in

DAN MACE CHAPTER 4

DAN MACE CHAPTER 4

Muryar Nuraz ta jiyo yana gaida Abba’nta,ya amsa kadaran kadaham,not minded da yadda ya amsa masa Nuraz yace
“Alhaji ina fata an sanar da kai zuwanmu na farko.!?”+
Abba’n Nusrah ya tab’e baki yace “An fad’a min something happened,but am i going to do something for u!!?”

Nuraz yana jinjina al’amarin a ransa ya daure yace “No.! But Alh.. How do u take the matter.!?”
Abba’n Nusrah yana kallonsa da wani irin yanayi yace “I don’t understand how i have taken the matter.!?”

Nuraz yace “I mean bayan ka samu labari ur daughter was found.. Ain’t u happy.!?”

Ya juya ya kalli hamshak’iyar Hajiyar tasa dake gefe ya kalli Nusrah,before ya maida hankalinsa kan Nuraz yace “What joy would a father have after his daughter had humiliated him.!? Yarinyar da ta sa k’afa ta fice tsayin wattani biyar ba ta gida,uban daya haifeta bai san ina ta shiga ba,bata tab’a waiwayar gida ba sai yau.. In ur own speculation nake so ka fad’a min,every woman who has been leave their home for a period of time,and u know she’s not married,ba kuma ziyara taje gidan yan uwa ba,she has escaped from her home and her destination is unknown,,Then one day sai aka ce maka ta dawo,tsakanin ka da Allah what kind of name community will they call.!?”
Nuraz yayi shiru bai amsa ba yana ta kallon mutumin da tsantsar mamaki,Abba’nta ya ci gaba “so i’ve already decided idan har ni na haifi Nusrah,daga yau na hak’ura da ita a matsayin y’a,thank God i was not alone,da tuni ciwon zuciya ya kama ni”
Nusrah tayi saurin kallon Abba’nta tana hawaye but she could not have any confidence of saying a single word,slowly tayi descending daga saman armchair tayi collapsed on to the ground,Nuraz yana kallonta sympathetically ya juya ya kalli mahaifinta yace “But Alh i think u know the best of ur daughter’s character,,u should not make decisions without investigation,don’t ever use what people say’s.. Sure sharri suka yi mata,u have to study it carefully,,but now tunda ka yi furucin ka hak’ura da ita i’ll go back with her,whenever wants ur daughter come back to u,u can contact us..”
Ya girgiza kai “I will never be able to track what already happened.”

Nuraz ya kalleshi yace “Of course if u investigate definitely u will find the truth,and u will make sure ur daughter doesn’t do what u are talking about,,u know her best,if she does and if she doesn’t,u all know by ur self..”

Hajiya ta taso a harzuk’e “To yace baya buk’atarta shin dole ne sai ya dawo da ita gidan nan.!? Ta bayyana cewa itan fasik’a ce,and we said we removed it from our house.!? Malam ka ga tun da wuri ku tattara ku fita mana a gida,mun yafewa duniya ita,idan ka ji baka iya rik’onta kaima daka d’aukawa kanka wahala kana iya sallamarta tayi gaba,duniya da fad’i duk inda take so zata iya zuwa ta rayu..”
The pain is in his eyes yake ci gaba da kallonta,tsabar k’uncin da yake ciki a lokacin jinsa yake kamar bai da rai,har ta dasa aya bai iya yayi magana ba,wani irin numfashi yake fitarwa wanda shi kansa ya san tabbas da ace matar nan ba matar aure bace yau da babu abunda zaisa bai koya mata hankali ba,yana can duniyar tunanin abunda zai mata ya huce haushi yaji tana gunguni da fad’in “Wa ya sani ma ko garin yawon ta kwaso wani mugun ciwon shi yasa ta lallab’a ta dawo gida,shi kenan bamu sani ba tazo d’aya bayan d’aya ta goga mana.! Na tabbatar ruwa baya tsami banza,dole akwai sharrin data k’ullo shi yasa ta dawo.. An yi gadon bak’in hali..”
Yana kallonta with his colored eyes yace “Hajiya kiji tsoron Allah,,sannan ki tuna akwai ranar lahira.. What will u gain idan kin raba y’a da mahaifi.!? Is it not fun to be born.!? Ko kuma dai ba’a haihuwar d’a a nuna masa so mahaifanki suka haifeki suka so ki.!? What will u gain idan kin mata sharri gurin mahaifinta ya raba ta da gidansa.!? Kina zaton ubangiji zai kyaleki bisa hak’k’in wad’annan bayin nasa.!? What good is it to a person who says polytheism (SHIRKA) is his job.!? Don’t ever think of all what u have done will be saved from his judgment,today or tomorrow,now or in the future duka sai mun je gare shi,bcos we are always like those who go to summer,we all have one God who is there waiting for our arriving,duka za mu mutu,we all find our works,and we all reap what we sow with our own hands,,but ina sake tabbatar miki idan baki ji tsoron Allah kin daina abunda kike yi ba ki tabbata ubangiji ma ba zai kyale ki ba..”
Kallonsa tayi tana girgiza kai cike da hayaniya tace “Kaiii! K’aramin mara kunya,kada ka fad’amin maganar banza,waye ya fad’a maka ni na raba su.!? Thought shi ya fad’a da bakinsa cewar ya zare ta a gidansa.!? ga shi nan tsaye a gaban ku u can ask him who suggested him to get rid of her.!?”

Bai jira jin wani cikinsu ya sake magana ba Alh yace “Ni naga damar cire ta daga jikina babu ruwan Hajiya,saboda haka idan iya wannan maganar ta kawo ku,heard my words,,,wish u could go and leave my house..”

Nuraz ya kalleshi takaici fal ransa yace “Alh ya kamata kayi tunani dai gudun wata rana kada ka zo kana nadamar abunda ka aikata.!”

Abba’n Nusrah yayi saurin katse shi “There is no thought to waste my time on it,it is a final decision banga dalilin da zaisa nayi nadama ba kuma.”
Nuraz ya gyad’a kai cike da damuwa yace “Shi kenan Allah ya ba mu tsayin rai,,in sha Allah one day u most have to regret what u’ve done,i assure u.!”

Hajiya ta sake hayayyak’o masa “Wannan ranar ba zai tab’a zuwa ba”
Ya banka mata harara yace “Idan ke kike juya duniyar ko ikon a hannunki yake sai ki hanasa faruwa”
Ta juya ta kalli mijinta cikin b’acin rai “Wai Alh haka zaka tsaya kana kallonsa yana fad’awa mutane magana.!?”

Ya girgiza kai yace “Rabu da ni da shi,ya gama rashin kunyar ina saurarensa” tace “wane irin kana saurarensa,baza ka sa ayi maganin sa ba,sai kace a rabu da shi.!? Idan kai ba zaka iya ba to ni zan yi da kaina..”
Tana fad’a ta fizgo telephone dake gefe kamar shi yayi mata laifin za ta fara kiran security,,Nuraz cikin b’acin rai ya kama wayar ya tsinke,ta d’ago a fusace zata mareshi ya rik’e hannun idanunsa da b’acin rai yace “don’t ever think u beach will slap my face,and kiyi tunanin zan kyaleki.. Ba aure kike tak’ama da shi ba ko tattabara kike,wollahi sai na sa kun gane cewa a tea is just a water sinadaran da aka sa masa su suka canza masa colour.. Ki yi tunanin me zai faru first kafin kiyi k’ok’arin aikatawa..” Yana fad’a ya watsar da hannayenta gefe

Alh yace “Kai d’an marasa tarbiyya..!”

Bai k’arasa ba yace “Stop.! Alh ina ganin girmanka bcos of ur daughter,ba don haka ba..!”
Ya girgiza kai ba tare da ya k’arasa ba,ya juya yana kallon Nusrah dake ta risgar kuka duk badak’alar da ake yi ta kasa cewa komai a tsawace yace “get up”,sai kuma ya juya yana kallon Alh yace “Ohh.! Alh i’ve one wish ko za ka yi mana abunda zan fad’a.!?”

Alh ya kalle shi a wani iri yace “What.!!?”
Bai damu ba yace “Just.! I want ur permission to pick up her school documents..”

Ya tab’e baki yace ku jira a waje zan aiko muku.”
Nuraz yayi tak’aitaccen murmushi yace “Good” sannan ya sake juyawa inda take ya mik’a mata hannu “Get up,,let’s wait outside..”
Ta d’ago kumburarrun idanunta ta kalle shi,shi kansa fuskarsa tayi wani iri,ko ita data kalle shi sai da idanunsa suka so bata tsoro,ta daure ta mik’a masa hannu ya taimaka ya mik’ar da ita tsaye,yana rik’e da ita ya kalli Hajiya yace “Za mu tafi,but in sha Allah kamar yadda na fad’a zaki ga sakamakon abunda kika aikata..”

Tace “Idan na gani ina fata ba tare da kai za mu gani ba.!?”

Yace “Sure” tayi tsaki zata sake magana Alh ya sakko da takardu a hannunsa,ganinsu suna ci gaba da musayar zance yayi tsaki ya mik’a masa takardun yace “Allah ya bamu alkhairi.” Yana nuna masa k’ofar fita

Nuraz yace “Ameen” a madadin yayi masa godiya yana karb’a ya juya ya kama hannunta,Hajiya ta kallesu k’asa² yadda bata tab’a zaton za su ji ba tace “Alh ka ga irinta ko.!? Ni anya ma ba yaron nan ya hure mata kunne suke lalata ba.!? Abun dai da mamaki,kuma dai a gaban idonka kalli yadda ya rik’e ta,mutumin da ba muharramin ta ba,ba mijinta ba ya rik’e ta babu damuwar komai a tare da su,kenan sun saba shigewa juna,kai wollahi gara daka kore su,suje can su ci gaba da lalatar.”
Nuraz ya ji ciwon maganar sosai,afusace har wani huci yake shi kad’ansa yana k’ok’arin juyawa Nusrah tayi saurin sake damk’e hannunsa,ya kalleta with his coloured eyes zai yi magana tayi saurin girgiza masa kai,ba don ya so ba yayi k’wafa suka fice daga gidan.

Bayan sun baro gidan su Nusrah,zuciyoyinsu duka babu dad’i Nusrah har lokacin kuka take,mamaki da damuwar yadda Abba’nta mahaifi yayi furucin shi ba y’arsa bace ita ya hana zuciyarta samun sukuni,,Nuraz ya kalleta yace “U should be sorry for that,and u have to stop shedding ur tears,one day a history will repeat it self,what ever happened,will happen long before we were created and that already written in the book of destiny,,ki godewa Allah da irin ta ki k’addarar,u have a mother,father and other relatives,someone who sits next to u after his mother and a mother’s sister,he has no one apart of relatives,,bai san dad’in kasancewa tare da mahaifi ba ko wasu dangi,even da za ki tambaye shi wani abu daga mahaifinsa.!? Zai ce miki ne he don’t know,bcos bai sani d’in ba.. But he is always grateful da irin k’addarar da ubangiji ya zana masa,,ki daina kuka ubangiji ya tsara abunda zai faru and komai na rayuwa mai wucewa ne in sha Allah..”
Wani irin sanyi taji kalamansa sun saukar mata,a hankali ta goge hawayen dake sauka saman fuskarta uncontrollable,silently bata yi tunanin zai ji ba tace “Thank u” ya jinjina kai yace “Babu komai,,but kici gaba da addu’ah in sha Allah zan yi miki nima..”
Ta d’an juya kanta ta kalleshi kad’an,tausayinsa taji ya kamata da taji ya fad’a mata shi bai san mahaifinsa ba,sun yi tafiya mai d’an tsayi shiru babu wanda ya sake magana,tayi breaking silence d’in da tambayarsa “To amma ina mahaifinkan yake.!?”

Yayi murmushi mai ciwo idanunsa suna tara hawaye yace “I don’t know.!”

Tayi saurin kallonsa tace “Kamar yaya.!?”

Yace “Ehh! Haka na taso na ganni ina rayuwa,kin ga gidanmu bamu da yawa,daga ni sai Annie,Mamma na,then get man and maidservant,mu kenan muke rayuwa,ba mu da wasu dangi,babu wanda yake zuwa gidanmu sai abokan kasuwancin mu,muma kuma babu gidan wanda muke zuwa da sunan ziyara..”

Tana kallonsa tace “To amma ai kace baka da mahaifi,ta yaya mutum zai kasance haka.!?”
Yace “Haka tawa k’addarar take,dole ne idan har ina son kasancewa cikin bayin Allah na gari,na zama mai karb’ar duk wani kaddarar da zai zo min,mai dad’i ko akasin sa”
Tayi shiru tana tunani can ta d’ago ta kalle shi,tana son yi masa tambaya amma tana tunanin yadda zai d’auki zancen ta,yana driven shima ya waiwayo ya kalleta,a hankali yace “speak ur mind” tayi saurin girgiza masa kai,yayi tak’aitaccen murmushi yace “Me yasa.!?”
Tace “Ai babu abunda zan fad’a” ya kalleta sosai yace “Akwai” tace “A’ah! Babu” yayi ajiyar zuciya yace “Na fad’a miki abunda kike son cewa.!?”
Tayi shiru tana kallonsa,ya waiwayo ya kalleta ya d’aga mata gira yace “Can i.!?” Ta girgiza masa kai alamar ehh,yace “To amma ai ina ji ana cewa duk mutumin da aka haifa ba shi da baba,mutane suna cewa shege ne,,kai kuma fa mene ne.!?”
Ta zaro kumburarrun idanunta tana toshe baki,she was so excited da taji ya fad’i haka tace “Wollahi ba haka nake nufi ba” yayi murmushi yace “Dole ne ko waye ya ji tarihi na ya kira ni da wannan sunan,duk da na kasance ina da mahaifi,na zo ta hanya tsarkakakkiya,na kasance d’an sunnah kamar ko wane d’a da aka samar bayan biyan sadaki,had’uwar al-waliys,d’aurin aure tare da shaidawar al’ummah a matsayin halatacce..”
Tayi saurin kallonsa tace “to kuma amma kace baka san mahaifinka ba.!?” Yace “Haka ne ban san shi ba.!” Nusrah tace “to saboda me.!?” Yace “Saboda yace baya so na a matsayin d’an da ya haifa.!”
Ta yi shiru tana jinjina kalamansa,bata sake magana ba taga ya d’auke hanya,a bakin wani photo studio suka tsaya,bayan yayi parking ya juyo yana kallonta yace “get down” bata kalleshi ba tana wasa da ring d’inta ta d’aga ido ta kalli gurin tace “Me za muyi.!?” Yace “Muje za ki gani”,suka shiga yasa ayi mata passports,tana kallonsa ta matso kusa da shi saboda bata so masu aikin su ji tace “Me za’ayi da su.!?” Ya kalleta kad’an yace “K’onawa” ta marairaice tace “Please.! Ba da wani nufin na tambaya ba” ya sake kallonta jin yadda tayi magana a yangance yace “Je suyi miki mu tafi,kada Annie tayi fad’an mun jima” tace “To amma fa idona..!”
Sai tayi shiru tana sunkuyar da kai,yace “What happen to ur eye.!?” Silently tace “Sun kumbura ne,kuma photon ko anyi ba kyau za suyi ba” ya tab’e baki yace “Go idan anyi naga ba suyi ba sai mu dawo a canja wasu” ta girgiza masa kai a hankali ta wuce,bayan anyi mata an wanke suka karb’a suka fito,sake d’aukan hanya suka yi,tana ta tunanin abunda zaiyi da passports da school documents d’inta,kanta a k’asa tana ta wasa da ring d’inta har suka shigo cikin gida,a parlor suka iske Annie ta fito daga room d’in da Hauwa take,tana kallonsu tace “Wlcm home” suka gaisheta a tare,ta amsa tace “Wai ina kuka je kuka zauna daga cewa yanzun za ku dawo.!?”
Nusrah tayi shiru tana sunkuyar da kanta k’asa,yana nuna Nusrah yace “Annie gidan su muka je” ta zaro ido tace “Kuka je kuka yi me.!?”
Yace “School document d’inta muka karb’o” tayi ajiyar zuciya tace “Ina fatan babu abunda ya faru.?”
Ya kalleta yana tab’e baki yace “Babu”,Annie ta kalleshi sosai tace “Ka san ba zan yarda ba ko..!?” Yayi murmushi ya shafa k’eyarsa yace “Ki yarda Annie babu.!” Ta girgiza kai tace “Zan so ace haka ne,amma na tabbata tunda kayi saurin amsawa akwai abunda ya faru” yayi blinking eyes d’insa yana kallon Nusrah da tayi shiru ya bawa Annie amsa “Annie da gaske fa.!” Tace “da gaske me.!?” Yace “Mun d’an samu matsala” ta girgiza kai tace “I knew dole za’ayi haka” har yayi gaba yayi saurin juyowa yace “Annie bafa yadda kike tunani bane” ta harare shi tace “Kai tafi can,,ni zaka fad’awa wannan maganar na yarda.!?”
Yayi murmushi ya wuce bedroom yana fad’in “Zan fad’a miki abunda ya faru Annie,,bari na fito..”
Ta girgiza kai bata ce komai ba ta kalli Nusrah da take cikin damuwa tace “Daughter wuce ki ci abinci kiyi shirin bacci”,ta d’ago a hankali ta amsa sannan ta wuce dining.

Tana zaune tana cin jellop spaghetti da yaji kayan lambu ya shigo cikin parlor’n,Annie tana zaune a parlor’n tana kallon Nusrah dake cin abinci kamar bata so,ya k’araso inda Annie take ya kwanta a jikinta,Nusrah ta d’ago idonta ta ganshi kwance a jikin Annie,ta d’auke kanta da sauri ganin yana kallonta,haka nan taji gabanta yana fad’uwa,ta sake d’agowa taga still ita yake kallo,ko kwakwkwaran mintuna goma bata k’ara ba bayan fitowarsa ta mike a gurin ta tattara komai dake wajen ta nufi kitchen,ta fito bayan ta wanke kayan da ta shiga dasu ta wuce su tana yi musu sai da safe,Annie ta amsa mata,shi kuma ya bita da ido,Annie ta shafi kansa tace “Habibiiy.! Me ya faru da kuka je can d’in.!?”
Yayi saurin juyowa ya kalleta daga kwancen da yake yace “Annie d’an sab’ani ne fa kad’ai” nan ya kwashe komai ya fad’a mata,Annie tayi shiru idonta yana tara k’walla tunawa da nasu tarihin da tausayin Nusrah daya cika mata zuciya tace “Me yasa y’ay’a mata a ko wace lokaci muke kasancewa a damuwa.!?” Nuraz yayi saurin mik’ewa ya zauna fuskarsa tana rikid’ewa yace “Annie please.! Kiyi hak’uri dan Allah kada ki ce za ki bawa hawaye damar zuba daga idanunki,yanzun ba lokacin da za’a ce kina sa damuwa a ranki bane,u know the best kin san matsalar da damuwa take haifarwa,ke shaida ce akan hakan,ko wani kika gani yana shiga damuwa ke mai bashi shawaran kada yayi ne,,duk abunda ya faru rubutacce ne daga ubangiji,addu’ah ya kamata muyi ubangiji yasa muna da rabon cin duk wasu jarabawarsa akanmu.”
Kallonsa Annie ta ci gaba da yi yana magana cikin sanyi,shi kansa da zai samu dama tana fara kuka zai saki nasa hawayen,but a yanzun yana tunanin lokacin kuka a gurinsu ya gama wucewa,a hankali tayi ajiyar zuciya tana maida hawayenta tace “Shukhraan’kthiir habibiiy.”
Ya girgiza mata kai yana yin ajiyar zuciya,basu wani jima ba sosai bayan da ya gama kwantar mata da hankali,ya tabbatar bata tare da wani sauran damuwa ya yi mata sallama ya kama hanyar room d’insa.

Nusrah tana shiga bedroom ta fara cire kayanta,ta d’aura towel a hankali ta wuce bathroom cikin rashin kuzari…..

What do you think?

Written by BankinHausaNovels

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

MADADI CHAPTER 17 KARSHE

DAN MACE CHAPTER 5