in

MADADI CHAPTER 8

MADADI CHAPTER 8

hankalina zaifi kwanciya.” Kar’bar ledar tayi ta bude tana dubawa, taga gashashiyar kaza da sauran kayan ciye ciye….Tace”To zauna muci tare.” Yace.”To bari na dauko nawa.” Da sauri ya fita daga dakin. Halisa kuwa cikin kissa da kisisina ta dinga bugun cikin Abbah Abbas din, saboda tana so tasan dalilin da yasa yarinyar tafiya gidan Hajiya, shi kuwa ba tare da tunanin komai ba ya fada mata dalili…..Ta ri’ke bakinta tana jimantawa tace”Amma gaskiya yarinyar nan bata kyauta ba, yanzu kamarka zata kai ‘kara gurin hajiya! hummm! gaskiya ta bani mamaki kuma a yanda kake kauntarta da nuna kulawarka a kanta bai kamata tayi maka hakaba, kuma wallahi karya take Yaya Ramlatu bata doketa ba sharri kawai tayi mata! dan haka kada ma kace zaka tunkari Yaya Ramlatu da wannan maganar idan haka ta kasance Yaya Ramlatu zataga kamar kafi kaunar matarka a kanta kuma kasan karfin zumunci yafi gaban a hadashi da komai. ni a ganina yarinyar zaka hukunta ba wai ita Yaya Ramlatun ba.” Yace.”Koma dai menene insha Allahu ya kusa zuwa karshe, sannan bana daukar wasu abubuwan da yarinyar nan take da zafi dan saboda nasan akwai karanci shekaru a tare da ita gaba kadan idan ta kara hankali ba zatayi ba…..Ta’be baki tayi tace”Babu wani kuruciya tsabar iskanci ne wallahi.’ Ajiyar zuciya ya sauke ya kalleta da fad’in “ki duba cikin rigar dana cire ki dauki key din motarki.” Halisa ta ru’kun’kume shi tana dariya.” Shima dariyar yake yana mamakin murnar da take, Halisa ta dauko key din tana ta washe bakinta, mikewa yayi yace.”Gobe zan kaiki ki d’auko motar a inda na siya miki.” Tace”To nagode sosai Allah ya saka da alkairi.” tare suka fito daga dakin, ya zauna a gurin cin abinci Halisa ta had’a masa abincin data girka wanda ta barbade shi da maganin mallaka, shi kuwa kamar koda yaushe yayi bisimillh sannan ya soma cin abincin ba tare da ya kawo komai a cikin ranshi ba. Naja’atu kuwa bayan sun gama cin abinci da Mussadiq wanka tayi tasa doguwar riga mai botira ta gyara gashinta hula tasa sannan ta dauki hijabinta tasa ta nemi guri ta kwanta, abinda duniya ya isheta, ‘yar wayar dake d’ebe mata kewa babu, ita kuma ba zata fita palo ta zauna a cikinsu ba tasan a irin wannan lokacin yana zama a palon tare da yaransa, fuskarsa ma bata son gani gabadaya wata irin tsanarsa takeji a cikin zuciyarta…..Bacci ne ya soma fizgarta taji shugowar yaran zasu kwanta zaune ta mike tana kallon Mussadiq yana kokarin daukar pillow tace”Zo ka kwanta a gadonka.” Sauka take kokarin yi. Yaron ya ajiye pillow a kasan kafet kamar yanda yayi jiya yace.”A’a Yaya Naja’atu ki kwanta ke.” Tana kokarin yin magana Mufida ta shigo tace”Yaya Naja’atu wai kije inji Abbanmu.” Taji wani fad’uwar gaba ya rikota mata, tace”Yana ina.”? Yarinyar na kokarin sa kayan baccinta tace”Yana palon.” Ajiyar zuciya ta sauke taji dadi ai ta dauka yana dakinsa ne shiyasa gabanta faduwa. Kai tsaye palon ta nufa….Loptop ta sameshi yana dubawa Ta dan tsaye daga nesa da fad’in “Abbah gani.” Ba tare da ya kalleta ba yace.”Zo ki zauna muyi magana.” Jim! tayi kafin taje ta zauna! Cigaba yayi da duba loptop dinsa ya bawa banza ajiyarta……Tace”Abba ina jinka zanje na kwanta.” Shuru yayi mata ya cigaba da abinda yake, sai kawai ta yunkura zata mike. ya dago tare da kwatsa mata tsawa yace.”Idan kika tashi sai na ‘bata miki rai a gurin nan.” Da sauri ta koma ta zauna tana kallonsa..Gani tayi yayi kicin kicin da fuska ya rufe Loptop din ya juyo yana kallonta, lokaci guda taji gwiwarta tayi sanyi Abbah Abbas nada masifar kwarjini mutukar ka hada ido dashi…..Yace.”Wa kika tambaya kika fita.”? shuru tayi tana kallonsa. Cikin wata tsawar yace.”Ba magana nake miki ba.”? Baki na rawa tace”Babu kowa na fita daga gidan ne domin a ganina kamar hakan shine yafi alkairi.” Yace.”Saboda baki san meye aure ba shiyasa kike fad’ar haka ko? shuru tayi tana jin wani gumi yana tsatstsafo mata a

jikinta….Ya cigaba da cewa”Saboda baki da kirki kamar ni zaki kai ‘kara gurin Hajiya to me kike tunanin zai faru dan kin kaini ‘kara.”? Shiru tayi yace.”Naja’atu ban ta’ba tsammanin haka halinki ba sai yanzu gabad’aya na gane baki kaunata bakya kuma kaunar zama tare dani shin bakya tunanin aurena shine alheri a tare dake! me nayi miki kike nuna ‘kiyayyarki ‘karara a kaina.” Hawaye suka zubo mata tace”Abbah har abada bana ‘kinka kawai dai na fad’a maka tun farkon al’amarin nan ni ba zan iya rayuwar aure da kai ba.” Yaji wani d’aci! a magwaronsa, da kyar ya had’iyi yawu yace.”Why! Naja’atu Why! meye laifina? wane aibu ne dani me narasa na mazantaka da bakya sona.”!! Tace”Abba da zan iya tursasa zuciyata ta soka da tuni na tursasata kodan iyayena su samu nutsuwar da suke bukata sai dai kash! bani nake da zuciyata ba itace take dani Abbah nayi nayi na sama maka gurbi a cikin zuciyata na kasa, kullum kamar ana ‘kara mata ‘kiyayyarka haka nake ji a zuciyata.” Wannan maganar ta soke shi sosai da sosai kuma bai ta’ba tsammanin yarinyar zata iya kallon tsabar idonsa ta furta masa kalmar ‘kiyayya ‘karara ba! sosai ya fusata! yarinyar ta kaishi bangon ma’kurar ‘bacin rai! ya mi’ke da jan ido loptop din ya ajiye saman kujera ya tsaya kanta yayi mata rumfa, sai gabanta ya tsananta fad’uwa! ta tsira masa ido le’banta na rawa! so take tayi magana amma ta kasa, hakika yanayin data ganshi yayi masifar firgitata, kafin tayi aune ya dauke ta ya sa’ba a kafad’arsa ya ri’keta sosai saboda kada tayi zillo! hanyar dakinsa ya nufa ita Wani mahaukacin ihu! ta kurma!! tare da dunkule hannunta tana dokansa a bayansa…..Ihunta! yasa Halisa ta fito daga dakinta a guje! sai dai bata samu nasarar ganin kowa a palon ba dan tuni sun shiga dakin sai saurin rufe kofar taji, da sauri ta kalli kofar dakin……Wani irin takaici ne ya turnuketa tsaki taja ta nufi dakinta. “Abbah dan Allah kayi hakuri iya gaskiyata na fad’a maka bana jin zan iya mallaka maka wani abu nawa tuntuni na fad’a maka maslaha a garemu ga sawwake min dan gaskiya ba zaka ta’ba jin dadin zaman aure dani ba tunda bana sonka…….surutan da takeyi kenan tana zillo hade da dukan bayansa da hannayeta. Fitilar dakin ya kashe kai tsaye ya nufi bed din da ita, kwantar da ita yayi! da sauri tayi yunkuri mikewa zaune, ya d’ora mata nauyinsa! gabad’aya ya sakar mata jikinsa a jikinta yana fitar da wani irin numfashi na tsantsar bakin ciki da ‘bacin rai! shin ta ina zai fara ne? Gabad’aya ji yayi kansa ya kulle! Maganganun yarinyar sunyi masifar kassara masa gabobin jikinsa…Kuka ta dinga yi tana janyo numfashi da kyar! Abbah ya danneta sosai ta kasa katabus! sai da ya tabbatar ta galabaita sannan ya dan daga ta, kai tsaye duguwar rigar jikinta ya fara kokarin cirewa, ta dinda rirrike hannunsa tana masa magiya, ko sauraranta baiyi ba ya cire rigar ya jefar dama bata sa breziyya ba, da sauri tasa hannu ta rufe breast d’inta tana kuka gami da tureshi da kafafunta…….Hakan bai dameshi ba, kawai ya dora hannunsa kan pant din jikinta yaja da mugun karfi, pant din ya yage a take ta kankame jikinta tana ihu! da hannunsa ya tura ta ta fadi saman gadon kawai ya d’ora hannunsa a gabanta yana laluben ramin! Ta dinga wani irin abu kamar zata shid’e tana kiran innalilhi wa’ina ilahi raji’un!

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MADADI CHAPTER 7

MADADI CHAPTER 9