in

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 7

Badiyya tsaye ta mishi yana aika mata sakonni kamar wata statue, can dai kwakwalwarta ta kasa dauka, dole ta biye mashi suna kissing juna with so much desire. Sultan fa hankalinshi ya fara fita daga jikinshi, hannu yakai a hankali cikin rigarta, nan take ya ida rikiciwa, romancing dinta yake ta ko ina. Ita kuwa Badiyya al-amarin ya girmi kwakwalwarta, batasan lokacin da ta fara kuka ba, jin hawaye a saman kuncinshi yasa ya fara dawowa daga duniyar daya shiga, a hankali ya daina aika mata sakonni dayake aika mata, tunanin cewa karya rikitata kuma gashi she’s off, gara ya barta a hakan. Jin ya saketa ya koma gefen guda yayi ruf da ciki yana sauje numfashi a hankali yasa Badiyya ta share hawayenta taje ta kara riko “Sultan am yanzu ka daina jin ciwon ko?” Ta tambaya kamar zatayi kuka, ganin har yanzu yana fidda numfashi a hankali. Daga mata kai yayi alamar Eh, sannan ya kara maidata kanshi kasa. Ganinfa bai warware ba yasa
Badiyya ta dora kanshi saman laps dinta “Sultan am, idan har hakan zaisa ka samu sauki ka cigaba, kaji Sultan am,” wasu hawayen ne suka kara zubo mata, dan kuwa taga abunda ya faru tsakaninsu yasa numfashinshi ya fara daidaituwa, ita bazata damuba idan zai kwana yanayi, inhar hakan zaisa ya samu lafiya.1 Ganin kamar ya fara bacci yasa Badiyya kokarin dagashi ta maidashi saman gado, shi kuwa gudun karya hargitsa mata innocent brain dinta yasa ya lumshe ido. Ganin tanata kokarin dagashi yasa ya mike, saida ta lullube shi da blanket kamar wani baby, ta zauna kusa dashi tana tofa mashi adduoi, hannunshi cikin nata. Sai dataga an kusa dauka five minutes kafin tayi kokarin zame hannunta daga nashi domin ta tafi daki. Tana yunkurawa zata tashi taji ya matse hannunta, kara zama tayi akan idan baccin ya daukeshi sosai zata tafi. Tana nan zaune har bacci ya dauketa, kwantar da kanta tayi akan chest dinshi, ganin haka Sultan dama ba bacci yake ba, gyara mata kwanciya yayi sosai, sannan yayi hugging dinta tight, a haka bacci me dadi ya tafi dashi. Sai wajen karfe shida har gari ya fara haske sannan Sultan ya farka, a hankali ya zare jikinshi daga nata sannan yaje toilet yayi alwala hade da wanka sannan ya fito yayi sallarshi a dakin, kasancewar massalaci sun rufe. Sallah yayi ya dawo ya kwanta kuma, sai wajen 8:30am Badiyya ta farka, ganinta kwance saman chest din Sultan ba karamin razanata yayi ba, saurin zare jikinta tayi sannan ta wuce daki, wanka tayi ta wuce kitchen dan hada masu breakfast. Breakfast dinta take tana rera yar waja tana rausaya, dan wani farin ciki takeji wanda tunda Momynta ta rasu bata kara jin irinshi ba. _Godiya gurun massaniiii, ummm_ _Sa’a tana nan daniii,_ _Iyaye na sun baka nii,_ _A rabamu sai na baniii,_ _Ka zo ka daukeni nii, Gidanka ka kaini,_ _idan ka aureni na zarce wa yan mataaaa._
_Ka shiga raina ka samu guri ka zaunaa, zana rikeka hannu biyu alkawari zan maka gata._ Ji tayi anyi hugging dinta ta baya “Ashe dai na shiga ranki, awwwn Debbo am. You don’t have to mind, already kina gida na, so kin zarce ma yan mata,” chuckling yayi ga yadda ta kame, alamar batayi expecting dinshi yanzu ba. Juyowa tayi tana pouting lips dinta, “Ni wallahi ka bani tsoro, sannan kuma baka shiga raina ba,” gwalo ta mishi, ganin yadda ya turbune fuska. “Nayi fushi ma, ko ki tambaya ya jiki na amma sai haushi ma kikeso ki bani,” ya turbune fuska yana juya mata baya.

“Allah sarki Sultan am, mantawa nayi wallahi, ya jikinka? Kaji sauki ko?” Ta tambaya, tausayi karara kan fuskarta. Sultan ganin tayi kasa da murya yasa Sultan yayi dariyar mugunta ya juyo “Oh noo, don’t cry baby, in kinaso na hakura ta sai na karayi, because ban ida warkewa ba,” cewar Sultan yana riko hannunta hade da yi mata wink. Badiyya saurin juya fuska tayi,tana blushing, daukar sauran kayan daya rage tayi takai dininng din kafin suka fara breakfast. Sai magana yake yana janta amma Badiyya taki koda kallon inda yake. STORY CONTINUES BELOW  Tashi yayi zai tafi “To Badiyya na wuce office, mata nacan suna jiran the most handsome gyneacologist,”ya fada yana dariya kasa kasa, ganin yadda ta turbune fuska. “Wai wama ya daukeka aiki ne? Nifa Allah banasan wannan aikin matan, ko dayake ba yan mata bane.” Dariya yayi sannan ya fara bata amsa “Tun inacan suka turo mun offer, A Turai Yaradua maternity hospital, so kinga zan rinka ganin mata iri iri, gara ki rike Sultan dinnan fah,” dariya tayi sannan tayi smacking shoulder dinshi cikin wasa. Har ya fita ya dawo ya bata key din kofar gidan, sannan yace zai kulleta ta gaba, in wani yayi knocking wanda ta sani sai ta bude ta baya, saboda har yanzu hankalinshi bai kwanta da wanda suka biyosu jiya ba, kuma zai fara cigiyar mai gadi, sannan kuma ta saka wayarta chaji. Yana fita tayi gyaran gidan sannan ta dora lunch, gudun karya dawo bata gama ba. Ta gama tana zaman jiranshi taji ana knocking, aje wayarta da take shige shige sannan cikin bugun zuciya taje ta leka, hango Ikhlas tayi a tsaye, fuskarta glum kamar tayi kuka ko tanaso tayi. Saurin bude mata tayi tayi hugging dinta “Ikhlas tunda kika tafi baki dawo ba?” Ikhlas yake kawai tayi nata sannan ta wuceta ta shiga. Badiyya binta tayi taga ta zauna kan kujera ta lumshe ido alamar tunani. Badiyya drink da abinci ta kawo nata ta zauna tana jiran ta bude ido amma shiru “Ikhlas wai meke faruwa? Naga kin shigo baki tambayeni ya Nabil ba, sannan kuma kinki fada mani abunda ke damunki ba,” Badiyya ta fada kamar zarati kuka, dan jin Ikhlas take kamar yar uwarta ta jini. Dakyar Ikhlas ta bude baki zatayi magana “Yauwa ji nama manta, naganki cikin farin ciki, ko har an fara soyewa,” ta fada tana yaken dole, dan yadda takejin zuciyarta bata iya murmushin gaskiya. Badiyya lokaci guda ta mata bayanin yadda akayi ta auri Sultan, ashe shine Aliyun da tayi mafarkinshi. Tana gamawa bata jira taji me zatace ba ta jefo mata tat tambayar “Meke damunki wai?” Ikhlas sauke numfashi tayi, idanunta na nuna tsananin damuwa “Hmmm, Badiyya lecturer nan namu, wai yabar lecturing a Alqalam, KASU zai koma, kuma har yau Badiyya besan da zama na ba, ni kuma wallahi abun ya tashi daga crushing ya koma soyayya mai tsanani, bansan ya zanyi ba idan na daina ganinshi,” tsananin raunin da muryarta tayi kamar zatayi kuka, ji take inama yasan kida zamanta ne cikin

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 6

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 8