in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 12

YARIMA ASHMAN CHAPTER 12

“Bbu musu ta bisa dan yanxun mugun shagwaba ta yake da kansa yyi mata wankan ,tarigasa fitowa bayan ta gama shafa yafito ,akuma lokacin wayarta tayi ringin,d’agawa tayi ganin maryamce nan naji tace ok gani nan xuwa.kallon yarima tayi tace yaya bara naje ayimun kwalliya..lura tayi yawani yi kicin kicin d fuska bece komai na ,shiru tayi itama,kallonta yyi yace kije mana.. “Ahankali tace yaya nafasa naga kamar ba kaso dama sbd kai za’amun tunda bakaso inaga abarshi dama akwai zama wlh.tafad’a fuska sake dan ta lura kishine yasashi yin haka…shikuwa tausayinta yaji ganin amaganarta bbu tsiwa ko rashin kunya ,shiyasa yakesonta sbd bata masa musu ko gaddama ,” ahankali tazo ta yi hugging dinsa ta baya..
“Lumshe ido yyi jin nashanunta na gugar bayansa ,Wanda dama ko a toilet jurewa kawai yyi.” Cikin kasalallar murya yace baby kije ayimiki kwalliyar ina jiranki kinji?”ahankali tace to yaya amma wanne kaya zansaka?”be juyoba yace zan fito miki dasu,batace komaiba ta fita dan ta lura kamar yanada bukata ,dan ita tausayinsa takeji dan tasan yanada yawan b’ukata..
Haka taje akayimata kwalli me kyau bata haukaba su kabsu masu make up din sun yaba kyawun datayi ana idarwa ta nufi bed room tasami yarima yagama shirinsa cikin suit dark blue sunan kansa yasha gyara sai wani k’amshi ke fita ajikinsa tuni yasmeen kanta yafasu ganin mijinta yyi kyau kuma ko ina yakai mijin da za’a fita dashi tsara,shikuwa murmushi yyi ganin yadda take kallonsa yasan yyi mata kyau ,bude mata hannunsa yyi b musu tafad’a jikin sa cikin shagwaba ta ce yaya nidai banaso yan mata su kallarmin kai,kaji?”ta fad’a had’e da sakin kukan shagwaba ,cikin dubara d rarrashi yatayata tasaka kayanta fitted gown dark blue tayi rolling ,yo ai shima tuni kishi yataso masa dan inba Wanda yasan yasmeen tanada aureba to bbu Wanda zaiganta yace wai tanada aure sbd tayi kyau ga k’uruciyarta ta fito sak kuma bawai shigar yan mata tayiba dan ta rufe jikinta tafukanta d fuskarta ake gani..
“Shikuwa yarima duk gani yake mazan gun zasuyita kalle masa ita.”
,,,hannunta Yakama zaiyi mgn wayarsa tayi k’ara …bayan yyi sallama naji yace ok to gani nan xuwa yakashe wayar had’e da kallon yasmeen yace baby muje cikin gida kutafi kedasu Maryam nasameku a can ana nemana a office.,,,
Make kafad’a tayi had’e da cewa niban yardaba!
“Hannunta Yakama yace kiyi hkuri nadawo kinji baby nah nemana akeyi ,kuma bansan sadda zan dawoba da sai mutafi tare ” ahankali tace to yaya muje ,hancinta yaja yace to mmn baby ,murmushi sukayi atare..
Acikin parlourn ammi suka sami Maryam tana selfie tayi kyau cikin gown purple, duk mutanan dke gun kallon su yasmeen suke gani n kyawun dasuyi d matuk’ar dacewarsu.
Maryam naganinsu tace wow perfect mach,pls yaya bara na selfa Ku ,murmushi sukayi ,adedenan elham ta fito cikin gown maroon sai iyayi take ,idonunta suka haskomata yasmeen d yareema rungume d juna Maryam na musu pics …
Tsaye ta yi ,can kuma tayi tsaki ta fita, Wanda yasmeen na lura da ita, wayar Maryam tayi k’ara ,dagawa tayi cikin kashe murya tace my heat beat ,eh ganinan xuwa nan takashe kiran tad’ago da niyar mgn taga yarima d salim sunmata k’uri da ido dariya tayi ta na Sosa kai, yarima yace oh wato gabana kike soyewa ko?”
Yasmeen tace hmm my Prince yah Omar ne muje kai katafi gunda zakaje ,mukuma muwuce .
“Fitowa sukayi ,yayinda hannun salim na cikin na Maryam tana masa fada yyi tafiyarsa gun ball sai yanxun yadawo .
guards din yarima suka bude masa mota zai shiga, yahango yah Omar tsaye cikin suit purple yyi kyau nadaukar hankali sai jifar tauraruwarsa yaje da wani killer smile.
” karasowa yyi ,Yasmin tayi ihun murna, wani kallo yarima yyi mata ta nutsu ,gaisawa sukayi da yarima ,yajashi gefe yyimasa gargadin ga big babyn sa d small babyn sa yakula masa dsu kafin yazo.”
Yasmeen kuwa mijinta tabi saida yyi mata kisses zafafa yatafi,had’e da Barin guard din da zasu bi yasmeen zuwa gun kamun.
Bayan yarima yatafi ta matsa kusadasu yah Omar d Maryam sai salim dke gefensu.
Murmushi tayi tace to kuxo muje ko!Maryam tace ai my man yazo d motarsa saidai muje d my salim gsky nishi zan bi..
Baki bude yasmeen ke kallon Maryam,shikuwa yah Omar murmushi yyi yace yes kuje keda my salim.
Turo baki salim yyi yace nagaji nima soyayya nike so wlh kowane nada burdurwarsa ni banida ita gsky Anty Maryam kiyimun budurwa kinyi?”
“gaba daya sukayi dariya ,yasmeen tace guards din su shiga motar subisu abaya ,sai sushiga motar yah Omar din.”
Haka kuwa akayi ,Maryam ta hakimce gidan gaba ,yasmeen d salim gidan baya,saidai yasmeen tayi mamakin ina yah Omar yasamu wannan zuk’ekiyar motar…
Suna isa gun da za’ayi kamun…
Tofa ๐Ÿ˜๐Ÿ˜
Mmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป
AWESOME WRITER’S ASSO..๐Ÿฎ
(palace of excitation and pleasant writer’s)
YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ
Story &written by mmn fareesa
Wannan page din nakine salma Muhammad kiyi yadda kikeso dashi ina mugun jidake over๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡
๐Ÿ…ฟ99&100
Suna iso gun da za’ayi kamun sukayi parking, yesmeen d salim suka fito suka bar Maryam itada yah Omar dinta..
“Masha ALLAH gurin kamun yyi kyau yasha decoration “, nan guard din suka fito yasmeen tace su tsaya anan ai suna hangenta .”
Salim kuwa yaji haushin barinsa da Maryam tayi ,kallon yasmeen yyi yace Anty muje ciki ko?” Bbu musu ta bisa suna hira suka shige cikin dan akwai mutane amma amarya d ango basu isoba…
Kuri da ido akayiwa yasmeen dan wad’anda basu santaba, sunyi zaton itace amaryar sbd tsabar kyawun datayi”…
Wani iri taji ganin idon jama a akanta ,awasu fararen kujeru salim yace su zauna.zama nta yasa aka gane b amaryar bace …
gefenta ta kalla taga elham sai cika take tana batsewa yatsina fuska tayi ta cigaba da kallon wasu yan mata dke sanye d ankon kamun.”
Nan suka fara fira d salim ,mutane nata shigowa can saiga maryam,ta shigo had’e da nufarsu,murmushi yasmeen tayi tace kungama love d’in? “Ahankali tace ah ah kixo ga amarya can d ango zasu shigo yanxun ,to mune zamu take musu burki kowace mace d partner dinta ke sai my salim yazama partner d’inki tunda yaya bayanan …tafad’a tana dariyar tsokana,hararanta yasmeen tayi tace kin manta!aiba dauwama zayayiba yanxun zaidawo ,nakirasa yanxun bata shigaba nasan gunda yake bbu network me kyau …
” tashi sukayi ,ahanyar fita salim yace wato ni ga Wanda bashi akowa zakice nine partner d’in Anty ko?”dariya Maryam tayi tace sorry my salim ayau zanmaka budurwa kada kadamu..itadai yasmeen batace komaiba hankalinta naga jama’a da kuma ango d amarya dan ba karya sun wanku sunyi kyau d sheki ,yah sageer bakin nan yaki rufuwa..
Gefe suka bi,Maryam ta matsa kusada yah Omar dinta yana gefe tana gefe,yasmeen kuwa ganin mazan kurin subsaka mata ido yasa tayi gaba gabdasu yah sageer ta tsaya shikuwa salim ganin yasmeen ta bace masa yasakashi komawa baya dan MC yafara bayani anutsu ,yanxun amarya d ango zasu shiga cin hole din …
Muntasir wato babban aminin ango saurayi metashe da naira yahadu b laifi ,shine abayansu yah sageer sai aka kirasa a waya ,saiyabar gun yaje yyi wayarsa yagama yanufo gun ,by surprise yaga wata balarabiyar yarinya ko shuwa arap lolx..
gaba daya yasmeen ta tafi da imaninsa dan shi yacika jin kai yana ganin bbu wacce ta kai matsayin dazai kulata agun bikin kawai yaga yasmeen wacce betaba ganin bahausa kyakykwa kamartaba.lolx..
Matsawa yyi gefenta beyi mgn ba yana kallonta akuma lokacin suka fara shiga hole din.. Itadai yasmeen taji k’amshin turare agefenta ,kawai ta juyo suka had’a ido da shi ,yasakarmata murmushi ,saurin kauda kanta tayi gabanta na dukan Tara Tara dan tasan yarima yaga haka akwai rikici dan fashima be raga masaba Balle wannan…
Suna ida shiga tayi maza ta nufi gun kureru ta zauna tana kallon masu shigowa…
Shikuwa muntasir yakudurta zai shigar da kansa gun wannan xuk’ekiyar Budurwar,zama yyi yana hangen duk wani motsi nata.
Ita kuwa yasmeen ta na ganin kowa yazauna ya nutsu tasake kiran yareema cikin sa’a tashiga ,bbu mgn tasakarmasa kukan shagwaba rta me rud’asa …”ahankali yace sorry mmn baby ganinan ina hanya kinji dena kukan..bbu dai Wanda yatakuraki ko?”yah Omar bemiki komaiba?”cikin shagwaba ta ce eh ni kai nakeso kazo yanxun ko wacce da mijinta ko saurayayinta bandani…..
Cikin rarrashi yace ganinan baby nah kinji ?”
“To tace ta katse kiran”
Adedenan kuma MCyabukaci ango d amarya had’e da abokansu d yan’uwa afito fili….
Nan kuwa yah sageer yafito rike d hannun tasleem ,nan aka tashi ana musu Barin kud’i .
Maryam dataga bbu yasmeen ta fito ta zo tajata ,suka shigo filin rawar ,ita kuma ta fito da kudi tanama yasmeen like…kafin yasmeen ta yi mgn taga mutumin d’azun namata lik’i da dollars…
Kokarin fita takeyi dg cikin filin rawar tana juyowa taga yarima yana nufosu ……
Hmmmmmm

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 11

YARIMA ASHMAN CHAPTER 13