in

SOYAYYAH CHAPTER 2

SOYAYYAH CHAPTER 2

Hannun ta Ummy ta rik‘e suka nufi da k’in ta tayi mata bath, ta shirya ta cikin sky blue with touches of red atamfa sannan ta d’auko small white hijab ta saka mata.
Dama ta sata ta d’auro alwala dan haka saida tayi sallah sannan suka dawo falour.
Abinci ta zuba mata Ya Haidar dake zaune ya karb’a ya zaunar da ita a side d’in shi ya shiga feeding ta, dan yasan ba son cin abinci takeyi sosai ba.
Tana gamawa Kuwaysah ta shigo tace ” Ukhteey ki fito Ya Suwayd yace 5:00 pm dai_dai muje ya koya mana assignment “.
” What? What the hell do you think you are saying Ukhteey, am not going you guys know how wicked he is amma ku rasa gun wa zaku kaimu assignment sai shi ” Safwah ta fad’a in I know am already die tone. Ta fashe da kuka tana ita bazata je ba, ganin zata b’ata musu lokaci suka tafi dan ko 1 minute suka k’ara akan time d’in daya fad’a you are in trouble.

Dakyar Ummy ta rarrasheta itama ta d’auko books d’inta ta tafl, lokacin dataje a bakin k‘ofa ta tsaya dan ta kasa shiga.
Dakyar ta samu tayi gathering courage ta shiga da sallama, kusa da Kadsah tajeta nemi guri ta zauna. Cikin daka tsawa yace ” gidan ubanwa kika tsaya? ”
Ba ita ba harsu Samha saida suka tsorata da tsawar, Lubnah ce tayi k’arfin halin cewa ” Ya Suwayd abinci take ci lokacin da muka tawo “. Maido da kallon sa yayi kanta yace ” Who asked you? Ko ita bata da baki? The next time kika sake yimin shish shigi saina fasa miki baki good for nothing kawai ” Am sorry ya Suwayd ” Safwah ta fad’a da rawar murya tana b’uya a bayan Kuwaysah. Dirty look ya watsa mata sannan ya shiga koya musu, saida suka gama sannan yace kowa ya flto da lesson book d‘insa, d’aukowa sukayi ya bawa kowa example yayi solving.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SOYAYYAH CHAPTER 1

RAYS OF LOVE CHAPTER 1