in

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 4

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 4

the house, dakyar ya hau kan machine dinshi sannan ya wuce.Gabadaya wunin ranar da darenta Badiyya tayishi cikin kunci, da dare yayi kuwa wani tsoro gabadaya ya mamayeta, ga kewar mahaifiyarta da takeyi. Haka cikin kuka ta dauko camera ta, pictures din dasukayi ranar da Firdausi ta rasu ta bude, nanfa wani shafin kukan ya bude, kuka take sosai, gani takeyi kamar yanzu moments din ke faruwa, tayi missing Momynta, she missed her hugs, her scolds, her affectionate pats, she missed everything relating to her late mom, she’s yearning to take a single glimpse of her, if only wishes were horses. She was scrolling the pictures har tazo inda sukayi da Ahmad da Gaddafi, wani irin kuka ta fashe dashi, tunawa da yanzu fa baya santa, yace ko ganinta bayasanyi, nan take ta kara fashewa da kuka. Video din ta kara playing, ganin mahaifiyarta zaune a raye kamar bata mutuba yasa ta kara fashewa da kuka, kamar ranar haka Firdausi na tashi tayi maza ta kashe camera gaba daya, it’s now her priceless jewel, shine yake tuna mata da memories dinta da Momy, harma Dady.+ Yanzu bakin cikin Badiyya daya; gabadaya crucial peoples na rayuwarta basa tare da ita, but pictures dinsu na cikin camera ta, amma banda na Sultan, she wished she can she him, just one more time. But tasan shima bazai kara dawowa ba, tasan shima ya tafi kenan, kamar yadda Dady ya tafi ya barta, shima ya daina santa.
Badiyya cried herself to sleep, she fell into a restless slumber, full of bad dreams, which hurt her heart, added more salt to her wounds.2 Badiyya bayan ta tashi, wanka tayi sannan taje ta fara sharar tsakar gida, dan yadda taga yanayin Dadynta da Gwaggo jiya yasa bata jira ta fada mata tayi sharar ba, dan tasan idan batayi dan kanta ba, zatayi da duka. Bayan ta gama shara, tayi wanke-wanke, taje ta share wajen awaki, dawowa tayi ta zauna falon, kadan kadan taji yunwarta na raising, kallo take amma kwata kwata ta kasa fahimtar me akeyi, gabadaya cikinta ya dameta, gashi tanaso taje school, amma dakyar idan Ahnad zaiyi showing up yau. Abruptly taga an kashe TV, hade da jan uban tsaki, ganin Gwaggo nayin hanyar kitchen yasa Badiyya saurin mikewa tsaye “Gwaggo ina kwana,” ta fada tana shafe dan karamin cikinta. Gwaggo kallonta tayi ta watsar, sannan tayi hanyar kitchen, Badiyya na zauna sai taji kanshi na tashi, dagowa tayi taga Gwaggo tayi toasting bread, ga tea a hannunta, murmushine ya bayyana akan fuskarta, duk tayi tunanin itama irinshi Gwaggo zata bata. Dadi taga Gwaggo batada niyyar cemata ga abinci, sai yasa ta mike taje kusa da Gwaggon “Gwaggo dan Allah yunwa nakeji, ki bani abinci,” idanunta har sun fara kawo kwalla. “Ai na dauka ni kike jira na fada maki ga abincin can, ke ala dole miskila, to ni nafiki,” Gwaggo ta zabga mata harara “Sai kije kitchen akwai dumame kici,” tana fadan haka ta cigaba dacin abincinta. Badiyya kallon toasted bread da tea din tayi,

wani irin wahalallen yawu ta hadiya, sannan ta wuce kitchen din, tana daukowa ta dawo, without hesitation tayi digging into dumamen tuwo da miyar kuka. Zuwa yanzu Badiyya ta zama used to all these kinds of foods. Bayan ta gama cin abincinta, shiru tayi tana kallon kofa, tunaninta ko Ahmad zaizo ya kaita makaranta, amma sai taji shiru. Abunda bata sani ba Ahmad ya manta kwata kwata da wata Badiyya, yanacan yanacin garar amarya. Nikam nace, hmmm malam Ahmad, na dan lokaci ne ai. Badiyya nanan zaune a falo, sai ware ido takeyi, bata ankara ba taga Gwaggo ta fito, tasha atamfar alfarma, ga gyalenta ta yafa, Badiyya wani quizzical look tayi mata, she was baffled. Kallonta Gwaggo “tashi kije makwabta, ni zanje wani waje sai na dawo,” Badiyya najin haka ta dauko yar karamar hijab dinta tasaka, tare suka fita, Gwaggo ta shaida ma Kankan zata fita, idan wani yazo batanan, sannan Badiyya na makwabta. Gwaggo daga haka ta biya gidan Larai, daganan suka dauki hanyar wajen Malam, domin asan yadda zaayi Badiyya ta koma gidan Ahmad. Bayan Badiyya ta shiga, sai labari suke da Ikhlas, har abinci Aunty ta kara bata taci, dama ta dauko camera ta, nan take nuna ma Ikhlas pictures dinsu. Kankan ne yayi sallama akan ana neman Badiyya a waje. Ikhlas taja suka rakata, sai murna takeyi, a tunaninta Dadynta ne. Tana fita taga Sultan da Kamal, idanun Sultan were puppy, alamun restless night, daka ganshi kaga damuwa karara kan fuskarshi. Ganinsu Sultan yasa tayi farin ciki, but abruptly tayi suppressing facial expression dinta with a sad look. Kamal ya matso kusa da ita “Badiyya, ya kike?” Ya tambaya, alamun kulawa. Shiru tayi bata amsa ba, saima kara clutching left hand din Ikhlas da tayi, ita kuma Ikhlas gani tayi yadda Badiyya ke mata describing Sultan kaman shi, with a happy look ta kalli Badiyya “Badiyya, wannan ne Sultan din?” Ta fada tana cire hannunta daga rikon Badiyya. Kafin Kamal ya kara magana oganshi wajen aiki ya kira, komawa yayi cikin motar domin amsa wayar, saboda gudun hayaniya. Ita kuwa Ikhlas rugawa wajen Sultan tayi “Badiyya, Sultan am dinki dan cute dashi, yi mana hoto,” ta fada friskly, dan ba karamin jin dadin ganin Sultan din tayi ba. With tremulous hands tayi snapping dinsu, da gudu Ikhlas tazo wajenta, Sultan na tailing behind, tun kuda Badiyya Ikhlas tayi, har saida ta kusa faduwa, Sultan yayi saurin riketa, amshe camera tayi sannan ta fara snapping dinsu. Badiyya burinta ya cika, dama so take ta samu picture din Sultan a cameranta. Though Badiyya bata saki jiki ba, amma ta tsaya sunyi pictures din, hakan ba karamin dadi yama Sultan ba, suna cikin pictures dinne motar ta tayi parking. Kamal fitowa yayi suka gaisa, ganin tayi tsaye yasa Ikhlas nudging shoulder dinta, akan taje su gaisa da Ahmad, tana zuwa zata rungumeshi yayi yanking hannunta, gefe guda ya maidata sannan yaja tsaki hade da hawa motarshi yayi gaba, zuciyarshi na mashi kuna. Daga Sultan har Kamal, tsayawa sukayi suna kallonshi mouth agape, they did’nt expect that from him, Sultan ya juyo da niyyar ya riketa ta fuzge hannunta “Don’t touch me! Maza haka kuke, Dady ya rabu dani, kaima nasan haka zakamin, kilama nima wani ya kasheni, banasan maza, you’re all the same. I hate you all! Karka sake zuwa wajena,” tana matsanancin kuka, Ikhlas na riketa amma haka ta bige da gudu ta ruga cikin gidansu. Sultan kuwa ya rasa abunda zaiyi, shima wasu hawayen suka fara zubo mashi, he wants to know how she’s feeling, he know she’s desperate, she’s devastated at this young age, she wants him, but she’s damn afraid of him! He love her!. 8 YEARS LEAP.
Yeeeee💃💃💃 who’s excited? I want to see how Badiyya would look like, 18 years old young lady, I guess she’ll be beautiful. Kome ya faru all these years? Komai zai faru a rayuwar Badiyya yanzu? Ku biyo Yar Malumfashi domin jin cigaban labarin.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 3

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 5