in

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 5

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 5

na janyo soyayyr miji xuwanki atare dashi ya janyo maku shaquwa wadda nake fatan ta dore hr abada haquri shine xaman aure kuma biyayyar aure wajibi ce shiyasa annabi s.a.w kecewa da xn umarci wani yayiwa mahaluqi sujada to dana umarci mace ta yiwa mijinta sujjada saboda girmansa agareta lokacin da Allah ya kirawo annabi xuwa sama yaga wuta yaga aljanna, sai yabamu lbr da cewa mafiyawan daga cikin wuta duk matane kuma mafi yawa sun butulcewa maxajensu, duk matar da takeso lahirarta tayi kyau to tabi Allah da manxonsa iyayenta da mijinta. 7鈨�2鈨� Ya juya kallonsa ga yarima yace kai kuma namiji Allah yabaka ragamar riqon aure gaba daya a hannuka domin acikin alqurani Allah yace maxaje masu tsayiwa ne akan matayensu kaji tsoron Allah gurin riqe matarka kasani amanar Allah baxai kyaleka ba haka kaima idan xa cuceta Allah baxai barka ba Annabi yace kowane mutum makiyayine mai kiwo ne kuma Allah sai ya tambayesa abinda yabashi kiwo, mijina gari shine wanda xai shigo gidansa da faraa ya tarairayi iyalinsa ya xauna dasu suyi wasa dariya ya fahimci matsalarsu. amma sai kaga wani namiji ya shiga gidansa ba sallama sai dai yayi gyaran murya daganan sai kowa yashiga taitayinsa harya fice baxaa ga murmushinsa ba to ba haka annabi ya koyar damu ba shi yana da lokacin matansa duk matsayinsa da muqaminsa yakan xauna yana taya matansa ayyukan gida da debe masu kewa Nana Aisha R.A tace mun kasance wani lokacin muna yar tsera da annabi wani lokacin na wuce shi wani lokacin ya wuceni A wata fadar kuma tace mun kasance muna wanka kwarya daya tare da manxon Allah(yarima ya dan kalli affiya a sace) A wata fadar kuma tace wani lokaci idan nasha ruwa annabi yana daukar abin ya dubi inda nasa bakina nasha yasha da gurinda nasha, sai kayi koyi da annabin rahama yadda ya xauna danashi iyali kaima ka kwatanta. [5:38PM, 12/24/2015] Pherty 馃帳 馃懐 : Maimartaba ya sake maida kallonsa ga affiya yace Annabi s.a.w idan mace ta shiga shaanin

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 4

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 6