in

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 11 KARSHE

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 11 KARSHE

basu yi sallama da kowa ba suka biya suka d’auki sultan sai airport acan suka kira waya suka sanar da maganar tafiyar su. Bayan 5 month Anyi auren ilham da saif, biki yayi armashi, sarki da kansa yaje auren nasu haka Ma aiman yayo tattaki har Nigeria daga Phoenix yaxo auren nasu. Acan suka had’u da sarki bai taba tunanin xaije auren ilham d’in ba, ya soma Sosa kansa alamar rashin gaskiya sarki ya d’auke kansa kamar bai ganshi ba, duk wanda ya tambaye shi meyasa bai xo da afiya ba babu kunya xai ce baya son baby sa ya wahala tun da gashi kamar afiya taxo ne. Bayan gama bikin yabi bayan sarki gida ya gaida umma yaje gida inda su ammi da rumaisa, kwanan sa biyu ya tattara ya koma ba dan komai ba sai dan yanda afiya ta matsa masa da kiran ya dawo. A Phoenix aka haifi amira, afiya taga gata da kulawa sosai a gurin aiman tun daga rainon cikin har haihuwa a gaban kowa aiman xai nuna mata so batare da damuwa ba, har yanxu akwai qasaita da ji da kai a gurin aiman bata canxa xani ba wannan halittar a jinin sa take jinin sarauta, wata uku da haihuwar ameera suka sauka Nigeria, tun daga
basu yi sallama da kowa ba suka biya suka d’auki sultan sai airport acan suka kira waya suka sanar da maganar tafiyar su. Bayan 5 month Anyi auren ilham da saif, biki yayi armashi, sarki da kansa yaje auren nasu haka Ma aiman yayo tattaki har Nigeria daga Phoenix yaxo auren nasu. Acan suka had’u da sarki bai taba tunanin xaije auren ilham d’in ba, ya soma Sosa kansa alamar rashin gaskiya sarki ya d’auke kansa kamar bai ganshi ba, duk wanda ya tambaye shi meyasa bai xo da afiya ba babu kunya xai ce baya son baby sa ya wahala tun da gashi kamar afiya taxo ne. Bayan gama bikin yabi bayan sarki gida ya gaida umma yaje gida inda su ammi da rumaisa, kwanan sa biyu ya tattara ya koma ba dan komai ba sai dan yanda afiya ta matsa masa da kiran ya dawo. A Phoenix aka haifi amira, afiya taga gata da kulawa sosai a gurin aiman tun daga rainon cikin har haihuwa a gaban kowa aiman xai nuna mata so batare da damuwa ba, har yanxu akwai qasaita da ji da kai a gurin aiman bata canxa xani ba wannan halittar a jinin sa take jinin sarauta, wata uku da haihuwar ameera suka sauka Nigeria, tun daga lokacin sultan ya soma fitina baya son qasar a bashi baby su koma gidan su baxai je ba, da kyar aiman ya samu ya rarrashe sa, sarki na matuqar so da qaunar sultan kowa ya sani a gidan duk abinda xai yi sai ya sako sultan aciki har aiman ya fara kishi da yanda tsohon ke nuna kulawa akan sultan fiye dashi a yanxu, afiya ta kanki dariya kawai, basu dad’e da xuwa qasar ba rumaisa ma ta juye nata cikin aka sami salwa anyi shagalin suna sosai a ranar bikin. Ilham ma ta sami nata yaron suka saka masa sunan Aiman suna kiran sa da little, Aiman yayi farin ciki sosai da karamcin da suka nuna masu. Daddy yaushe xamu bar wannan qasar. Yace gobe gobe sultan nima na matsu mu tafi, mami bata bani kulawa anan. Sultan bai fahimce sa ba, ya riqe hannun sa amma daddy baxa muje da ameera ba xamu barta gurin granny ko. Aiman yayi dariya, afiya ta dube sa tana fad’in sai dai a barka amma ameera wanda yaxo kad’ai ya rigata sai ma a tafi da ita baa je da kai ba. Wai hakane daddy sultan ya tambaya yana kallon sa. Aiman ya girgixa kansa, kyale mami kaje ka kwanta umma tana jiran ka. Gudnyt sultan ya sumbace sa a kumatu kafin ya juya yayi wa afiya itama ya bar d’akin da gudu. Sultan rigima aiman ya fada yana xama kusa da afiya inda take shayar da ameera, Tace duk rigimar sa ya kai ka ne. Uhm uhm ya girgixa kansa, ya lumshe idanunsa had’e da d’ora kansa kan kafadar ta, how I wish Bilal yana raye yaga wannan ranar, Afiya tayi shiru kafin daga bisani tace Allah ya gafarta mashi, yace amin yana jan dogon hancin ta. Ta ajiye ameera tana qoqarin tashi yayi saurin riqo ta, ke nake ta jira kin sani fa. Murmushi tayi tana cewa ina roqon Allah ya dauwamar da ni tare da kai da soyayyar da bata rauni har ranar da xan daina numfashi s doron qasa. Shima murmushin yayi wanda ya fito daga qasan xuciyar sa, yasa yatsansa yana yawo dashi a fuskar ta yana qoqarin magana yaji ta had’a bakin ta da nasa, ba shiri ya had’iye maganar tare da rungumota sosai xuwa jikin sa…… Asuba ta gari. Littafin mulki ko sarauta na kud’i ne ga duk wanda ya karanta bai biya ba xai biya haqqi ne a inda bashi da ikon biya. Sultan mera 200 ne. A’UZU BILLAH MIN AZABIN NARI WA AZABIL KABRI WA FITINATIL MAHYA WAL MAMATI WA FITINATIL MASIHID DAJJAL (AMEEN) ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI (kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana) BISSALAM.
lokacin sultan ya soma fitina baya son qasar a bashi baby su koma gidan su baxai je ba, da kyar aiman ya samu ya rarrashe sa, sarki na matuqar so da qaunar sultan kowa ya sani a gidan duk abinda xai yi sai ya sako sultan aciki har aiman ya fara kishi da yanda tsohon ke nuna kulawa akan sultan fiye dashi a yanxu, afiya ta kanki dariya kawai, basu dad’e da xuwa qasar ba rumaisa ma ta juye nata cikin aka sami salwa anyi shagalin suna sosai a ranar bikin. Ilham ma ta sami nata yaron suka saka masa sunan Aiman suna kiran sa da little, Aiman yayi farin ciki sosai da karamcin da suka nuna masu. Daddy yaushe xamu bar wannan qasar. Yace gobe gobe sultan nima na matsu mu tafi, mami bata bani kulawa anan. Sultan bai fahimce sa ba, ya riqe hannun sa amma daddy baxa muje da ameera ba xamu barta gurin granny ko. Aiman yayi dariya, afiya ta dube sa tana fad’in sai dai a barka amma ameera wanda yaxo kad’ai ya rigata sai ma a tafi da ita baa je da kai ba. Wai hakane daddy sultan ya tambaya yana kallon sa. Aiman ya girgixa kansa, kyale mami kaje ka kwanta umma tana jiran ka. Gudnyt sultan ya sumbace sa a kumatu kafin ya juya yayi wa afiya itama ya bar d’akin da gudu. Sultan rigima aiman ya fada yana xama kusa da afiya inda take shayar da ameera, Tace duk rigimar sa ya kai ka ne. Uhm uhm ya girgixa kansa, ya lumshe idanunsa had’e da d’ora kansa kan kafadar ta, how I wish Bilal yana raye yaga wannan ranar, Afiya tayi shiru kafin daga bisani tace Allah ya gafarta mashi, yace amin yana jan dogon hancin ta. Ta ajiye ameera tana qoqarin tashi yayi saurin riqo ta, ke nake ta jira kin sani fa. Murmushi tayi tana cewa ina roqon Allah ya dauwamar da ni tare da kai da soyayyar da bata rauni har ranar da xan daina numfashi s doron qasa. Shima murmushin yayi wanda ya fito daga qasan xuciyar sa, yasa yatsansa yana yawo dashi a fuskar ta yana qoqarin magana yaji ta had’a bakin ta da nasa, ba shiri ya had’iye maganar tare da rungumota sosai xuwa jikin sa…… Asuba ta gari. Littafin mulki ko sarauta na kud’i ne ga duk wanda ya karanta bai biya ba xai biya haqqi ne a inda bashi da ikon biya. Sultan mera 200 ne. A’UZU BILLAH MIN AZABIN NARI WA AZABIL KABRI WA FITINATIL MAHYA WAL MAMATI WA FITINATIL MASIHID DAJJAL (AMEEN) ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI (kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana) BISSALAM.

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MULKI KO SARAUTA CHAPTER 10

ZULFA CHAPTER 2