yaya sakesa kaga bikin d’an uwanka akeyi kada ka lalata masa taro ,in angama kamasa hukunci kaga hankalin jama’a yafara dawowa kanku…yana huci ya hankad’a muntasir har sai da yabige wasu mata dke gefensa,azafafe yaja hannun yasmeen kamar zai tashi sama sukabar hole din….
“Shikuwa yah sageer besan wainar da ake toyawa ba ” salim kuwa fita yyi ganin ALLAH yasa yarima beyi bannaba.”yanufi gunsu Maryam d yah Omar..
Yarima kuwa ko kallenta beyiba ,yabude mota yasaka yadawo yashige atsiyace yaja motar d mugun gudu ,guards d’insa suka bisu a baya da sauri ganin irin gudun da yarima keyi…
“tuk’i yakeyi zuciyarsa na masa zafi ,kaddai ace yaronnan son yasmeen yakeyi “, dole yad’auki mataki ,miyasa ma yaji maganar salim?” yakyale muntasir ,doguwar tsuka yaja beyi mgn ba dan kansa kewani irin Sara masa har bibbiyu yake gani,ga wani haushin yasmeen yanaji…
“Ita kuwa ta rakub’e tsoronta kada yahad’a da ita”.
Cikin muryar kuka d kissa tace my Prince pls kayi hak…tsawar da yarima yyi mata ne yasakata yin tsit..
Ikon ALLAH ne kawai yakawosu gd yanayin parking yasmeen ta fito ta nufi ciki,shikuwa fita yyi zuwa masjid sbd anata kiran magrib…
Yasmeen kuwa duk taji bbu dad’i dama tasani batajeba ,gashi yarimanta na fushi da ita, jiki asan yaye ta wuce toilet ta yi wanka had’e da alwarla, tazo ta yi sallah,batabar gun ba sai bayan isha’i ..
,,,dukjinta take wata iri ga yunwa tanaji, amma ba abincinne gabantaba burin yarima yasauka dg dokin zuciyar da yahau..tunda tasan shima beci abincinba ,tashi tayi tasaka kayan bacci tafeshe jikinta d turare ta nufi part dinsa .,,,
Shikuwa be dawo gidanba sai bayan isha’i ,saidai zuciyarsa tarage rad’adin datake masa ,amma dai fuskar nan tasa ad’aure ,bath room ya wuce yy wanka ,bayan ya shirya yazo ya kwanta rigingine ya lumshe ido, bbu abinda yake gani azuciyarsa sai muntasir nama princess d’insa lik’i ….karar b’ud’e k’ofar yasakashi bud’e idanunsa yaga yasmeen ce ,maidasu yyi yarufe ,ita kuwa ta na shigowa tafad’a ajikinsa tasaki kukan shagwa…
” yana jinta tsab yyi mata banxa,Wanda yanxun haka wannan shagwabar tata tana tadomasa sha’awa dama yau yasha alwashin karb’an hakkinsa ,wannan abun daya faru yasakashi fasawa “ita kuwa jin yyi shiru ,alamar bazaice komaiba saitakama tarin k’arya da kukan kissa..d sauri yabude idonsa yarik’e mata hannu had’e da cewa menene kikeso?” fad’amun ko baki lfy ne ?”nakira dr, cikin shagwaba tace bakai bane kke fushi dani..
Hannunta yasaki,yajuya mata baya ,koda taga haka ,saita fara yimasa wasu irin abubuwa masu wuyar fad’i ajikinsa …hmm tuni yasaki layi yabiye mata suka cigaba da romancing din juna dg nan komai yakankama ,Wanda yarima hardasu Sabbatu ,ammafa yasmeen ta ji ajikinta dan yarima nmj ne bakad’anba….
Bayan sun sami nutsuwa ,tana ajikinsa “Ahankali yace my Princess miyasa kikatsaya wannan sakaran yyimiki lik’i ?” Kina matar aure hakan yadace?”
“Cikin ladabi yasmeen ta yi masa bayani tun sadda suka hada ido da shi yyi mata murmushi har zuwa sadda taga yyi mata lik’i.”
,,,ajiyar xuciya yyi yace shikenan dg yanxun nik’ab zaki ruk’a sakawa inzaki fita,sai inmuna tare ne mu fita baki sakaba ,gobe gun deenar kafata kafarki..
Murmushi tayi tace to nawan ,hakan yyi ni nama zata goben bazanje deenar ba..
Hancinta yaja yace to bazakijeba ,itama hancinsa taja tace ai my Prince dina baya mgn biyu ..
“Ahankali tace oh yaya wlhy salim nada hankali ,jiyadda asaukak’e maganar da yyimaka yasaka ka sakesa da kayi d’anyan aiki,ajiyar zuciya yarima yyi yace hmmm hakane gsky yyi kaifin tunani inmaryamce bazata iyaba ,nikaina dg baya nagane gara d nahakura kawai…
Firarsu sukacigaba da yi,kamar bbu abinda yatab’a shiga tsakanunsa ,dg hakan bacci yyi gaba dasu…
** ** ** ** ** **
Washe gari byn sun gama shirinsu ,yasmeen na rike da jikkarsa dan yomasa rakkiya ,suna hanyar zuwa part din ammi saiga Maryam ta fito ,tsayawa tayi ta gaidasu had’e da zolayar yasmeen ta na cewa shine jiya bbu ban kwana to suje ga hjy babba can tazo tace akirasu..
” yasmeen taji gabanta yafad’i amma saita dake”.
Yarima kuwa b’ata rai yyi yace my Princess muje kirakani gun mota baza mujeba..da sauri ta katsesa d cewa ah ah yaya muje pls bbu matsala insha ALLAH, kallonta yyi dan dama sbd ita yafasa zuwa ,amma ganin tace suje b musu suka shige parlourn ammi..
Kan kujera suka sami hjy babba zaune ga kayan marmari gabanta da drinks da break fast ,su ammi d hjy rahama agefe d alama sun gama gaisheta..
Fuska bbu yabo bbu fallasa ta amsa sallamar su,nan suka gaisheta amutunce,kallon yasmeen ta yi tace ke zo nan!b musu yasmeen ta je taga me za’a mata ,wata y’ar kwalba tabata tace ungo kirik’a shafawa da dare da safe ko ina ajikinki harda bisa cikin insha ALLAH nmj zaki haifa,tafad’a tana washe baki..
“Kicin kicin d fuska yarima yyi yace oh hjy nidai duk abinda ALLAH yabamu inaso ai albarka akeso ba wani mace ko nmj ba ,ni wlh azab’ina ma nafison tahaifi mace..
Cikin mamaki sa hjy babba,ta yi masa dakkuwa tace karb’i nan gidanku nace ,to nmj zata haifa insha ALLAH.
” su ammi dai basu tankaba ,amma sun San abinda tafad’a be daceba ko a musulunce.”
Yarima kuwa tashi yyi yakalli yasmeen yace my honey muje kinji?”tsaki hjy babba tayi tace aikin banza ,ke kuma ki yi abinda nace yar hocin kilbabbu wai hoci!hmmmm”shidai yarima bece komai ba suka ficewarsu sukabar part din…
Da dare kuwa haka yarima d yasmeen suka wanku ,kaya iri daya suka tafi gun deener yana like da abarsa ,kuma har sai da muntasir yazo har gun dasuke zaune yabasu hkuri akan avunda yafaru jiya ,yarima yace bbu komai yawuce ..
Haka aka ci aka sha ango d amarya suma sunsha kyau ,hade da shan pics da video har akatshi.
Washe gari d misalin karfe 11:00am daruruwan jama’a suka shaida d’aurin auren sageer isma’il Khalid d amarya tasleem Ahmed akan sadaki dubu100,taro yatashi lfy.
Hakafa su yasmeen sukayita hidima da jamaa har dare aka kawo wa sageer amaryarsa,yasmeen dg gaisuwa bbu abinda yasake shiga tsakanunta d hjy babba kuma magani yarima yakarb’e yazubar…
Salma ce zaune a bed room dinta…
Mmn fareesa ce✍🏻✍🏻AWESOME WRITER’S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer’s,)
YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &written by mmn fareesa
🅿103&104
Salmace zaune a bed room d’inta ,tayiwa wayarta k’uri da ido ga number bash tanaso ta kira amma kuma tanajin nauyi to inma takirasa tace masa me?”tabbas tasan tanason bash akan wad’annan dalilan”,na farko itadai yanxun tasan b budurwa bace tarabu d budurcinta asanadin lesbian ,duk Wanda zai aureta bata da daraja agunsa.”
Amma in ta auri bash kar tasan karc e bazai goranta mataba zasu zauna lfy insha ALLAH. ”
Saidai me?”ita gsky bazata sake furtawa wani nmj kalmarso ba dasunan tanasonsa sbd taga darasi ayarima.wata zuciyar tace hmmmm to kiyi amfani d damarki ta y’a mace kijanyo hankalin bash mana akan ki.”cikin jin dad’i tace yesssss!nan tayi calling din bash….
Bash dke kwance d’akinsa dke soron gidansu kafin yafita gun aiki yaji wayarsa na ringing, dubawa yyi yaga bak’uwar number “,kamar kar ya d’aga sai kuma yad’aga yyi sallama
Jin muryar mace yyi tace slm bash ykk?”
Lumshe ido yyi dan yaji dad’in muryar saidai yasan kowacece tasansa,gabansa yafad’i daya tuna abubuwan dayyi abaya k’ila ma cikin abokan watsewarsane wata ta kirasa…muryar ta ta katsesa d cewa hellow kana jina?”
da sauri yace eh ygd?”amma bangane mai mgn ba?”murmushi tayi tace salmace!cikin mamakin kiranta yace ranki ya dad’e kwana2,tace alhmdllh dama nakirakane nabaka hkuri d kaida yarima akan abunda yafaru pls kace nace yyi hkri wlh natuba nagane rayuwa batada tabbas yanxun lahirata nake nema tayi kyau…ajiyar zuciya bash yyi yace to alhmdllh ALLAH ya yafe mana gaba d’aya, gsky naji dadi kuma insha ALLAH zangaya masa..”ahankali tace ok sai anjima ….d sauri yace

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 12

YARIMA ASHMAN CHAPTER 14 KARSHE