in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 10

YARIMA ASHMAN CHAPTER 10

Bayan sallar isha ‘I yarima na toilet ,Maryam d salim suka shigo tare,bayan sungaisa dayiwa yasmeen ya mai jiki.
“Ahankali yasmeen tace Ku ina fushi daku sosai saima yanxun kuka gadamar xuwa dubamin mijina Baku damu da shiba ko?
Maryam tace sorry Anty wlh kinsan muna islamiyya tun safe sai magrib muna dawowa mommy ta sanardamu shine nacewa yaya salim mu shirya mutafi….salim yyi saurin cewa waye yayan Anty Maryam?
dariya sukayi naki d’aya ,yasmeen tace oh ALLAH yashiryaku yaran nan ke kuma duk inda zaki yana biye dke kamar jela.murmushi salim yyi yace a skul ma twins ake cemana .
” yasmeen tace hmm intayi aure dole ka rabu da ita, hade rai salim yyi yace eh to amma ai can gidanta zan koma Anty…yasmeen tace sai kasaka niya ai..Maryam tayi saurin cewa wai Anty wannan yah Omar din dayazo gida rannan ana yake karatu?”
Yasmeen batayi tunanin komaiba tace ah ah ah yana kasar waye,barima nakirasa nafada masa my Prince bayajin dadi..
Maryam kuwa kuri tayi da ido tana tuna kyakkyawar surar yah Omar.
Yasmeen kuwa tana kira yashiga yadaga tace hellow yah Omar ina wuni dan acan marece ne ,yace lfy lau babyn yarima ..
dariya tayi tace hakama zakace ko?yace eh mana dama inason tambayarki wacece wannan yar farar yarinyar dana samu a part din Ku rannan danaje gidanki?
Murmushi tayi tace oh wai Maryam kanwar my Prince ce….shiru Maryam tayi tana kallon yasmeen azuciyarta tana adduar ALLAH yasa yace sonta yake sbd tunda ta ganshi takasa sukuni…
Yah Omar yace oh to nahakura tafi karfina ni talakkane dariya yasmeen tayi ganin g Maryam agurin saitace mayi maganar da ma my Prince ne bbu lfy nan ta sanar dashi ,salati yyi hade da yima ta jaje yace zai kira yariman…
Adede nan yarima yafito dg toilet din ,su Maryam suka gaodashi dayimasa jaje ya amsa fuska asake bbu kunya ya zauna kusa da yasmeen hade da rike mata hannu yace baby keda waye kike surutu?
“Tace yah Omar ne”.
Yace zai kira ka anjima ,ok to shikenan.
Salim yakalli Maryam yace Anty Maryam muje ko ..harara yarima ya aiko masa yace oh yaronnan kazama nah mata ko ko ina tasaka k’afa kana manne da ita ai bari ba wannan year din zakayi SSCE ba Cairo zansaka Abba yakaika duk ahuta da wannan shigewar dakake mata…salim kamar yyi kuka shida Maryam sai hkuri suke bawa yarima,yyi musu banxa hade dayin kwanciyarsa kan cinyar yasmeen….
Ita kuwa yasmeen sai dariya take musu tsaki yarima yyi yace dallah malamai kutafi kuncikamun kunne da surutun Ku,asannan yasmeen tayi mgn tace kada kudamu kunji kuna tare ,basuce komaiba suka fita sum sum sum.
” yasmeen ta shafa kan yarima tace oh my Prince kasaka ma yarannan ido ko?”
Murmushi yyi yace baby yarannan akwaisu da ban haushi ji dan ALLAH sai wani manne mata yake da ace kamar ba iyaye daya bane sai ya aureta…
Yasmeen tace to ba kaninta bne.”
Yace shekara fa 1 ne yabata ,yace yab ni gsky bazan iya auren K’ANINA ba (littafi na mai fitowa)
Kafin yarima yyi mgn Anty lubnah da hanan dsu munib d muneeba sun shigo room din.
Sai wani yatsina da yan harare harare Anty lubna keyi hade da cin magani.
Munib d muneeba kuwa gefen yasmeen suka tsaya suna mata surutu da gaida ita kota yarima basayi..
Bayan sun gama gaisawa da yarima ,Wanda ke mamakin yaushe twins sukasan yasmeen har sukayi irin wannan shakuwar?
Hanan ta kalli yasmeen tace Anty ina wuni yamai jikin?
Murmushi yasmeen tayi tace inayini mmn twins me jiki yasami sauki.
Hanan tace to Ku sarakan surutu bakuga uncle dinba saita antynku kuke..
“Yasmeen ta kalli lubnah tace Anty ina wuni,kamar adole atakure tace lfy hade da cewa hanan ke sarkin shishshigi kisameni waje gunsu ammi tana fadin hakan fuuuuuuuu ta fice.. ,,,
girgiza kai hanan tayi tace Anty bara muje gunsu ammi ,yasmeen tace to abarmin twins dina nan ,yar dariya hanan tayi ta fice..
Asanman yarima yad’aga cinyar yasmeen yaka kallen yanayin fuskarta kota damu da Anty lubna,saiya bbu alamar komai,saima surutu suke d twins.
” Ahankali yace oh to tunda baza kuyimun mgn ba zandena muku shopping. ”
Tsalle sukayi hade da cewa ai ko bakayi manaba Anty tana yimana kota aika mana dashi a gd ,kumafa har karatu ta koyaana tace bbu kyau yin zagi ko k’arya ,kuma maijin maganar iyayansa d’an aljannane ko Anty?
Yarima shiru yyi hade da yimusu kuri d ido yanajin dad’in auren yasmeen dayayi arayuwarsa tabbas yasmeenace ce ta gari ,yasan yaransa zasu sami tarbiyya mai kyau agunta ,wani sonta d kaunarta suka sake mamaye masa zuciya.
Sai dai wani gefen na xuciyarsa yana mamakin dalilin dayasa Anty lubna batasan yasmeen ,yasan yasmeen nasan danginsa kuma tna musu alkhairi wani yasani wani baosaniba sai anfada yake sani…
Muryar hanan ce tadawo dashi tunaninsa ,tana yiwa yasmeen sallama hade da Jan hannun twins tace yaya ALLAH yakara suusona.
..
Ameen nagode suka fita ….
Kallon yasmeen yyi yace ni yaushe zaki bani babyn ?
Yafada fuska kalar tausayi, duk sai yasmeen ta ji yabata tausayi dan ta lura yanada son yara ..
Hannuwansa ta rik’e “ahankali tace insha ALLAH zamu sami yara kayi yayanah ”
Inta kular maka dasu ko?amma zakatayani rainonsu?
Murmushi farin ciki yyi yace eh mana baby nah ai komai kikeso zan miki…i.. I lo ..ve .u……….
Ammice ta ta murdo k’ofar ta ce yasmeen had 9:pm tyi kixo g driver can zai kaimu gd mu wuce…
da sauri yarima yace ammi inkuma tatafi, wazaiyi jinyata gsky ni abarta anan….yasmeen tace eh ammi ni gunsa zan kwana na kula da shi. …..
Baki bud’e ammi ke kallonsu tana salati hade da cewa son yaushe kazama marar kunya har ka koyarda yasmeen nidai nasan bahaka take ba wlh.
Kallon yasmeen ammi tayi tace srkin gd d guard’s dinsa zasu kwana dashi..amamakinta sai taga yasmeen nayin hawaye ,yarima yaruke hannuwanta yace pls ammi kibarta ta kula dni na rokeki kinga kuka take pls yafad’a kamar zai yi kukan shima ..
Kwata kwata ammi basu bata haushiba saima sha’a wa dasuka bata dan bbu abinda yakai soyayya dadi aduniya tayi mamakin wannan soyayya tasu .
Murmushi tayi tace yi hakuri kinji yata tsokanarki nke dama ke zaki tsaya ki kula d mijinki ,sallama nazo yimuku,tana fadin hakan ta fita..
Yarima yarungume yasmeen yana sinsinar wuyanta yace ILOVE U..
Shiru tayi batace komaiba ,arazane yadago ,azuciyarsa yana cewa kaddai ace bata sona.
Baby do you love me, yes or no pls answer me..
Hawaye yasmeen kawai take ,ammafa na farin ciki saidai bata nuna na farin cikin bne,murya na rawa tace ka manta dakace baka sona ka tsaneni bazaka taba sonaba har abada kafi karfin hakan sai yanzun zakace kanasona…
Arikice yarik’e hannunta yace wlh yasmeen yake ki yadda dni ko alokacin bansa ke bace wlh Saida nadawo dg Jordan nasan kece na aura kuma ai dg lokacin ban sake yimki komaiba..
Wlh tun ranar dana fara ganinki a garden din nan nafara sonki,alokacin dana hango Ku keda k’awarki kuna sa insa dukda banajin abinda nike cewa nafahimci musu Luke shine naje na tsokaneki dan alokacin ina jin nauyin furta wata ya mace kalmarso sbd yanda yan mata ke tururuwar cewa suna sons ,alokacin Kika watsamun lemo tabbas naji haushi kuma banyi niyar tafiya dkeba sai ,sai nayi wani tunani bara natafi dke na gwada tarbiyyarki tukum..
Shine naje dke kina kuka ,kina zagina har Muka Shiga ciki Kika fara bni hkuri namai dake gd ,fitar da Kika ga nayi parlour naje nayita dariya ganin yadda Kika tsorata bbu bakin tsiwa da rashin kunya ,shine dubara ta fadomin naje nace sai kin wanke ksyan kitafi ko ki kwana anan.
“” wankewar da kikayi ya tabbatarmun kinada tarbiyya bakisan kwana wani gu matsayinki na budurwa kuma kin tsorata kin dauka Repin dnki zanyi. ”
Yaci gaba da cewa bayan kin tafi ,sainaita tunani hanyar fa batada kyau kada wani abu yasamarminke d sauri na zagaya gun d me ba flowers ruwa yake nace yaje d mashin waje yakaiki gd yace kixo zai taimaka miki na fasiltamishi kalar kayan dke jikinki,amma sai nace masa nima ban sankiba ,naga kina bukatar taimakone shiyasa nikuma banasan komawa cikin gari bbu musu yace to yatafi.
Bayan yadawo dg kaiki sai yacemun aike yar anguwarsu ce yasankima.
Nace ALLAH Sarki.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YARIMA ASHMAN CHAPTER 9

YARIMA ASHMAN CHAPTER 11