in

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 9

Sultan hade fuska yayi tamau, yama rasa mezai ce mata, wai Badiyya shi take fadama zata subda cikinshi? Dan halak? “Wai Badiyya ni kike fadama haka? Tell me you was joking please, dan wallahi zakaga other side dina da baki taba gani ba, ni zaki zubda ma ciki? Dana dan halak? To baki isa ba, kuma kowa yanada tashi kaddarar,” ya fada in a soft yet angry tone, wani irin unfathomable kallo ne yake binta dashi. Badiyya wasu hawayen bakin ciki ne taji sun sauko mata, wato saboda danshi ko yarshi har ya fara fada mata magana? Ita Sultan am zaima haka? Aikuwa za’ayi bala’i “I wasn’t joking, kuma Allah saina zubda cikinan, dan bazan haifi
abunda zaizo ya rayu cikin bakin ciki da wahala ba. gashi tun yanzu harka fara man bala’i, nasan ko bayan raina kaima halin Dady zaka dauka? I won’t trust guys, you’re all beguillers,” ta fada in an angry tone, hawayen sai zarya suke a idanunta, kallon Sultan take cikeda masifa. Sultan ranshi yakai kololuwa wajeb baci, shi Badiyya zatayi accusing akan zai koma halin Dadynta? Does that means batayi trusting dinshi bama? Aikuwa zai nuna mata shine mijin ita matar. “Badiyya wallahi, kinji dai na rantse ko? To ko zaki mutu sai kin haifi babyn dake cikinki, ke wai bazaki gane kowane bawa kaddararshi daban ba? Kuma da kike ikirarin bazaiyi rayuwar kunci ba, ke a cikin kuncin kika dawwama? Komai ba yanada karshe ba? To ka saka a ranki, indai ni Aliyu nine mijinki, to sai kin haifa abunda ke cikinki da izinin Allah!” Yayi spatting out angrily, kallonta yake with bloodshot eyes dinshi, ranshi yakai kololuwa wajen baci. Ta bude baki zatayi magana ya maka mata wani kallo hade da cewa “Let’s go back home, and don’t dare argue, because I won’t take it easy on you!” Ya fada da yar kararshi, Badiyya ganin expression din dake fuskar Sultan, she knew not to act stubborn. Sharen hawayenta tayi, wanda hakan bashi ya hana zubar wasu ba, hannunta akan cikinta, a haka suka fita daga office din. Tunda suka shiga mota babu wanda yace kala, Badiyya sai kuka take tana murza cikinta, shi kuwa Sultan clutching steering wheel din yake cikeda bacin rai, ya rasa meke damun Badiyya, why won’t she understand cewar kowa da kaddarar ba? Ko an tabbatar mata cewar zata mutu tabar babyn dazata haifa ne? Ko da hakan ne ma waya bata assurance din yaron zai maimata irin rayuwar datayi? This has to stop! Dole ta gane menene rayuwa! Suna isa gida babu wanda yace kala, kowanne dakinshi ya wuce, wanda rabonda hakan ta faru dan dauki lokaci, amma kasantuwar kowa da abunda ke ranshi yau haka suka tafi dakunansu, da tunanika kala kala kowa yayi bacci. Badiyya ta ayyana ma ranta duk rintsi duk wuya bazata haifi babyn da zata barshi cikin bakin ciki da kunci ba, shi kuma Sultan yayi alkawarin duk rintsi duk wuya sai ta haifi baby, dan kowa da kaddararshi, da izinin Allah! *** Washe gari da safe haka Sultan ya fito daga daki, dining ya nufa kasancewar yanada patients din dakai duba da safe, ganin dining din wayam yasaka yayi halting, girgiza kanshi kawai yayi ya nufi kitchen, dan yasan abunda yafi empty

dining table ma sai ya gani yanzu. Omelet yayi making swiftly, sai kuna custard, nasha yasha kafin ya aje mata nata, dan yasan for sure ta tashi, kin fitowa tayi saboda karsu hadu, kuma inhar bataga abincin ba bazata ci ba, shikuma lafiyar babynshi matters alot, if not da yayi punishing dinta da yunwar cikinta. Yana fita Badiyya ta fito, ganin breakfast din yasa ta wani yamutsa fuska, dama da biyu tayi, tasan bazai barta hakanan ba, zuwa tayi ta zauna zataci, ganin wata paper tayi gefen plate din, tana dauka ta fara karantawa *_Goodmorning Debbo am, I know you didn’t slept well yesterday, so did I? You have to keep yourself healthy, eat well before I’m back, will love to hear from my baby. Lots of love, but ina kan bakana fa, I love you Maman twins_* kukane kawai Badiyya batayi ba, wato Sultan am ma ya maidata karamar yarinya, hada wani maman twins ko? Aa saidai triplets (sorry Badiyya, amma yan Taskar yar malumfashi suna san hakan😜). “Wallahi yau za’ayita ta kare, dan bazan yarda yaro yaita girma cikin cikina ba,” tana fadin haka tayi wurgi da paper ta jawo abincin tanaci kamar an mata dole. Sultan bai dawo ba sai yamma lis, tanajin shigowarshi amma ta maze ta cigaba dashan chocolates dinta,motsinshi taji kitchen alamar yana girki, tabe baki tayi ta cigaba dashan chocolate dinta tana game a wayarta, ganin shiru yasa tayi tunanin koya tafi dakinshi, hakan yasa ta fita tana lasar chocolate dinta dan dauki ruwa. Tana fita falon ta ganshi ya saka system a gaba yana aiki, ga plate din indomie da ruwa gefenshi, dauke idonta daga kanshi ta wuce ta dauko ruwanta, tazo zata fita Sultan ya lura da chocolate din hannunta, cikeda zafin nama ya mike ya fizge, kallon

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 8

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 10