in

YARIMA ASHMAN CHAPTER 1

YARIMA ASHMAN CHAPTER 1

Wasu ‘yan matane kyawawa guda 2zaune awani had’ad’d’an garden.
“Kowaccen su da lemo na rober agabanta”, yesmin da kanta ke duke tana jin haushin k’awarta kubra data tursasata zuwa garden d’in .
dan ita bata saba xuwa irin wad’an nan guraranba nashak’atawa,kasancewarta talaka kuma marainiya .
” tarakotane sabida batason yawan jayayya.”
d’ago kanta tayi ,masha ALLAH ”
ALLAH yayi halitta gun wannan yarinya, dan kyakkyawa ce ajin farko ,itaba faraba, itaba bak’ba ,chacoolat colour ce ,ga dan k’amin bakinta dke d’auke da pink lips,ga golden eyes dinta ga cikakkiyar gira dke son had’e wa afuskarta sbd yawa.
Yesmin fa tahad’u ta ko ina dan duk cikakken nmjin da yaganta dole ya k’yasa…

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIDAN UNCLE COMPLETE

YARIMA ASHMAN CHAPTER 2