in

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 3

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 3

MU ZUBA MU GANI CHAPTER 3

A hankali ya kwantar da ita kan bed din ta! ” ouch” tadan bada wata siririn Kara sakamakon fame kafandatayi…. sannu yace mata cikeda kulla, inna dake bakin door din sai mita take tana” yarinya daga yau maitabaki gidan nan ai sai yabitakaina tukunna kwantar da hankalinki!! Kallonta ta koma da kan haysam ko ajikinta kan cewa harda
mahaifiyarsa cikin wadanda sukaci zarafin bazla!! tace kaikuma kulla da ita bari naje nayi sallah! Dahaka tabar dakin! Bathroom yashiga ya dauka dan crystal foot bowl dinta da yagani kan washbasin, ruwa mai dan zafi yazuba acikin, kamin yabude bathroom safe din ya dauko mini towel cikin towels dinta!!! Kallo ya tsaya yana kare mata daga bakin bed din yana yaba irin kyau da tsarin hallitta da Allah ya mata, har yanzun tana cikin prom gown dinta idonta lumshe, kallo daya zaka mata kasan she was still in pain,, A hankali ya karasa kan gadon tareda aje bowl din a gefe,!! Da Sauri ta bude manyan idanunta sakamakon kafanta data ji anrike ana kokarin cire mata takalminta , shima Kallon nata yakeyi amma baifasa abun da yayi niyya ba, gefe ya aje su kana ya matse towel din yafara pressing yana goge mata kafan, Kokarin mikewa Tafara sakamakon yarda takejin abun wani iri kaman Susan k, kwabe fuska tayi tace “ya haysam please kabani nayi da kaina”idan dutse ya tanka to shima ya tankata, ganin datayi dagaske ba bari din zai yi ba yasa ta sa ke cewa to naji ya haysam I will let you do it amma taimakamun na dan jin Gina da pillow.. Bai yi musu ba ya taso Ya kama ta a hankali ya sada bayanta da pillow kana yakoma yaci gaba da cleaning mata kafanta,
Shiru ya ratsa dakin dan karan ac kawai kakeji yana tashi, haysam ya matse shirun ta hanyan cemata, do you have ointment? A hankali tace eh yana mirror locker!! tashi yayi ya nufa gurin whilst ita kuma ta bisa da ido tana so ta tabbatar mey zaiyi da shi,, Bata gama fita a thoughts dinta ba taji ya rike kafanta yashafa ointment din yana massaging a hankali,, Mamaki take sosai dan bata taba tunanin yana da wannan good side din ba, a hankali ta furta “thank you” For? he asked batareda ya kalle taba, Dan sunkuyar da kai tayi Karin tace masa for everything!! Dan murmushin side lips yayi sanan yace mata why? She was confused hka dan bata gane mai yake nufi da why din nasa ba, kallonta ta maida sosai akansa kafin tace why what? Kaman ba zai magana ba saikuma chan yace your last statement dazu a parlour ko bakigane mutanen dake gurin ba mom was there too yafada calmly kaman baya san yin maganan!! Tabe fuska tayi data fahimci inda ya dosa wato Tama mamansa fitsara, a ganin ta yarda baiji kunyan fada mata hakan ba Itama ai bai kamata taji ba so tace ita mom din da kake karewa ya haysam inacewa daddy mijintane kuma indai zata girmamasa dole ne ta girma ma inna amma agurin mom cewa tayi nida inna duk gayyar tsiyane kuma inna bata da tarrrb–iiiyy wani kuka yakwace mata takasa karasa maganan tan, kaman an mintsenesa haka yagara sa gareta dan idan yaji kuka ta har ransa abun ke da Munsa yarasa dalili, probably tausayinta ne yake da Munsa yafada haka dan Yanke duk wani wasuwasi da zuciyan sa ke saka masa, A hankali ya jawo ta

jikinsa yana dan bubuga bayanta yace its okay everything gon be alright, sai ajiyan zuciya take tana shakan daddan kamshin dake tashi jikinsa, buds watch dinsa yayi yagan dare nayi kallansa ya maida gareta sannan yace bara na tai maka miki kiyi alwala ba, da sauri ta girgiza kanta tace aa ya haysam I can manage naji kafan ma yasaki! Dage gira daga yayi yace are you sure? daga masa kai tayi alaman eh sai kuma da sauri ta bude baki tace eh tunawa datayi yace mata bayasan body language,,. ______________________________________________ Date kuncinsa yayi yana binta da ido bawai Marin data masane ya kona masa rai ba aa dalilin dayasa tamasa Marin!!! Cikeda fada taci gaba da maganan “ni zakama iskanci kadaga hannunka ka Mari matar ka sabida wasu bare? to wallhi idan ni Hafsa ni na haifeka dolenka kayi abun da nace ka dole kasan Menene darajar matar ka!! Wani takaici yaji ya dunkulle masa cikin makoshi dan har ga Allah baya kaunar halayya irin ta mahaifiyarsa, cike da nutsuwar dake dauke da fushi yace amma mom kinsan what you did wasn’t right ba, how could you for God sake kina kallan Ana dukan yarinyan nan instead ki hana amma sai kibada gudunmawa, and cikin gudunmawan nakima harda zagin inna? What do you expect daddy to do,? Ubanka nake expecting yayi kajiba nace ubanka nake jira yayi tafada cikeda kumfar baki, nizakama iskanci? To wlh tun kana cin kasa kakiyayi ta shuri dan akan wachan tsingilalar yarinyar mai kama da ifiritai zan saba maka muddin kace bazaka fita shirginsu ba, I despite them so much,, Mikewa yayi batareda ya tsaya jin magan ganun nataba dan bayaso yafada magana mai zafi da zai damesa shima, “sai da safe “ya ce tareda kama hanyar fita, Kaman ya mintsine ta haka taji

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 2

MU ZUBA MU GABI CHAPTER 4