in

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 6

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 6

Da misalin Karfe uku suka isa kano, gaba daya tunda abun yafaru bazla taji duk duniyan ya daina mata dadi, wani Saban tunanin ya zatayi da soyyayar arrif ya ringa bijiro mata, koda tafada ma amrah abunda ya faru instead ra taya ta bakin ciki amma sai taga kaman tana taya dan uwanta farin ciki ne dan haka ta hadasu duka ta watsar,
Kwance tayi kan gadonta tunda suka dawo sallah kawai take tashi tayi ta koma ta kwanta, waya kawai take nema ta kira arrif atleast idan ta ji muryansa zataji dadi dan bata cire ran kancewa zata auresa ba all she have to do is lay low har ta tare gidan haysam in yazo daga baya tasa dole yasaketa sai ta Auri arrif,
Da sauri ta mike da wannan idea din ta zo mata giving her more sassy, da haka ta mike ta yi wanka tareda nufan parlor kaman ba wani abu da yafaru a kaduna!
Satin ta biyu kenan a kano yayin da komai ke tafar mata dai dai sabida a kwanan ta na biyar a garin ta siya karaman waya da layi, dama numbern habbintan na hadace a kanta so ba wani bata lokaci ta kirasa batare da fada masa wani abu mara dadi da yafaruba iyakacin soyayyar da ke tsakaninsu ta kara kulluwa, dan kullum suna manne a waya,. Bangaren Inna kuwa ta dage da ma yar jikar tata gyara waje da ciki Dan ta kudiri niyyan gyaran da zata mata na ban mamakine musamman idan ta tuna bazla na da Kishiya yar bariki,
Tun bazla na complain idan Inna ta bata abu tasha har tasaba musamman idan ta Dan ji mai zaki zaki ko bangaren fruits dinan sai yazamana bata sanya!
a kwana a tashi bawuya Dan watan da haysam ya diba ya cika so koda ya dawo bai sauka ko ina ba sai a kano, tunda yazo yaketa Kwadayin san ya ga bazla amma ina abun ya gagaresa Dan ko part din Inna yaje to kicin kicin zatayi da fuska har sai ya gama shawaginsa ya tafi, kwanansa uku a gidan Inna tanema da ayi aladunsu na fulani kawai da ake wa amarya a kademi, so dan haka ba a wani kama hall ba a cikin gidan akayi arranging komai and kasancewar gurin yayi girman wani hall din shiyasa yabata Kala mai kayatar wa da kyau, Yan uwa da abokan arziki kowa ya halarta ciki kuwa harda Yan uwan mom da masu kaunarta da wadanda Dan kawai suzo gulma haka akacika gurin,
Jim kadan amarya ta fito cikin kayanta na fulani navy blue yadi mai masifan kyau da tsada aka mata dinkin dashi sai shara sharan navy blue veil da ta rufe fuskan ta dashi na al ada, after ta zauna da like 10 min aka rako ango wanda take cikin tsadadden navy blue kaftan dinsa kansa dauke da hula tangaran sai kyali take,
Bayan adduoi waazin da lot more stuffs da akayi na aure then lastly aka Kawo wani beautiful white and blue short stick mai kyau aka nema ango da ya bude fuskan amaryansa da shi, a hankali ya dauka tareda dage veil din da ta rufe fuskanta ya dora kan tray din da aka Kawo stick din akai, nan guri ya dau tafi Dan sunyi concluding al’ada dayin hakan!
Lefe din daya hada mata nagani na fada wanda dama tunda yasan cewa bazla matansace har a tafiyan da yayi na years komene yasamu sai ya siya Dan ita yakai bangaren Inna, English wears ne da nighties sai a wannan siyayyanne ya siyesu, inners kuwa da wayau yAgama noticing size dinta and komai ya saka su perfectly!
,
Lokacin tafiyansu mom taso yasamu takebe dashi amma abun yaci tura sabida jamaar dake gidan,
Dasukazo tafiya ma daddy cewa yayi Daga haysam sai matansa su kadai zasu tafi tunda ba bakon abu bane and haka din akayi Daga ita sai kayanta sai shi , a mota bawanda yace da kowa Kala sai da suka isa masallaci mararrabar kano da zaria ya tambayeta tanada damuwa ko uziri tace aa, so yana gama abunda zaiyi suka dauka hanya!
Suna nufan gida bata tsaya wani bata lokaci ba ta nufa dakinta” wayam tagani ba komai ciki so cikeda gajiya ta nufa dakinsa, knocking tayi ‘dan shiru taji sai Daga baya yace yes come in,
Shiga tayi dakin tsaye tagansa dagshi sai wandon kaftan dinsa jikin sa ba Riga, build body dinsa sai yamata sallama, idonta takai kan vline dinsa, da sauri ta dauke idonta jin muryansa yanacewa “in kingama checking dina out zauna ta Nuna mata kan gado,
Stammering tafara tace u-um y-ya haysam I wasn’t checking you out., wani kunya taji yarufeta ji take kaman kasa ya bude ta shige, karasowa yayi gabanta a hankali tana matsawa yana matsowa har sai da takai ga zama kan gado, shikuma yamata rumfa da har breath dinta na taba skin dinsa,ji tayi gaba daya cheeks dinta yayi red, hannunta tasaka kan chest dinsa da niyyan taresa amma sai yayi appearing kaman intentionally tayi,
Wani smirk yabata tareda saka hannu a gefen fuskanta yace okay what’s my little bride looking for,
Da wani in ina tace *m-my r-room,
Oh yafada tareda mikewa “ashefa kin chanja room kinsan kin zama Matar gida kema so I don’t mind idan zakizo muyi wanka tare then na kai ki dakin ki,
Mai kikace Matar idan kuma nan kikeson kwana your husband bed and body are always available,
Kafafunta tafara bubbuga wa tace ni-ni-ni ya haysam banaso, mikewa tayi zata bar dakin idanta har yafara Kawo ruwa, da sauri ya karasa gunta tareda hugging dinta ta baya yana dariya,

Wani shock taji da bare chest dinsa ya tabata, wani irin bakon yanayi da batasan Daga wani zone din take ba taji ya Kawo mata Ziyara, bata gama aune ba taji ya cikata wani boyayyen ajiyan zuciya ta aje,
Cikin dakin ya koma yace well bara na kaiki bakinki, jallabiyya ya Dako yasaka tareda kama hannunta suka fita,
Wani secret kofa da take yawan gani a other side of upstairs din like a very large part taga ya nufa da ita key yasaka ya bude kofan, wani long short way taga sunbi then boom medium parlor all decorated in light expensive blue royal furniture’s wani Dan gasping tayi ganin yarda royal din suka zauna daram da tv case, dinning, cushions, etc, kallon ta yayi ta side din ido kallo daya yasan for sure ta yaba da tsarin wanda ya dade yanayinsa batare da sanin kowa ba wanda hakan yasaka yayi banning kowa Daga Shiga gurin likewise da daddy yanema yamata Kayan daki yace Inna ai ko ba shi zai auretaba shi din mai mata komai na aurene, kudi kawai makudai yabama Inna na Kayan kitchen shima dan he’s not good ta bangaren zabensu,
Kitchen ya. Jata wanda bawani babba ba amma kayatacce anzuba mata komai na kece raini, ,
Dakin large bedroom ne da large royal light blue kingsized bed , wardrobe night stands etc,
Bata san lokacin da ta juyo tayi wani hugging dinsa tightly thank you yaya for giving me this world I love it, sosai, a ranta ji take change of room tayi upgrading bata wani Kawo zaman aure zatayi ba whilst shikuma sai wani murmushi yake ganin tana farin ciki atleast abunda yayi yay worthing tunda yafa farinciki kan fuskan little bride dinsa,
Kumatunta ya kama tareda cewa how old are you,? Cike da wani childish act dake sashi nishadi tace 18 da months, wani dariya yayi tareda dun gurta yace silly child okay ni I’m going if you need wani abu let me know,
Godia tasake masa wanda ke Sasa farin ciki ganin yarda take godian,
Washegari da safe after tayi breakfast takoma tayi wanka wajejan 8 fito a part dinta kenan nayla nafito wa anata wadda da dukkan alamun bata gidan jiya dan ba alamun ta bare mostinta jiya kwata kwata, kallan kallo akafara exchanging ita tana ma bazla kallan tuhuman uban metake a wannan part din da ko ita lokacin da ta shigesa da dadewa shima baifi sau biyu ba time din ba komai ciki inda haysam ya tambayeta ko a gyara mata nan ganin yamata wani irin not complete tace bataso whilst ita kuma tana mata kallon dama kina nan,
Kasa hakura nayla tayi sai da ta Karasa tareda ture bazla Daga bikin kofa ta fada, Sakan baki tayi ganin kyan gurin batasan lokacin da tace kutumar uban nan wannan gun din inane, bazla dake bayanta tayi wani dariyan rainin hankali tace kaji mun aunty nailya bai miki kama da dakin da mutum ke rayuwaba, dakinane ya haysam yayi deciding yabani harda parlor,
Wani abu nayla taji ya bugeta ganin kudin da aka zuba a gun cikeda balaii tajiyo ga bazla tace wato ke yar iska Matar gida ba?
Tun ba yau nasan you’re after dick ba dan nasan for sure ana baki awaje karuwar karaman yarinya,!
Maganan yama bazla zafi amma ganin kishi kafara idon nayla yasa tace eh aunty nayla I’m after just dick not some stinky pussy, juyawa tayi tabar mata gun,
Maganan bakaramin taji tama nayla ba dan idan ta fahimta bazla tana zaginta ne kawai!
Kwafa tayi tareda bin bayanta,
Zaune suka samesa a dining kallan bazla yayi chan kuma ya hngo nayla kaman zata fashe, zama sukayi dukansu sannan nayla tafara magana “amma haysam kasan bakai adalci ba ko yama zaayi ace wancan gurin na bazla ne, ina bazan yardaba, dariya yayi ce nayla kenan idan zan tuna ke nafara ma tayin gurin beside ni bama wannan tukkuna ba ina kikaje jiya,
Dan kame kam3 tadina da haka tayi yarda akai aka bar zancen!
Zaune bazla take parlor din kasa wanda taji yau shaawan kallo a nan take, parking din mota taji then after wani lokaci taji sallama,
Mikewa tayi ganin sally da kuma snr yasmeen kallan kalllo ta tsaya basu da kyar bakin ta yafurta snr YAsMEEN!

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 5

RAYUWAR BADIYYAH CHAPTER 1